To Amma Dan Allah Dr me yakesa nono daya yafi daya girma har Wanda yafi girman jijiyoyi ya dinga tashi akansa Kuma cikin nonon akwai tauri dayan Kuma ba haka yake ba wani lokacin ma harda kaikayi yakeyi Dan Allah ayi min bayani Dr
Naji dadin amsa wannan tambaya da kikayi, domin mata da yawa suna barnatar da kudinsu akan hakan, da zarar sun gwada wannan baiyi ba sai su koma wancan, su kuma masu magani daga lokacin kasuwarsu take budewa, da zarar tace masu baiyi mata aiki ba sai ace wancan ne bai karbeki ba ga wani ki gwada amman saidai wannan din yafi tsada saboda yafi wancan aiki shi wannan sati biyu ne, kullum anan kudadenta ke tafiya domin kuwa shi mijin yace a dole a dole koda tsiya saita gyara saboda baya son ganinsu haka, to fada masu dai Dr halittar ubangiji ce kuma kowa da kalar tasa ehe😡
Allah y saka da alkhairi maganan da kikayi akan Asymmetrical nonon ya Nada matsakenan Allah yasa ba Kansas bane Dan Allah kiyimin garin bayani inhar Kinga post Dinna zan so nazami number ki sabida nazu Dan inyi miki wani tanbaya akan irin wadannan matsalan har inda kike Dan Allah inkiga maganan karkishareni 🙏🙏🙏
I liked how she dressed may Allaha bless her,keep your religion. However I don't understand the language. Could anyone tell me this beautiful language.
Allah subhanahu wataala yakara maki basira da daukaka domin annabi saw inayinki over hakika wannan abunda kikeyi yakamata masu hankali suriga dubashi domin kuwa yanada matukar amfanin saboda lpyr yaya mata mungode
Dr.Amma don Allah idan sai da kana shayarwa sannan kaga nonon daya yafi daya girma shima akwai matsala ne.. Please naga almost a year kenan da wannan vedio Allah yasa ki answer min 🙏🏼
Masha Allah ubangiji Allah yasaka maki da alheri yabaki miji nagari
Thanks 🙏👍 Allah yakara girma
MashaAllahu Dr. Wannan Abu yayi kyau don Yana Kara taimakawa sosai wajen wayarda jamaa Kai...
واو .... شكرا جزيلا لك الدكتورة نعيمة
allah ya faranta miki yanda kika faranta min a, wannan video wlh naji dadi sosai danaga video nan allah ya kara basira mungode sosai
Much thank Dr. May Almighty Allah bless your knowledge acquired
Thanks Dr. na'ima👍 Allah ya qara nasira
Amin
Aslm kina lafiya ya aiki masha Allah ina miki fatan alkhari daga libya 🎉
Thanks you for enlightment
lallai ilimi abu ne mai fadi. wallahi na karu da wannan darasi. Allah miki albarka Naimah
Thanks Doctor. Allah ya kara basira
Muna gdy 🎉🎉
Very Good work, may Allah reward you.
MashaAllah.thanks will prefer English
thank you for the boldness to share your knowledge.
Very presentable may Almighty Allah bless you Doctor Na'ima we really appreciate your awareness.
Amin thanks
@@DrNaimaIdrisUsman hello nice t
Jazakhallahu khrain
Dan allah inada tambaya wani kurji yafito min akan nono yayi ruwa zan iya fulawa?
Kirufama kanki asiri kije hospital 😊
@@ZainabYusuf-v3ymmana
Great Doctor
The only doctor with good handwriting
😂😂
I don't see handwriting here😅
😅😅😅😂😂😂😂😂😂
Masha Allah
May Almighty Allah bless your knowledge Abundantly, amma na dade bana samun notification din video ki bansan mai yasaba.
Na tafi break ne Amma InshaAllah Yanzu na dawo
@@DrNaimaIdrisUsman Ayyah masha Allah, Alhamdulillah May Almighty Allah guide, protect, bless and increase you in knowledge Abundantly.
@@DrNaimaIdrisUsman Assalamu Alaykum
@@DrNaimaIdrisUsman Please inaso inyi magana dake privately ya zanyi
Insha (Allah) zamu kiyaye 🙈 nazama dan ajinki daga yau yaushe zaki darasi nagaba
Dr Na'ima mun gode da irin wannan bayanan
Mâcha Allah ❤❤❤
Fantastic!
Masha Allah Allahumma bareek dear❤❤❤
Thank u so much sister 💙💙💙❤❤❤
Awesome!! thank you Doctor, but please also develop a program for them too, they should stop dressing naked/half naked at least we should have peace..
Dr inada tambaya akan wata matsala KO Zan iya samun dama
Dr. Munajin dadinShirin Allah ysaka da alkhr
Emffection Baki Fadi shawara da za a bit Don kawo magance wnn cuta mungode
Allah Ya taimaki Doctor, please How can one differentiate Candiga from infection??
Masha allah tubara kalla 👍👍
Gaskiya ne naima allah kara basira
Ma sha ALLAH,
ALLAH kara basira amin
Masha allah thanks 😊
سبحان الله وبحمده عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته
Dr Allah yakara basira
Good job doctor
Thanks so much for the information
Thanks doc, Allah ya Kara daukaka
Dr wlh inada wanan matsalar saboda hakka aurena yamutu😭😭
Masha Allah
Thanks for this. ... but ma not everyone here understand hausa.
Maybe you mix it with English. ....
Invaluable Dr
Nice one doctor,, some people don't understand hausa,,, if u can make english version of this video
Wow maasha Allah so interested
Allah ya kara basira
Thank u so much anty ❤💙❤💙
Most welcome 😊
Thank you sosai da wayar mana da kai
Thank you for sharing?😊
Masah Allah YASAKA Ameen ❤❤❤
Thank you for the knowledge shared
Wanene cikin su za a kira nono n taguwa
Ina miki fatan alkhairi Dr Na'ima, Kuma ina son ki Wallahi
Waga diya Allah dai shi yimaki albarka❤😂
To Amma Dan Allah Dr me yakesa nono daya yafi daya girma har Wanda yafi girman jijiyoyi ya dinga tashi akansa Kuma cikin nonon akwai tauri dayan Kuma ba haka yake ba wani lokacin ma harda kaikayi yakeyi Dan Allah ayi min bayani Dr
Yar uwa kije asibiti
Allah yasakamiki da alkairi 😍
Jazakallahu khairan
Thnks u doctor, pls wane magani mutun zarika bawa matarsa idan bayaso nononta ya fadi ko ya kwanta?
Babu kowace mace halittarta daban.
Naji dadin amsa wannan tambaya da kikayi, domin mata da yawa suna barnatar da kudinsu akan hakan, da zarar sun gwada wannan baiyi ba sai su koma wancan, su kuma masu magani daga lokacin kasuwarsu take budewa, da zarar tace masu baiyi mata aiki ba sai ace wancan ne bai karbeki ba ga wani ki gwada amman saidai wannan din yafi tsada saboda yafi wancan aiki shi wannan sati biyu ne, kullum anan kudadenta ke tafiya domin kuwa shi mijin yace a dole a dole koda tsiya saita gyara saboda baya son ganinsu haka, to fada masu dai Dr halittar ubangiji ce kuma kowa da kalar tasa ehe😡
Gatana er Sudany hayfuwar a Arewanci Nigeria 🇳🇬.
Greetings from Hausa/Fulani and Bazabarme a nan Rome,Italy!!😊😊
Masha Allah dr naima idris
Allah y saka da alkhairi maganan da kikayi akan Asymmetrical nonon ya Nada matsakenan Allah yasa ba Kansas bane Dan Allah kiyimin garin bayani inhar Kinga post Dinna zan so nazami number ki sabida nazu Dan inyi miki wani tanbaya akan irin wadannan matsalan har inda kike Dan Allah inkiga maganan karkishareni 🙏🙏🙏
Dr more power and strength to your elbow
A very nice explanation
Masha Allah, very good
I liked how she dressed may Allaha bless her,keep your religion.
However I don't understand the language. Could anyone tell me this beautiful language.
It's called Hausa
Allah yasaka miki da Alkhairi
Dr naima you really My love 💕 name I love you too
Thank you Dr❤️
Thanks
I just love your courage ang intelligence wallahi
Thank you so much dear sister
Asv wlllo luqadee kuhadlee
Masha alah
Thank you doctor
Masha Allah munagodiya Allah yasaka da alherie
Amin
Slm Dr Naima idan bada muwa inasan lambar wayarki
MashaaAllah may put barakah
Allah yamiki Albarkah
Madallah Dr. Allah karawa ilimi albarka, hakika kina bada gudun mawa wurin wayar da kan al-ummanmu, yan uwa mata.
Allah shi kyauta ⭐⭐⭐⭐⭐
mashaa Allah
Masha allah muna gdy
AMMAN Dan ALLAH DR YANADA KYAU Mace Tayi SURGERY pls ask me
Where does yours belong 🤔🤔🤔
Watch your tongue homie, where are your manners 😢‽
Go ask the woman at home
@YSTSTAR1 She is just educating, and u know..
Smart phone in the wrong hands. Stupid man😢
Masha Allah yasaka miki da alkairi
Good doctor
MashaAllah
Aslm Dr.na,ima inada tambaya idanmutum yanaganin kuraje akan al aurasa kanana kamar ya zufa basuyi ruwaba kuma basada ciwo masalar micece wannan
Asude❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂❤
Allah ya saka miki da mafificin alkhairi, haƙiƙa akwai Abubuwan ƙaruwa da yawa.
Gud garl
Yayi kyau Allah yabiyaki
Dr...
Allah subhanahu wataala yakara maki basira da daukaka domin annabi saw inayinki over hakika wannan abunda kikeyi yakamata masu hankali suriga dubashi domin kuwa yanada matukar amfanin saboda lpyr yaya mata mungode
Amin
Dr❤❤
Allah yakara basira
thnx you so much dear sis
Thanks Dr
Wow 🤗🤗
Dr. Kinakokari sosai Allah yasaka
Dr.Amma don Allah idan sai da kana shayarwa sannan kaga nonon daya yafi daya girma shima akwai matsala ne..
Please naga almost a year kenan da wannan vedio Allah yasa ki answer min 🙏🏼
Tayaya zamiki tambaya