taYaya kunce atiku yafada yan jaridu kuji tsoron Allah tayaya almustapa yay magaana kunawa atiku kanpen da shi kariyane ba atiku yayi magana ba almuspane yayi wannan magana bazamu yarda ba Ina yaran. almustapa suke anarawa da bazarku yaga magana da almustapa yayi yakawo masa farin jini shi sukeson juyawa wai atiku yafada me atiku yasani kufito ku karyata kutona asirin wannan Dan jaridan
Pay nothing, if they stay they will be paid in full for their offenses. If they go they will be paid in full. They have received all they will receive. Jehovah/The Lord
There's a clear different between MAJOR HAMZA ALMUSTAPHA and any other politician in Nigeria 🇳🇬🙏🏼 Therefore Major is coming insha allah Muna roqon Allah da sunayen sa kyawawa🙏🏼
To fa Nyan Nigeria yakamata mufito muhadu muci uwar chatamhouse din muda kassarmu Amma acce anmayardamu bayi Muna wahala gayunwa ga talauci munatta aiki baboon the chop, yakamata muankare fa mufito kwammu da korkotammu mucce KARYANE Babu Wani chatamhouse inyaso DUK akashemu ai Allah yana gani
Manjo Hamza Almustapha ne, kuma kuna so Ku juyar da hankalin al'umma wai Atiku ne. Mun gano ku yan danfara. Dan haka ku shirya Hamza Almustapha ne shugaban Nigeria nan gaba Insha Allah. Kuma zai yake ku. Ai kagane mi nake nufi dan cirani.
Point of correction, pls. This voice is not Atiku Abubakar's. Rather, it is the voice of Major Hamza Almustapha (Rtd), the ex CSO to a former Nigerian President, Gen Sani Abacha, GCFR. The error should therefore be rectified, pls.
Jazakallahu mejo Hamza almustafa for presentd
😭😭😭😭 Ya Allah Wlh Nayi danasanin zamana a Nigeria, Allah yakashe duk Wani azzalumai a Nigeria kowanene
Ya Allah kayi maganin axalimai na turawa da suke haddasa masifa a nigeria ameen ya rabb
taYaya kunce atiku yafada yan jaridu kuji tsoron Allah tayaya almustapa yay magaana kunawa atiku kanpen da shi kariyane ba atiku yayi magana ba almuspane yayi wannan magana bazamu yarda ba Ina yaran. almustapa suke anarawa da bazarku yaga magana da almustapa yayi yakawo masa farin jini shi sukeson juyawa wai atiku yafada me atiku yasani kufito ku karyata kutona asirin wannan Dan jaridan
@@aminasali743 ashede kagana
@@aminasali743 Kuskure mukayi, kuma mun gyara kuskuren tun a baya
Subhanallah innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah ya kawo mana mafita na alkhairi
Pay nothing, if they stay they will be paid in full for their offenses. If they go they will be paid in full. They have received all they will receive. Jehovah/The Lord
Alhamdulillah masha allah dama ai nigeria imba anfutar daturawa acikin tsarim mulkin nigeriaba baza ata6asamun eanciba maqiyammune munafukaine wallahi da arewa harma dakudum atashi tsaye arabu da turawa atsaya tsayin daka aqwato eanci imma akaysu anigeriya toh akoresu fatafata arabudasu
ALLAH ya kareka Major
There's a clear different between MAJOR HAMZA ALMUSTAPHA and any other politician in Nigeria 🇳🇬🙏🏼
Therefore Major is coming insha allah
Muna roqon Allah da sunayen sa kyawawa🙏🏼
Allah ya isan mu tsakanin musa ku shuwagaban nin kasar nan gabakideya su
Tafdi Ashe hakane dama
Wannan ba muryan ATIKU ABUBAKAR bane, wannan muryan General Almustpha wallahi
@@usmanabdullahi8039 A labarin da muka saka bayan wannan mun gyara kuskuren
Gaskiyar manjo Almustapha Allah ya sakamaku da Alkhairi Saboda kana tausayin talakawa Nigeria baki daya da kuma kasar Nigéria
Dole su saka maka ido major..
ALLAH SWT YA kare ka da mu gaba daya..
Gaskiyane yayikyau
Gaskiya wlh nayi makin fadin gaskiya daga bakin atiku
Allah ya saka da alkawari
Gaskiya yawancin shuwagabanninmu basusan abinda sukeyiba
ALLAH GA MAJOR🇳🇬 🤲🏼
Gskyne mutumen kirki,Hamza
To fa Nyan Nigeria yakamata mufito muhadu muci uwar chatamhouse din muda kassarmu Amma acce anmayardamu bayi Muna wahala gayunwa ga talauci munatta aiki baboon the chop, yakamata muankare fa mufito kwammu da korkotammu mucce KARYANE Babu Wani chatamhouse inyaso DUK akashemu ai Allah yana gani
ALLAH yasakawa almustapha da alkhairi
Nigeria aisaidei allah yakyauta
Wanan Muryar Major Almustapha ne (rtd.) ba muryar Alhaji Atiku Abubakar (fmr. VP) ba.
ALLAH yakawo mana dauki kacanjamana halinmu
🎉 Thanks Again Thanks 🎉
Oger
Al'mustapha
ALLAH kabamu ikon gyarawa😢
Ayi hakuri wannan Almustafane
@@hussainsaleh9766 Ba da gangan mukayi kuskuren ba, ayi mana afuwa.
Wannan ba muryan Atiku bane na Major Hamza Almustapha
Don Allah mu Daina yin karya
@@usmanabdullahi8039 A labarin da muka saka bayan wannan mun gyara kuskuren
Allah ya wadaran shugabaninmu da sauran turawan da suka maidamu bayi a haryanzu
Mu we don't have any thing to do with Chatham House, suzo Wlh se munci ubansu turawan
asslalh mualaiku mai magana ba atiku ba ne fa menjo allamustafa ne
Gaskiyane wannan muryar major almustapha ne
Ashe dai har yanzu mu bayi ne mu.
Matsalan kasarnan akoi hanun yan jarida.Suna dapa wa karya baya.Dukan suna da uban guidan su
Major Hamza Al mustapha
Allah ka ba wannan jagorancin Kasar Nan ka kareshi
Wannan ba muryan Atiku bane
And that's why we said if every I must have a dot likewise the t must have the cross.
Allah ya saka mana da alkhairi
Ba Atiku bane,
Almustapha ne
Mu a wannan kasa saidai subhanallah
Gaskiyane
Shiyassa, last week, wani bature, na, burtaniya, yaxo, yayi, juyin, mulki, saigashi, ankamasu
Manjo Hamza Almustapha ne, kuma kuna so Ku juyar da hankalin al'umma wai Atiku ne. Mun gano ku yan danfara. Dan haka ku shirya Hamza Almustapha ne shugaban Nigeria nan gaba Insha Allah. Kuma zai yake ku. Ai kagane mi nake nufi dan cirani.
@@hausa-z3c Kuskure muka yi muka ce Atiku, Amma kuma tuntuni mun gyara kuskuren
Ba abinda kuka gyara, na kara sauraran ku.
@@hausa-z3c Subhanallah, shi wannan labarin mun riga mun saka shi a haka, Amma a labarin da muka dora bayan shi, acikin sa ne mukayi maganar gyaran
Point of correction, pls.
This voice is not Atiku Abubakar's. Rather, it is the voice of Major Hamza Almustapha (Rtd), the ex CSO to a former Nigerian President, Gen Sani Abacha, GCFR.
The error should therefore be rectified, pls.
@@shiekhmujibur-rahman1072 Yes sir. Thanks 🙏
May Allah help us make peace with them
RAhAMA usman 😭😭😭🙏🙏
Karya kukeyi wannan mejor hamzane
@@Dahiru-s7q Ba da gangan mukayi kuskuren ba, ayi mana afuwa.
Wannan muryar hamza Al mustaphane ai
Wannan ai Muryar Major Hamza Almustappha ne....
@@mammangarka3010 Ba da gangan mukayi kuskuren ba, ayi mana afuwa.
Wannan ba Atiku bane almustafah ne
Wannan ai ba atiku bane almustapha ne wannan
Najeria we a in terrible condition
Sai Almustapha
Wannan hamza almustafane ba atikubane
@@Aliyubawa-fq1jk Eh haka ne, Tuntuben harshe muka yi
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Hakane
Wanan ba atiku bani
Dama ai mumunsani
Wannan mejor hamza almustafa ne
@@kabiruidris3621 Eh haka ne, a labarin da muka saka bayan wannan mun gyara kuskuren
Nice
Slm
😭😭😭
@@ayshaaysha8763 SLM hjy aysha. Inamaki fatan alkhairi.
This is hamza almustafa not atiku
This is the most worse devilish and barbaric action in the world.
Atiku be taba burgeni kamar this time
@@adamuyusuf5723 Daga baya mun gano cewa ba Atiku ne yayi maganar ba, Hamza Almustafa ne
@@sabuwarrayuwa1834 okay lalle biri Yayi kama da mutum
Wannan jagoran mu ne Major Hamza Almustapha
Nonsense ! Wannan MUTUMIN fa (na fahimchi) Mahaukachi ne kawai