Doriya akan mummunar aqidar Nusairiyya da Malam bai ambata ba shine, basu yarda da sallah,azumi, zakkah, aikin hajji da karatun Al-qur'ani ba. Suna ganin wadannan duka ma'ana ne ba aiki ba
Wannan mutumin mai suna Bin Uthman ba karamin DAN ISKAN MARA KUNYAR MASHARRANCIN MAQARYACI bane!!! Sai dai Bi-Iznillah (An Qariib) Allah Ta'ala Zai Kunyata ire-iren su!!!
Toh su Ahllul sunna mesukama Gaza da Palestine ni ba dan shi a bane amma wallahi idan za a biyema Ahllul sunna a middle east wallahi sai Isreal taje inda takeso takai
Wannan alkawarin Allah ne sai ya tabbata, Israel da masu goya mata baya zasu cigaba da cin karen su ba babbaka har zuwa wa'adin da Allah ya bayar, from nowhere Messiahs zasu fito kuma suyi galaba mai ban al'ajabi
To kaga wanan ya Nuna mahadi zai baiyane a ba a achikin ahlu Sunna bà kenàn tinda basa iya Nuna musu Koda dan yasta neh wan da suketa fada dasu sunna dai yan Shia a nan kumà fadan ahalulsunna neh wallahi
@@akilubaitito tinda Allah ya riga da yayi alkawarin haka din to kuma meyasa ake yaƙar su Isra'ilawan dik inda suka kai hari adaina maida musu martani ,ko masu maida martanin suna nufin zasu iya hana tabbatuwar alkawarin Allahn ne ?
@@AdamYau-g7j kayi aiki da basira, idan Allah ka fita fagen fama ba ruwan ka da yadda Allah zai yi ikon sa, kayi naka ka barwa Allah ikon sa, dama a kowace gwagwarmaya sai wasu sun sadaukar da rayukan su, anyi haka a kafuwar musulunci anyi haka a neman yanci wurin yan mulkin mallaka
Ya kamata Mallamanmu su dinga bincike akan abinda ya shafi irin wannan khusumat. Ta yaya BBC CNN sukayi hira dashi amma ba suyi da yahya sinwar. Ta yaya 2017 CIA ke neman shugaban yan taadda na HTS. Amma yanzu Amurka na cewa, fatansu kada HTS ta rushe. Bature ba ruwansa da fadan sunni da shia. Ya saci Mai kawai.
😂Fiffiken daular karya ya karye hankalinsu oo yatashi😂muje zuwa kafirci hanya dayace america da rasha duk arnane bamai kaunar cigaban musulunci acikinsu saboda haka alaka da kowannensu hukunci dayane
Allah ya taimaka,Amin!
Allah yasa muchi wannan jarabawa tasamuwar irin wadannan mutanan acikinmu
Allah kara maka lafiya da Nisan kwana ya sheikh
Ma sha Allah
Masha Allah
Allah ya taimaki Abu Asim
Allah Ya Karawa Malam Lpy 🙏🏻
Subhanallah ALLAH
Allh. Ameen
Allah yasa mudace, Aameen.
Jazakallah khair yah sheikh
Mlm. Allah. Yasaka
Doriya akan mummunar aqidar Nusairiyya da Malam bai ambata ba shine, basu yarda da sallah,azumi, zakkah, aikin hajji da karatun Al-qur'ani ba. Suna ganin wadannan duka ma'ana ne ba aiki ba
❤
Jazakal lahukhairan
Wannan mutumin mai suna Bin Uthman ba karamin DAN ISKAN MARA KUNYAR MASHARRANCIN MAQARYACI bane!!! Sai dai Bi-Iznillah (An Qariib) Allah Ta'ala Zai Kunyata ire-iren su!!!
Allah yakara lafiya
@@muhammadauwal8800 Ai shiyasa nadawo daga rakiyyar zakzaky saboda interest din iran kawai yake karewa ba namusulmiba
Babu Umayyah, na magana.
Yan ta'adda ke goyan Yan ta'adda
Malam zamani Yan jaraba
Yan dakon Sunnah ke nan.
Toh su Ahllul sunna mesukama Gaza da Palestine ni ba dan shi a bane amma wallahi idan za a biyema Ahllul sunna a middle east wallahi sai Isreal taje inda takeso takai
Wannan alkawarin Allah ne sai ya tabbata, Israel da masu goya mata baya zasu cigaba da cin karen su ba babbaka har zuwa wa'adin da Allah ya bayar, from nowhere Messiahs zasu fito kuma suyi galaba mai ban al'ajabi
@@akilubaitihhhhhhhhhh
To kaga wanan ya Nuna mahadi zai baiyane a ba a achikin ahlu Sunna bà kenàn tinda basa iya Nuna musu Koda dan yasta neh wan da suketa fada dasu sunna dai yan Shia a nan kumà fadan ahalulsunna neh wallahi
@@akilubaitito tinda Allah ya riga da yayi alkawarin haka din to kuma meyasa ake yaƙar su Isra'ilawan dik inda suka kai hari adaina maida musu martani ,ko masu maida martanin suna nufin zasu iya hana tabbatuwar alkawarin Allahn ne ?
@@AdamYau-g7j kayi aiki da basira, idan Allah ka fita fagen fama ba ruwan ka da yadda Allah zai yi ikon sa, kayi naka ka barwa Allah ikon sa, dama a kowace gwagwarmaya sai wasu sun sadaukar da rayukan su, anyi haka a kafuwar musulunci anyi haka a neman yanci wurin yan mulkin mallaka
Salam malam gaskiya magana kudinga fadin gaskiya mana
To akaramakalla ayi mana bayani akan Muhammad bn Salman Yariman Saudiyya shi musulunci yake yi 😅
Yau kuma kar kuyi shirka fa don ku mutum shina na annabi s aw
Mallam yanzu wai cewa kake kenan syria abin da yafaru daidai kenan...domin kakan ninsu suyi ta'asa? Kowa fa da tarihinsa. Kaima da naka 2023 kun ansa
Ya kamata Mallamanmu su dinga bincike akan abinda ya shafi irin wannan khusumat. Ta yaya BBC CNN sukayi hira dashi amma ba suyi da yahya sinwar. Ta yaya 2017 CIA ke neman shugaban yan taadda na HTS. Amma yanzu Amurka na cewa, fatansu kada HTS ta rushe. Bature ba ruwansa da fadan sunni da shia. Ya saci Mai kawai.
Kai da kake da Hankali kenan kana nazartar yadda al'amuran suke gudana!!!
Amma shi wannan Bin Uthman din da yake Kwangilar rusa Addinin Musulunci aka basu, suna yin AKLU BID-DIIN, kunji irin maganganun su!!!
😂Fiffiken daular karya ya karye hankalinsu oo yatashi😂muje zuwa kafirci hanya dayace america da rasha duk arnane bamai kaunar cigaban musulunci acikinsu saboda haka alaka da kowannensu hukunci dayane
@@SulaimanTukur-l5b wannan gaskiya ne kuma wannan shine fahimta ta dukkan su makiya ne ga addinin muslunci rasha da america