Sani Plumber ya fada mana dalilin da ya sa ya yi bidiyon Talaka na Magana - BBC News Hausa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 พ.ย. 2024
  • Mawaƙin Hausa Sani Saminu Plumber - wanda aka fi sani da Sani Maiƙafiya - ya faɗa wa BBC Hausa cewa tsautsayi ne ya sa waƙar da ya yi ta karaɗe gari.
    Cikin wata hira ta musamman, mawaƙin ya ce bai san cewa yana da baiwar waƙa ba sai da wasu mawaƙa a faɗin duniya suka ga waƙarsa ta "talaka yana magana" kuma suka ce yana da baiwar.
    Sani wanda har wa yau ake yi wa laƙabi da talaka, ya ce shi "almajiri" ne mai sana'ar gyaran famfo.

ความคิดเห็น • 38