Ni macece amma wallahi malam ka zaburar dani Allah ya kauda bacin rana amma ni bazan bari wani ya keta min mutuncina ba ko na iyalina sai dai in mutu .nasan na huta in sha Allah
Wlh Wlh Wlh Allah kadai yaasan irin radadin da zuciyata take ciki sana diyyar halin da yan uwana musulmi suke aciki ya Allah kakawo mana dauki Allah mun tuba😭
Malam Allah yaqara lafiya da Nisan kwana masu albarka wannan mgn gaskiya CE Wallahi qwara mutuwa da wani wulaqnci Allah dai ya bamu mafita Allah muntuba Allah kayafemuna ya Allah
jazakumullahu Khairan malam, kowa ya nemi makami idan mutum ya tareka gara ka mutu dacin mutuncin yan bandits idan ka samu sa'a ka rike daya ku mutu tare
Inna Lillahi wa Inna ilaihi rajiun. Allah ya isa wallahi Me isa wannan uban da uwar da dan' suka yarda da wannan keta haddi wallahi gwanda a yanke hannu ko ku kasheni/mu gaba daya da wannan baqin cikin da yafi mutuwa ciwon😭😭😭 Allah mun tuba ka yafe mana ka yayyyafawa masifa ruwa. Allah kar ka kamamu da lefin wawayen cikinmu Amin
Allah shyi muna mafita bakidaya amma gaskiya asamuna lokaci kawai mushiga daji yafi wannan kaskanci da muke gani a nigeria saboda government ta kyalemu to badamuwa ai sukeda mulki da kuma dukiya asa lokaci kowa yasan mastayi nai shi yaffi,kamar yadda aka sama zanga zanga lokaci.
Ni macece amma wallahi malam ka zaburar dani Allah ya kauda bacin rana amma ni bazan bari wani ya keta min mutuncina ba ko na iyalina sai dai in mutu .nasan na huta in sha Allah
Allah ya kare mana kai ya Sheikh ❤
Wlh Wlh Wlh Allah kadai yaasan irin radadin da zuciyata take ciki sana diyyar halin da yan uwana musulmi suke aciki ya Allah kakawo mana dauki Allah mun tuba😭
Allah yajikan magabata MU kuma tamu idan tazu Allah yasa mu cikada imani amin ❤❤
Allah yabamu zaman lafiya
Allah saka da alkhairi malan wallahi kazabur dani zan iya fita inmutu a can
JAMA,a bala,I yayi bala,I Allah sarki yamuna mafita
Malam Allah yaqara lafiya da Nisan kwana masu albarka wannan mgn gaskiya CE Wallahi qwara mutuwa da wani wulaqnci Allah dai ya bamu mafita Allah muntuba Allah kayafemuna ya Allah
Gaskiya Malam wannan yayidaidai kowa yamallaki makamai daga Anji labarin sinshi Go gari taadanci kowa yafuto damakamnsa haka Sai Allah yabamu nasara
Masha'allah malam Allah ya saka da al-kairi
Allah yakareka da karewarsa
الله يوفقك دنيا والاخره
Subha n'Allah , Allah ya kawo muna ma fita
Wallahi mlm ashirye muke Allah y bmu sa a,d wannn rywar gara mutur shada.Allah y Mana jagora.
Allah yakareka daga sharrin mutum dana aljan
jazakumullahu Khairan malam, kowa ya nemi makami idan mutum ya tareka gara ka mutu dacin mutuncin yan bandits idan ka samu sa'a ka rike daya ku mutu tare
Gaskiya ne kuddin daza à kaimussa mi zai Hana asawo bindigogi dasu
Gsky ney wannan mln❤
Macha Allah
Malam allah ya Kara lfy
Inna Lillahi wa Inna ilaihi rajiun. Allah ya isa wallahi
Me isa wannan uban da uwar da dan' suka yarda da wannan keta haddi wallahi gwanda a yanke hannu ko ku kasheni/mu gaba daya da wannan baqin cikin da yafi mutuwa ciwon😭😭😭
Allah mun tuba ka yafe mana ka yayyyafawa masifa ruwa. Allah kar ka kamamu da lefin wawayen cikinmu Amin
Kayi daidai bello yabo
Allah ya shiga stakani NA gari da mugu😢😭🙄🤲
Allah shyi muna mafita bakidaya amma gaskiya asamuna lokaci kawai mushiga daji yafi wannan kaskanci da muke gani a nigeria saboda government ta kyalemu to badamuwa ai sukeda mulki da kuma dukiya asa lokaci kowa yasan mastayi nai shi yaffi,kamar yadda aka sama zanga zanga lokaci.
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un
Mñ☺️☺️😊😊😴
Malam abu aisha inayima fatan Alkairi daganan libiya
dan uwana bachirouboicar na gode da ptn kuna lpy
@@abuaishaalfurqan lafiya Lau malam Abu aisha Alhamdulilah
Yakake
Malan Allah ya qara lfy.Malan muna yinka over.
Mutanen basu fahimtar komai
Kamar da dabbobi ake magana
Sai fariya da karya da tsoro GA jama'ar