Daushe ya sake bankaɗo wata magana akan mutuwar Ibro

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 28 เม.ย. 2024

ความคิดเห็น • 13

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya tarwatsa wannan masana'antar

  • @Khadijasarakitv
    @Khadijasarakitv หลายเดือนก่อน

    Allah yaji kanshi 😢😢😢 Allah yasa intamu tazo mucika da imani

  • @firdausjafar5257
    @firdausjafar5257 หลายเดือนก่อน +1

    Group of mahaukata yanzu kuka fara Allah ya kawo mana karshe ku baki daya

  • @AichatouGambo-dn3eg
    @AichatouGambo-dn3eg หลายเดือนก่อน +2

    Kaico rayuwa .hakané fa dauché bakomi se ahankali

  • @BilkisuHalilu-hy2cq
    @BilkisuHalilu-hy2cq 29 วันที่ผ่านมา

    Duk Wanda yataimaki wani Allah zaitaakeshi

  • @user-tg1hf3gk3w
    @user-tg1hf3gk3w 21 วันที่ผ่านมา

    Hausa wa suna cewa idan gemun dan uwanka ya kama da wuta Sai kasama naka Ruwa wannan gargadi ne gare ku

  • @user-kb2jh4ti8v
    @user-kb2jh4ti8v หลายเดือนก่อน +3

    hummm IKO Allah toh Allah ye gafarta Mana gabakidaya 😢😢

  • @aminatoukarim2458
    @aminatoukarim2458 หลายเดือนก่อน +2

    Ikon Allah

  • @chafioudjibo5003
    @chafioudjibo5003 หลายเดือนก่อน +1

    Wlh daushe gaskiya ya fada

  • @ramatuauwalmuhammad7437
    @ramatuauwalmuhammad7437 หลายเดือนก่อน +1

    Alhakin mutanin da aka zalintane wlh

  • @abubakarsaleh1335
    @abubakarsaleh1335 27 วันที่ผ่านมา

    kalan wann tuna asirin yanakawo raba raban kai