Duk da cewa Sarkin Kano masanine na tattalin arziki, amma akan maganar karya darajar naira gaskiya banyarda da shiba. Rage darajar kudi bazata taimaki kasa irin Nigeria ba da bamu da Industries kuma bama fitar da komai waje, saidai ma mushigo dashi. Kasashe masu arzikin masana'antu irin su China, USA, da sauran kasashen turai kan iya rage darajar kudinsu kuma yazamar musu alkairi. Domin kuwa hakan zaisa kaya suyi sauki a kasar sannan yan kasuwa zasuyi ca a kasar wanda zaisa kasar tasamu riba. Mu Nigeria saidai mushigo da kaya badai fitarwa. In an rage darajar kudi, talakane zai sah wahala kawai saboda za'a samu hawhawar farashi (Inflation).
SALIHU A MAGAJI
Masha Allah
Gaskiyane sarki kano
Me Allah bless you
Exactly
SHAWARA NA a Sake Zabe Don Zaman lfy.
Duk da cewa Sarkin Kano masanine na tattalin arziki, amma akan maganar karya darajar naira gaskiya banyarda da shiba. Rage darajar kudi bazata taimaki kasa irin Nigeria ba da bamu da Industries kuma bama fitar da komai waje, saidai ma mushigo dashi. Kasashe masu arzikin masana'antu irin su China, USA, da sauran kasashen turai kan iya rage darajar kudinsu kuma yazamar musu alkairi. Domin kuwa hakan zaisa kaya suyi sauki a kasar sannan yan kasuwa zasuyi ca a kasar wanda zaisa kasar tasamu riba. Mu Nigeria saidai mushigo da kaya badai fitarwa. In an rage darajar kudi, talakane zai sah wahala kawai saboda za'a samu hawhawar farashi (Inflation).
LABANSAHY
Riad Sariak
الله يحفظك بطول العمرك إنا شآء الله
allah yaraya
Aslm BBC hausa inna so abani tarihin sarkin damagaram amadou kordega
Moussa abdoulahi
Mustapha Adam
Bbc labaricannjin gawnakank
Hayatuddeen b giwq
bello
لبر.نسيوهي
fadar