Salaam aunty maryama gaskiya i love your recipes videos and I always try them jazakallahu khairan dan Allah inada tambaya akan different species dakike amfani dasu cos gaskiya ni bana amfani dasu like corriander,cumin,parsley,curry leave, cinnamon powder ko stick da sauran su wasuma na manta dan Allah akara mini haske akai dan Allah.
Masha allah
Masha Allah aunty maryam
Delegate tamu odogwo of cooking sannu da kokari👍
Wow. If u have this in ur fridge na be be cutting and eating after every 5mins. Thanks for sharing
Masha Allah❤
Allah ya kara basira
Allah ya bar mu da deliget din mu
Lovely will definitely try
Good
Deligate namu na gargajiya ❤
Oh Allah ya Kara ma maryama zakin hannu, ya tsare mana maryama,ya kare mana maryama, ya kara ma maryama lfy da abun lfy zataci
Thanks
Macha Allah ! Anty s est rappelé de nous💃💃💃
Wow 🤩
Dan Allah ya za,ayi nai magana Dake
Salaam aunty maryama gaskiya i love your recipes videos and I always try them jazakallahu khairan dan Allah inada tambaya akan different species dakike amfani dasu cos gaskiya ni bana amfani dasu like corriander,cumin,parsley,curry leave, cinnamon powder ko stick da sauran su wasuma na manta dan Allah akara mini haske akai dan Allah.
Masha Allah, kamar abunda kikayi baking acikin glass ne za'a iyayi da irinsa
Not me coming back coz this is one of the beat cakes I have ever made. 😌🤭❤
Here we meet again
Love how you cook name 😘😘😘😘😘
Video clear😂
Wow Masha Allah
Allah yakara basira
Please I want to join your online telegram classes
Assalamualaikum. Mungode Aunty Maryama. Idan munaso muyi dayawa measurements din zamuyi ta adding ne please
Please where did you get your mixer?
Dan Allah ki dinga saka mana girke girken ki a TH-cam, naga kinfi sakawa a ig
Dan Allah naga kamar peak milk na ruwa kk sa? Idan powdered milk ne kuma ya measurement din zai kasance. Thank you
Slm
Mashalla. Don. Allah. Number
Thank you ma'am for your amazing recipes... Dan kuwa suna gyara mana gida( 😀 ehh mana) please can I use SIMAS butter?
Uwc,yes u can use it
@@Maryaaamah Thanks😊
Kamar yadda delegate tace nayi like and subscribe because of ana tare sbd wanda yaiya ya huta wlh
Gamu munzo 🤣
The kind of woman I want
Wow nidan allah number kinakeso
Masha Allah ❤