Yadda gobarar Los Angeles taqi kona wani gida guda daya kuma har yanzu gobarar bata mutu ba…

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 15 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 156

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 2 วันที่ผ่านมา +18

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @GADDAFIBISHIR-s3o
    @GADDAFIBISHIR-s3o 2 วันที่ผ่านมา +4

    Subuhanallahih Allah ya tseratar Bayinshi Dake Chikin Wannan Iftila'in

  • @umarsaleh9120
    @umarsaleh9120 2 วันที่ผ่านมา +18

    Ni murna nakeyi kuma Allah kara iza wannan wuta har zuwa woshinton dc saboda zalincin da America takeyi a duniya.

  • @WasilaMuhammd
    @WasilaMuhammd 2 วันที่ผ่านมา +9

    May God help the Muslims of Los Angeles from this disaster
    May God give you the power to escape from this fire.

  • @Tiktok-h8i7u
    @Tiktok-h8i7u 2 วันที่ผ่านมา +14

    Uwarka musulmay na ciki Allah yasa shadaru takarbu kafuren ciki Allah yakara dulmuyar dasau ciki 🤲🤲💯

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 2 วันที่ผ่านมา +2

    Allahu akbar Allahu akbar Allah sarkin sasaura me mulki akan kowa da komai Allah yayi gaskiya Allah Allah ne me alqawarin da babutashi Allah bayabarin azzalumai harsai alqiyama tatsaya ya obangiji Allah ka qara kare musulmin ciki da wadanda basagoyan bayan zalinci Ameen ya rabbi ☝🤲

  • @WasilaMuhammd
    @WasilaMuhammd 2 วันที่ผ่านมา +13

    Allah ya kawowa musulman los Angeles dauki daga wanna bala'i
    Allah ka Basu ikon kubuta daga wanna gobara.

    • @AminaMadaki
      @AminaMadaki วันที่ผ่านมา +1

      Amin ya Allah

    • @SaHq-e1t
      @SaHq-e1t ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Amine suma Amin...

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 2 วันที่ผ่านมา +3

    NI ZUCIYATA TANA QARA JINJINAMA GIRMAN ALLAH NE DA QUDURARSA DA BUWAYARSA KA KAN KOMAI DA KOWA abis ka tuna kwanan nan kafin gobara yandasuka yima obangiji☝♥Allah isgili bayan zaliltar falastinh har wata tamiqe tanacewa agarin babukomai na Allah akaitayimata tafi toh yanzu Allah ya dauke komai ya nuna ikwansa muga qarfin ikwannasu na banza naqin Allah da manzansa sallallahu alaihi wasallam💚👍 kai abis ni zuciyata saiqara jin tsaran Allah da fatan hakan ya qarazama izzina ga sauran manyan qasashin kafurai sudai wadannan ai sunga darasi muna maraba da masuqaunar Allah da san manzansa sallallahu alaihi wasallam 💚👍

  • @NafiuRabiu-k3r
    @NafiuRabiu-k3r 2 วันที่ผ่านมา +1

    Aliamdulillah masha Allah ❤️

  • @Mr_El-Hayat
    @Mr_El-Hayat 2 วันที่ผ่านมา +6

    Allah ya kare al'ummar annabi

  • @AishaSani-c3v
    @AishaSani-c3v 2 วันที่ผ่านมา +2

    Mash Allah Allah sarki

  • @SmartSmartest
    @SmartSmartest 2 วันที่ผ่านมา +3

    ALLAHU ya qaro ninkin ba ninkin haka ai misalin aikin su a gaza ne

  • @SadiyaAliidrisSaadosha
    @SadiyaAliidrisSaadosha 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar ❤❤❤❤❤

  • @mamanRabiouHima-z1i
    @mamanRabiouHima-z1i 2 วันที่ผ่านมา +1

    Macha Allah Alhamdulillah

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kaikuma Abis munji irinnaka manufar kokuma ince zuciyarka mumahakane ammafa katuna Allah Allah ne bayakuskure wannan shine

  • @sukainatuabubakar9665
    @sukainatuabubakar9665 2 วันที่ผ่านมา

    Allahu akbar 🙌

  • @shuaibualiyubeli9991
    @shuaibualiyubeli9991 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yakiyaye Kuma kafadi alkairi ko kàishiru

  • @MahamadoukabirouMaradinige-l6d
    @MahamadoukabirouMaradinige-l6d 2 วันที่ผ่านมา +2

    allah allah ne

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akhbar.

  • @AlhasanMuntari-g7u
    @AlhasanMuntari-g7u 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya kara à ramuwar masallacin gaza

  • @Abumalamruggardawa
    @Abumalamruggardawa 2 วันที่ผ่านมา +3

    To lallai Kakai wawa in Dai bazakayi murna ba. Dai ka Zika da naka tallafi ga resu ko

  • @musaalitatta8617
    @musaalitatta8617 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kare musulmman cikinsu, da kirista masunkirki✌️

  • @MahamadousalleMahamadousal-o7z
    @MahamadousalleMahamadousal-o7z 2 วันที่ผ่านมา +1

    Gaganika ba bougebougeda souleman bayoun Allah neba amanace kekamasou to

  • @lelebubery343
    @lelebubery343 2 วันที่ผ่านมา +3

    Walahi abin murnane😂

  • @Abdulaziz-b6q3c
    @Abdulaziz-b6q3c 2 วันที่ผ่านมา

    Allah shiyasan zuciyar bayin Allah Na gari

  • @rabiyaibrahim6682
    @rabiyaibrahim6682 2 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya ne bro

  • @بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد
    @بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد 2 วันที่ผ่านมา

    Allah Hu Akbar

  • @MuhammadAbdullahi-qi3xv
    @MuhammadAbdullahi-qi3xv 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen ai since bsbu Allah

  • @salibaraddin8415
    @salibaraddin8415 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yakara,ai mutanen gaza ma raine dasu

  • @mohammedabubakar2180
    @mohammedabubakar2180 2 วันที่ผ่านมา +1

    @abis fulani kasan amrikawa, sun kasa ganewa cewa ba'a yiwa Allah wayo samsam,

  • @YAKUBUIDIRS
    @YAKUBUIDIRS 2 วันที่ผ่านมา +1

    Musulman kikinsu Allah yaqara tsaresu sukuma yahudawan Allah yaqara tunkudomusu bala in mummunan Shirin da akayiwa musulunci Allah yamaidashi kansu

  • @LawalAbdullahi-tc1cg
    @LawalAbdullahi-tc1cg 2 วันที่ผ่านมา +1

    Bakaga yadda akaiyi agazaba Allah karabamu dagirmankai amin

    • @alhassansalisu4811
      @alhassansalisu4811 2 วันที่ผ่านมา

      Tokai in banda Dan iskane Kaiba meyada wnn. Abin da rikicin GAZA

  • @umarabubaka9814
    @umarabubaka9814 2 วันที่ผ่านมา

    Walle mukam indai azzalan los angelis ne Allah yakara isarma musulunci garesu

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 2 วันที่ผ่านมา +1

    الله أكبر الله أكبر الله أكبر

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 2 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah 🥰

  • @Habiba-t8d
    @Habiba-t8d 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya mana maikeu

  • @GunjiMuhammad
    @GunjiMuhammad 2 วันที่ผ่านมา +2

    Ko,gidanane zan,sa wata tayi,karfi har,tafin kafuray har sunemi taimakon Allah to,Ina,murna da,konewar gan

  • @Sasha-to4ug
    @Sasha-to4ug 2 วันที่ผ่านมา

    Wow!masha Allah, gidansa alone....

  • @GunjiMuhammad
    @GunjiMuhammad 2 วันที่ผ่านมา +2

    Dagidana da na,babana da n,kawuna da n,baffana da nakowa nawa yakone inde zeyiwa kafuray wannan ayakin to Ina murna

  • @SiddiAbubakar-r5r
    @SiddiAbubakar-r5r วันที่ผ่านมา

    Allah hiyafe mana

  • @tanimouabdoulkader5884
    @tanimouabdoulkader5884 2 วันที่ผ่านมา

    Masha allah wlh 👍 nasan konkon sai yayi kouddi

  • @hafsatadamu693
    @hafsatadamu693 2 วันที่ผ่านมา

    Nima gaskiya banyi murnan wannan abun ba 😢Amman ni nasan duk abun dake faruwa wa'axi ne ... Allah y sa mudace😢

  • @AbdoulMoumuneKantaHamid
    @AbdoulMoumuneKantaHamid 2 วันที่ผ่านมา

    Ubanka Allah qara

  • @MariamHassan-m6c
    @MariamHassan-m6c 2 วันที่ผ่านมา

    Alhamdoulilahi 🥺

  • @IbrahimAssabey
    @IbrahimAssabey 2 วันที่ผ่านมา

    Machan Allahou maslaci ❤♥️♥️💪💪💪👍

  • @dbitabdu
    @dbitabdu 2 วันที่ผ่านมา

    Yasukama gaza sun manta ni

  • @Mudansirmutapha
    @Mudansirmutapha 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ne yakawo

  • @shamsiyyahibrahim4084
    @shamsiyyahibrahim4084 2 วันที่ผ่านมา

    Allah Akbar
    Allah ba a shiga hurumin sa

  • @IbrahimMainasara26
    @IbrahimMainasara26 2 วันที่ผ่านมา

    Gaza mutanene
    Kuma musulmene
    Allah ya karo linqin ba linqin domin su sunaganin bawanda ya isa yayi musu wani abu

  • @AminuMusayunusa
    @AminuMusayunusa 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allahu Akbar

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 2 วันที่ผ่านมา +4

    A gaza babu kristians da coci ne ? Amma meyasa wasu kristoci sukejin daɗin abinda Israël takeyi harma suna kiran yan gaza da yan ta'adda ?

    • @ShariffShariff-j3l
      @ShariffShariff-j3l 2 วันที่ผ่านมา +1

      Amma gaskiya kana DA tunani Mai kyau

  • @Babangidaadamu-ey4ef
    @Babangidaadamu-ey4ef วันที่ผ่านมา

    Iko sai Allah

  • @zelani7
    @zelani7 2 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah

  • @yahayayakubu7066
    @yahayayakubu7066 2 วันที่ผ่านมา

    Amin

  • @najat780
    @najat780 วันที่ผ่านมา

    Ikon Allah

  • @ibrahimabbas48
    @ibrahimabbas48 วันที่ผ่านมา

    slm gidanwaye wutar tazagayeshi

  • @SulaimanMaigari-n7b
    @SulaimanMaigari-n7b 2 วันที่ผ่านมา +3

    Shin abis dan Allah wannan mutumin musulmine ?

  • @NasiraMuhammed-cp4kg
    @NasiraMuhammed-cp4kg วันที่ผ่านมา

    Allah ya samudat

  • @TijjaniMuhammadShariff
    @TijjaniMuhammadShariff 2 วันที่ผ่านมา

    Alhamdulillah

  • @Ahmadusman-g7f
    @Ahmadusman-g7f 2 วันที่ผ่านมา

    Tsinannu Allah yaqara

  • @AminuAbdulsalam-p7d
    @AminuAbdulsalam-p7d 2 วันที่ผ่านมา

    Allah Akbar

  • @abubakarditpdg7612
    @abubakarditpdg7612 2 วันที่ผ่านมา

    Ba way mun ji dadi

  • @SadiIliyasu
    @SadiIliyasu 2 วันที่ผ่านมา

    Baka da abin xagi sai Yan gwangwan -yan gwangwan

  • @IndéLgavi
    @IndéLgavi 2 วันที่ผ่านมา

    Amine Ya Rabi 🤲

  • @KamarNi_Graphics
    @KamarNi_Graphics 2 วันที่ผ่านมา +1

    Su kuma yan Palastin suce me da irin azabar da ake basu duk da sa hannun America hakan yayi Allahu Akbar

  • @HauwaMuhammad-z7g
    @HauwaMuhammad-z7g 2 วันที่ผ่านมา

    Wallah allah ya karawa yahudawa linkin baninkin musilmi kuma allah ya mayar musu allah ya kare sauran

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 2 วันที่ผ่านมา

    الله أكبر

  • @idriszakariyya719
    @idriszakariyya719 2 วันที่ผ่านมา

    ashe ba daddi

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 2 วันที่ผ่านมา

    May ALLAH save good people of America from this hell of fire with the exception of James wood.

  • @nasirumagajikarambicity4688
    @nasirumagajikarambicity4688 2 วันที่ผ่านมา

    Allahu akbaru

  • @zayyanuhamza8028
    @zayyanuhamza8028 2 วันที่ผ่านมา

    Allah hu akar

  • @SaadatuAbdulrahman-z1g
    @SaadatuAbdulrahman-z1g 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen ya Allah

  • @boazyama8623
    @boazyama8623 2 วันที่ผ่านมา

    Musulman Nigeria mugayene wallahi.
    Cikinsu a cike yake da mugunta da mugun fata wa kiristoci.
    Wallahi, allah ya rabamu da mugun zuciyarku😢

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yakara

  • @hamzaahamxaki-ip1ch
    @hamzaahamxaki-ip1ch 2 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya ba abun MURNA bane😢

  • @ALBashBusari
    @ALBashBusari 21 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    alhamdulillah

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza 2 วันที่ผ่านมา +1

    Misilmine Wanda yake kukan an tsalake gidan sa ko arnene?

  • @KingAbdulbgadan
    @KingAbdulbgadan 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yakara yasa ta gaba ta fi haka

  • @MuazuSurajo-q1m
    @MuazuSurajo-q1m วันที่ผ่านมา

    Wanna Yana daya daga hukunci Allah akan American Dan ta addanci da wahudawa sukeyinma falatsinawa dagoyan bayan America.

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 2 วันที่ผ่านมา

    U are right indeed
    97% are not Muslim🎉
    This is musiba for the little brothers and sisters that thing happened to them. It is from ALLAH❤

  • @MaryamMS-m4q
    @MaryamMS-m4q 2 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar,Ina Murna,fatana da yawa su dawo hanya madaidaiciya…,kuma abun sha’awa Akwai masallacin da be qone ba ….,ko da ‘yan kwana kwana ko basu idan Allah Ya nufa sai gidan Kardashian ya qone ato.

  • @IbrahimMainasara26
    @IbrahimMainasara26 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi zuciyata garay domin nayi kuka sabo da bayanda na iya ana taka che yan ouwan a gabas ta stakiya

  • @Mukutarabubakar-cd6me
    @Mukutarabubakar-cd6me 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kara

  • @AbbaAli-qm7tt
    @AbbaAli-qm7tt 2 วันที่ผ่านมา

    Ok❤

  • @nuramuhammad3423
    @nuramuhammad3423 2 วันที่ผ่านมา

    To ai hikenan

  • @HabouYakoubou
    @HabouYakoubou 2 วันที่ผ่านมา

    الحمدلله ربي العالمين شكرا يارب العالمين أمريكي كاليفورنيا 😂😂😂😂😂الحمدلله بخير

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l 2 วันที่ผ่านมา +1

    Wai ko kaima munafuki ne ban saniba??

  • @kamaluusman8619
    @kamaluusman8619 2 วันที่ผ่านมา

    No seize fire...

  • @bashiribrahim1612
    @bashiribrahim1612 2 วันที่ผ่านมา

    Sundai yi adalci. Maiduguri sakacin gomnati ya kawo ambaliya amm ba abin da yabiya wanda sukayi asarar.

  • @GanvshvTannjfe
    @GanvshvTannjfe 2 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya ni Ina farin cikiii bankii American takonee gabadaya ba wllh irin mutanenmu da aka kashe mana a Gaza kai kanaganin zamu'iya mantawa da wannan ne
    Ai kamar yadda sukayi muna rokon Allah yamusu ninkin ba ninkin hakaa
    KUMA A GASKIYA NAYI MATUKAR FARIN CIKI DA WANNAN WUTAR 😂😂😂😂😂😂

  • @MohammedModu-o6q
    @MohammedModu-o6q 2 วันที่ผ่านมา

    Ameeeen

  • @AminaMustapa
    @AminaMustapa 2 วันที่ผ่านมา

    😢😢❤❤

  • @MaryamBashir-rc2uj
    @MaryamBashir-rc2uj 2 วันที่ผ่านมา

    Mezakafada Kuma Akan Yan falasteen?

  • @GamboHussaini-v7l
    @GamboHussaini-v7l 2 วันที่ผ่านมา

    Ameen

  • @HassaninoussaKing
    @HassaninoussaKing 2 วันที่ผ่านมา

    Anyi asarar Dalar Amurka

  • @lamimusa3530
    @lamimusa3530 2 วันที่ผ่านมา

    🥺🥺🙏🙏🙏🙏

  • @AbdoulMOussasouley-z8z
    @AbdoulMOussasouley-z8z วันที่ผ่านมา

    Innah lillahiwa innah ilaihin rajiun

  • @Ummukhan-h6d
    @Ummukhan-h6d 2 วันที่ผ่านมา

    Aisu sukaja,kajada ubangijin da ya halicceka

  • @Ibrahimfulani1
    @Ibrahimfulani1 2 วันที่ผ่านมา

    Allah Sarki

  • @saifu547
    @saifu547 2 วันที่ผ่านมา