Hum taɓ wai wannan miyagun mutanen ne wai sune masu kiran wai Ana keta haƙƙin ɗan Adam wallahi nifa idan da zan samu dama sai naduƙi fansa Akan bakin cin zarafin da turawan mulkin mallak sukayi mana wallahi bazan yafeba kuma wallahi koyanzu da nake wannan rubutu idanu na acike suke da hawaye babu Abunda zuciyata yakeyi sai tafarfasa da kijinin ƴan mulkin mallaka kuma insha Allahu sai mun ɗauki fansa
Gaskiyar magana ƴan mulkin mallaka sun ci zarafin ƴan Afrika miye da duk yadda mutum ke tunani, shi wannan sarki Leopold da muka yi maganar sa idan ka ji irin abubuwan da ya yi gaskiya ba daɗin ji. Insha Allah za mu yi video a kansa
Duk abunda jajayen fatar nan zasuyi da sunan ƴan ga dan adam wallahi sede mujisu amma mu munsan buƙatar kaice kawai allah yamana me kyau amma an azabtar da baƙaƙen fata a duniya allah ya isanmu wallahi😢 Dafatan zaka ci gaba da kao mana ire iren waðannan videos ðin saboda muƙara samun hujja na biyewa jajayen fatarnan daba ƙaunarmu sukeba
Ko a yanzu amatsayin bayi muke karma dai Nigeria gab ake da sake komawa gidan jiya don kuwa alamu sun nuna tunda babu wasu jajirtacce da zai karbi kasar aciremu a masifa😢
Very touching story. Allah yayi mana Mai kyau 😭😭😭
Yes indeed, it's very touching
Hum taɓ wai wannan miyagun mutanen ne wai sune masu kiran wai Ana keta haƙƙin ɗan Adam wallahi nifa idan da zan samu dama sai naduƙi fansa Akan bakin cin zarafin da turawan mulkin mallak sukayi mana wallahi bazan yafeba kuma wallahi koyanzu da nake wannan rubutu idanu na acike suke da hawaye babu Abunda zuciyata yakeyi sai tafarfasa da kijinin ƴan mulkin mallaka kuma insha Allahu sai mun ɗauki fansa
Gaskiyar magana ƴan mulkin mallaka sun ci zarafin ƴan Afrika miye da duk yadda mutum ke tunani, shi wannan sarki Leopold da muka yi maganar sa idan ka ji irin abubuwan da ya yi gaskiya ba daɗin ji. Insha Allah za mu yi video a kansa
Alhamdu lilLah da Allah Ya yayomu musulmai
Dukkansu gashi duk sun mutu Allah zaiyi hukunci hukunci na gaskiya
Allah ya bi masa hakkin sa
Allah. ☝️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Bayan shekara biyu ina bibiyar shirye shiryen tarihin madubi tv yau de naga wanda yake kawo labaran Allah ya ƙara basira ya taimaka 🙏
Masha Allah, muna godiya da bibiyarmu
Muna gdy bro
Muma muna godiya da bibiyarmu
Muna godiya sosai allah ya karama tashar ku daukaka hakika a dalilin tashar ku karu da abubuwa d yawa
Muma muna godiya da bibiyarmu Hajiya, kuma muma muna jin ace ana ƙaruwa da mu
Allah ya saka.
Great job, more on Africans to reason with their history.
Thank you Sir for encouragement
Barka yahakane ❤
Allah sa ka michi
Allah kyauta 😢
Legend
Dan Allah kai mana tarihi hitla
Insha Allah watarana za'a yi
Wlh Ina jindadi shiryeshiryanku
Masha Allah, muna godiya da bibiyarmu
❤ slm
An zalin shi Allah ya saka masa
Gaskiya kana kokari munajin dadin labaranka
Masha Allah, mu ma muna godiya da bibiyarmu
Allah ya ƙara basira
Ameen Muna godiya da bibiyarmu
😢😢 subhanala 😢
Gaskiya gaskiya
Mu mutanen Afrika sai Ahankali
❤❤❤❤
To ai wannan sarkin shi ma ya mutu.
Haka ne ya jima da mutuwa
Muryar ka namin dadi wlhy,dan Allah kana tabo mana yake-yaken kasashen waje musamman meddle east
Masha Allah, muna godiya da bibiyarmu, Insha Allah za mu yi ƙoƙarin tabowa, kasan abubuwan ne da yawa
😭😭
Ankai ruwa rana
Good job
Thanks
a halin yanzu ina yayan sa suke su kan
YA.ALLHAKA.STINEWA.WANNAN.AZALUMEEN.STINANNEN.ALBARKA
Ameen, ai yana can ma yana girban abinda ya shuka
Har yau ana kisan kiyashi a congo 😭😭😭😭
Kwango tana mummunan yaƙi har yanzu, wasu ma na da ra'ayin cewa alhakin kisan Lumumba ne ke bibiyar ƙasar har yanzu
Nice
Thanks
Hitila yahudawane yakace million 6 Amma mutanenda suka rasa ransu sunfi million 70 azamanin hitla
Allah yasa mudacs
Ameen ya Allah
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂uban giji Allah ya isarmuna gareku yahudu da nasara😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
😢😢😢
Duk abunda jajayen fatar nan zasuyi da sunan ƴan ga dan adam wallahi sede mujisu amma mu munsan buƙatar kaice kawai allah yamana me kyau amma an azabtar da baƙaƙen fata a duniya allah ya isanmu wallahi😢
Dafatan zaka ci gaba da kao mana ire iren waðannan videos ðin saboda muƙara samun hujja na biyewa jajayen fatarnan daba ƙaunarmu sukeba
Wannan gaskiya ne, an zalunci ƴan Afrika sosai.
Insha Allah za mu ci gaba da kawo ire-iren waɗannan tarihi masu ƙayatarwa
😭😭😭
Ko a yanzu amatsayin bayi muke karma dai Nigeria gab ake da sake komawa gidan jiya don kuwa alamu sun nuna tunda babu wasu jajirtacce da zai karbi kasar aciremu a masifa😢
Abin kam akwai ban tsoro, Allah ya kuɓutar da mu
Thanks
Welcome
😭🥹😭😭😭😭😭
Haka tinubu yakeso yimuku
Ai haka ne ko?
Sannu dakokari
Wato ni aganina har yanzu yan afrika basusan kansu ba.