Wallahi ka sauke hakkinki game da lamarin nan❤❤❤❤❤❤Kuma sanadiyyar wannan nake tawassuli ubangiji Allah yasa ka Zama cikakken voice of us from now till date ubangiji yabaka Aljanna tundaga kofa ta daya har ta bakwai arrayyan🎉🎉🎉🎉🎉🎉fulani❤❤❤❤❤❤to the world 🌍 keep flying the flag big brother I really inspired
Masha Allah Ina Kallon Wannan Video Daga Kasar Malaysia Ammah Nayi Matukar Farinciki Da Wannan Video Domin Fadakarwa Adduarmu Akullum Shine Allah Yakawo Gyara Akasarmu Nigeria
Dan musa ka gama fadar abunda naso fada a wakata wllh gaba daya so ka gama yimun fulani ba yan ta'addabane yanayine ya sakasu acikin halin da suke ciki an maida hanyar shanunsu gona an maidasu saniyar ware an daukesu yan ta adda wllh kullum in na tuna yanda ake banbata hausawa da fulani a arewa sai naji kamar nayi kuka 😭
Wato fullo kana kokari yadda ya kamata lyrically kuma videos din ka ma abin a kalla ne sai dai ina da tambaya, who produces majority of your audios cos da alamu yayi aiki da church choir kuma fullo ne like you
je viens te te connaître frère mais tu es vraiment ouffh je pas assez de mots pour t'apprécier tu fais de ton mieux car tes morceaux sont vraiment macha-allah.
Wallahi ka sauke hakkinki game da lamarin nan❤❤❤❤❤❤Kuma sanadiyyar wannan nake tawassuli ubangiji Allah yasa ka Zama cikakken voice of us from now till date ubangiji yabaka Aljanna tundaga kofa ta daya har ta bakwai arrayyan🎉🎉🎉🎉🎉🎉fulani❤❤❤❤❤❤to the world 🌍 keep flying the flag big brother
I really inspired
Ameen ya rabb thank you 🍻
Gaskiya ne Dan Musa baàsan Fulani da bindiga ba😊😊
Masha Allah Ina Kallon Wannan Video Daga Kasar Malaysia Ammah Nayi Matukar Farinciki Da Wannan Video Domin Fadakarwa Adduarmu Akullum Shine Allah Yakawo Gyara Akasarmu Nigeria
Masha Allah ubangiji ya Kara basira
Alhamdulillah naji dadin wannan Maganar Dakai acikin videon ka Dan Musa Masha Allah Allah Ya Daidaita Mana Yasa Ashiga Lamarin
Allah yakawo Mana karshen wannan abin a Nigeria da duk inda hakan me faruwa albarkacin Rasulallahi
Masha Allah. The Best of this year....
The message is delivered. Allah yakara bada basira
Nice creative and promotion
Love this magic with full of talent
Gaskiya naji daɗin ganin wannan bidiyon naka mai ɗauke da saƙo sosai a cikin ta.❤❤❤
Wow best thing to teach our society
Maa Sha Allah Dan musa
God bless you🙏 Bro❤
The best artist of this era
Wow! Very informative
Glad it was helpful!
Very educative song of this year
Allah yasa sakon yaje inda ya kamata
Allah ya kara basira
Ameen
Isadda Sako Mai kyau da kyawawan magana Allah yqara basira🥰
Ina yimaka Fatan alkairi 🙏_ Daga Dj One love ❤
Nice one boss !❤️🙏🏽
Yayi kyau dan musa nawa
Masha Allah gagare ur the best more talented❤
Fatan Alkhairi Ɗan Musa, You're among the best artist of this era. 😊🎉
Dan Musa Allah ya taimaka cigaba insha allahu Allah yayi kyekyewan karshe
🔥🔥🔥🔥Masha Allah
Love the way 👀🔥❤️
Masha Allah uban giji Allah ya biyaka da gidan gaskiya
Kayi abunda kowa ya kasa gaskiya dan musa u are so special
Allah yasa kafi haka
Growing up and your talented the best preaching songs Dan Musa your bigger higher
Thank you so much for voicing ur voice about fulani and fulfulde. Wannan ba halin fulanin korai bane
Our New Prince ❤❤❤
Nice job my brother
Keep more my idol ❤🎉love you 😊
❤❤❤masha Allah Allah yasaka da alkairi aboki
Danmusa🎉
Danmusa'allah'yakara'basira❤❤❤❤❤❤
Bravo 👏
Masha Allah, Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya
Ameen
Macha Allah 🥰🥰🙏
❤❤❤❤❤dan❤musa
Arewa ❤
Wow nice 🎉🎉🎉🎉
Yes the very educated song and melodies one 😊
Up 🔥🔥💯💯
Good job ❤
Perfect and meaningful work allah yakara mana basira baki daya .
Masha Allah thanks 👍
Fatan alkairi dan musa❤
Dan musa ka gama fadar abunda naso fada a wakata wllh gaba daya so ka gama yimun fulani ba yan ta'addabane yanayine ya sakasu acikin halin da suke ciki an maida hanyar shanunsu gona an maidasu saniyar ware an daukesu yan ta adda wllh kullum in na tuna yanda ake banbata hausawa da fulani a arewa sai naji kamar nayi kuka 😭
Gaskiyane wlh dan uwa
Proud of you❤❤
masha Allah
All the best
Allah ya basu ikon gyarawa,magananka haka yake bandirawo
Nice show❤❤
Wato fullo kana kokari yadda ya kamata lyrically kuma videos din ka ma abin a kalla ne sai dai ina da tambaya, who produces majority of your audios cos da alamu yayi aiki da church choir kuma fullo ne like you
Allah ubangiji ya Kara basira gaskiya wannan wakar itace bakandamiya na wannan shekara
Masha Allah. Allah yakara basira. Ya bamu zaman lafiya akasan mu baki daya
Allah ya qara basira, ya wanzar mana da zaman lafiya a ƙasar mu baki ɗaya 🤲
Nice one Alhaji faruk,Allah ubangiji yakara basira da daukaka
Masha Allah
Allah ya saka da alkheiri
Educational. I hope the message gets to the stakeholders
This is exceptional
GAGARE 💪🏻💪🏻💪🏻
Brother 🍻
Weldon bro
I pray this your information should get received
Good idea 🎙️🎶🎵
❤❤
Dan musa le message est clair.
Vivement la paix dans le monde entier.
Wish you all the best Dan Musa, allah wallu bandirawo fullo 🎉😊
Dan musa you're my favorite artist and also my mentor❤❤ Allah yakara girma da daukaka Sir 🙏🤲
Ameen ya rabb 🍻
gaskiya oga allah ya kara basira sako ya kai
the message 🔥
The message is clear broda more talent
nice one Dan musa
Good joB
Wannan Video Yayi Kyau Sosai Dan Musa Ka Isar Da Sako Allah Kara Tsaremana Qasar mu
Gaskiya me gida wannan sakon na musammanne Allah ya kara shiga lamarinka ❤🎉❤
Masha Allah
Naji Dadin Wannan Sakon
My Best artist ❤️💫
Interesting 🤜🤛
Masha Allah danmusa kayi kokari sosae wallhi
Nice one all the best
Good morning to you dan Musa from kano
Wannan sako yayi Allah yasa abin ya Isa inda akeso yaje
Dan Musa 🥰👍👍
Omo this guy sabi sing
❤❤❤❤❤❤
Kanayi Dan Musa 👑👑
Akace min asalin ka mawaki ne, ashe a mawaka ma babba ne Kai, wallahi salon wakokin ka na daban ne wallahi
Allah gyaramana my a test❤
Very very good my friend
A gaskiya wannan sakon Naka zai he harkunnen masu wannan Hali, Dan Musa New prince🤴
Nice
The Name MUSA 🎉
New prince 👑 🎉
The best video ever thank you sir😭😭🙏🤲Ameen ya allah and I pray this message will reach to the place we want
Very very good 👍 my favorite
Nice one dan musa🙏👍
Most educative and informative video of the year. Thumbs up Dan Musa
Kai Dan baiwa ne wlh
Nice work Oger sir
je viens te te connaître frère mais tu es vraiment ouffh je pas assez de mots pour t'apprécier tu fais de ton mieux car tes morceaux sont vraiment macha-allah.
Masha Allahu❤❤