Tayi daidai,sabida Humaira tayi duk yadda zatayi taga ta zauna a gidanta lfy harda barin aikinta sabida ta kula dashi haka kawai yazo rana tsaka ya watsa mata kasa a ido
Toh yaya gara da ka biya mu kudin mu,kuma dole a mana kayan fadan kishiya kuma za'a bamu kudin waliman da zamuyi after an kawo Amarya da sauran abunda baza rasa ba ai wasan bai kare ba ehenn😏
Masu hasashe a saketa ko yanxu Humair ta xama Hajiya, kuma koda ya sake ta ba inda za, aje xai dawo da ita sbd daga gani amaryar xataxo da matsalar da tafi ta humair😅
Saboda suke court? Lalle bakisan sharia ba wlh, ai ko cinya miki kudi akayi ce wa akeyi mutum ya biya a hankali, kuma dai miji me hankali har if har Matar ka zata kaika court ai ba zancen cigaba da zama da ita wlh
@@dabaranibashir4321wato ka karbi kudi ka biya bukatanka, zakamata wulakanci, kaga irinkune yasa bazamu bawa miji kudiba Dan karshe wulakanci ne, Shima suleimandin me yakaishi aure da bashi akanshi, ai baicika namiji bah wallahi
Ni nasan sai an kawo wani abun da zai sa ayi justifying son yarinyan nan. Wato wai abinci take turowa. Amma fa inaga next episode za’a saki Humaira. Ko da saki daya ne 😂
Ni nasan ko yaya ya saki humaira wani kalubale ne gabansa, domin kuwa zata ajiye masa danshi wurin amaryar, ga amaryar yar tiktok ce bata da lokacin kula da yaronshi wlh ko a nan sai ya gane gane Humairah na da amfani 😂
Shawari ga humaira. Tayi amfani da kudinta chanza ma inna gidan ta. Ta kuma biya ma kanta da inna umra a lokacin bikin yaya. Ayi bikin basa nan daga ita har inna. Idan ta dawo kuma ta koma tsohon gidan ta kafin wannan. Ta gyara shi da kudin ta. Ina nufin ta fita harkan sulaiman ta kama inna.
WOW.... The issue is becoming serious and complicated. But it's a "TIT for TAT" matter. But l hope they are not planning to take Humaira out of the drama! i.e by Sule eventually divorcing her which can eliminate her from the drama. She should continue, even if Sule divorces Humaira, she should bring the house to the matter. Let's see how Sule can marry Humaira's sales girl and where he can accommodate the new wife!
Hmmmm humaira BAnga laifinta BA wallahi kowata macece a zahiri maganar gaskiya abunda zatayi kenan AI itama tayida sauki Amma sule a daya bangaren ya iya dama mutum da ruwan jikinsa
Wato yaya sule akan wanchan pigaggiyan yarinyan ne ka ke che wan aunty mu humairah mutunci ba, toh ita ma da NATA tsiyar zata shigo, kuma tiktok kam yanxu ka fara rigima a kai, in ma bakayi hankali ba sai an Dora ka a tiktok din nan.
I dunno why but actually, from life experience why is it that if a poor person get rich 😂😂😂 that person would act in a very disgraceful manners and attitudes.
Wannan yayan nata Ghali ya takurawa mamarta, komai se yace mamanta ce tasa ta. Amma abinda humaira tayi ko nice haka zanyi
Aisaboda kishiyar ummansace yasa yake Mata Wagga sharri😂
Wllh kuwa ninaji dadin abinda tayi konice haka zanyi tun da kudinane KO karin aure ko kudina 😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂
😂😂😂
That’s exactly what I wanted to type, he does respect umaira’ s mum
Ina matukar son wannan shirin sosai👌 Allah ya kara basira🙏Gaskiya kuna kokari sosai
Wlh yaya kaburgueni Haka
ake son namiji😊
Gaskiya bayan series dinda humaira ta wahalda yaya wajen ciki
Babu inda yabani tausayi kmar wajen mayar da kuddi🤣
Assalamualaikum Yaya Sulaiman dan Allah ku dawo mungaji jira
🇱🇾😍😍🇳🇪🙏🙏🙏
Wannan shine series dayafi dacewa da ‘yan mata dama masu aure a wannan yanayin da muke ciki 👏
Masha Allah muna godiya sosai Allah kara basira da daukaka mai amfani from 🇸🇦🇳🇬✅️🥰🥰
Tayi daidai,sabida Humaira tayi duk yadda zatayi taga ta zauna a gidanta lfy harda barin aikinta sabida ta kula dashi haka kawai yazo rana tsaka ya watsa mata kasa a ido
To haba yanzu zaki iya kai mijinki kutu?
Ae maza basu da Amana idan nasin Kara auren nasu ya tatso wallahi
Idan bata karbi kudinba shikenan bazan bataba wllh dayayi aure
@@AishaYarfillo-e2k ai kuwa se dai gashi Kuma wata yar TikTok dince zata shigo
Kin gayi son ranki
Toh yaya gara da ka biya mu kudin mu,kuma dole a mana kayan fadan kishiya kuma za'a bamu kudin waliman da zamuyi after an kawo Amarya da sauran abunda baza rasa ba ai wasan bai kare ba ehenn😏
😅😅😅 mungode sosai WaSa nakyu fa
Allah ya kara basira munayin wannan😂shirin
Gaskiya humaira akwai matsala fah sulaiman fah da gaske yake aure bafashi🤔🥱
Humaira fa kiyi mashi ciko kawai ki riqe gidan, ya nema ma amarya wajen zama😂😂
eh wllh😂
Duk yaya yaje ya gama zagayansa bashi da kamar humaira…..😊😊
Salam samu ku da kokari gaskiya ina son shirin nan don akuwai daukan darasi a ciki Allah ya taimaka Ameen
Masha Allah❤❤🎉🎉😢😢
Wlh sule yabani tausaye sosai 😢😢 haba humaîra 😢😢😢
muna fukai
Suwa
Tayimn daidai wlh maza dayawansu basusan kara ba wlh
Kina da gaskiya humaira
@@ummisarauniya12 kumana
Team Aisha humaira 😂😂😂
Kai gali baka da wani aiki sai zagin mamar humaira kullum sai kace itace take zugata,a ina tasan meyake faruwa da zaka runka mata sharri😮
Amarya zata zo tasha yunwa ango ba Kudi ya ci bashin kishiya 😂
Masha Allah ❤❤yayi kyau
Ma sha Allah, from Germany
Amicably resolved the issue as family. lovely, Humaira should take heart.
Wllh wannan yafi nakoyaushe kyau da dadi ❤❤❤
Mashaallah watching from Abidjan Côte d'Ivoire 🇨🇮🇨🇮🇳🇪🇳🇪
Masu hasashe a saketa ko yanxu Humair ta xama Hajiya, kuma koda ya sake ta ba inda za, aje xai dawo da ita sbd daga gani amaryar xataxo da matsalar da tafi ta humair😅
Waaawu maa shaa Allah waiting patiently ❤🎉
Much love from London
😢😢😢😢
Wallahi inniche humaira ko Anban kudina baza achi amanataba gaskiya koyasaken 😢koyafasah auranta shine kawai😢😢😢
Kema hakakike to Allah ya mana tsari
Naso yaya Bai samu kudin biya ba wlh😢😢😢
Er tiktok ce fa muje zuwa
Saboda suke court? Lalle bakisan sharia ba wlh, ai ko cinya miki kudi akayi ce wa akeyi mutum ya biya a hankali, kuma dai miji me hankali har if har Matar ka zata kaika court ai ba zancen cigaba da zama da ita wlh
@@Idreez2ai da nine cewa zanyi muje koton sai na fadawa alkali cewa zan dinga biyan ta da 150k duk wata sai muga ta tsiya wlh 😅😅
@@dabaranibashir4321wato ka karbi kudi ka biya bukatanka, zakamata wulakanci, kaga irinkune yasa bazamu bawa miji kudiba Dan karshe wulakanci ne, Shima suleimandin me yakaishi aure da bashi akanshi, ai baicika namiji bah wallahi
🤣🤣🤣🤣
I need something 😂dan ina kabiya bashe Kuma kasakita ko zati hankali
Ay dik balae daza ayi ayi yabata kudinta wlh karki yarda 😂
To way ba an biya ku kudin kuba to seymi kichiya de ba wachi
Allah ya miki albarka humaira
Ni nasan sai an kawo wani abun da zai sa ayi justifying son yarinyan nan. Wato wai abinci take turowa. Amma fa inaga next episode za’a saki Humaira. Ko da saki daya ne 😂
Sulaiman Gaskiyar magana ba dace ace kayi wa humaira haka ba dama wata ce zaka aura dama dama dan haka ka biya ta kudinta kawai
Wallahi humaira taburgeni gaskiya yaya suleh kabata kudinta kokafasa auran shine kawai ato
Ba za abayar ba
Ni nasan ko yaya ya saki humaira wani kalubale ne gabansa, domin kuwa zata ajiye masa danshi wurin amaryar, ga amaryar yar tiktok ce bata da lokacin kula da yaronshi wlh ko a nan sai ya gane gane Humairah na da amfani 😂
Shawari ga humaira. Tayi amfani da kudinta chanza ma inna gidan ta. Ta kuma biya ma kanta da inna umra a lokacin bikin yaya. Ayi bikin basa nan daga ita har inna. Idan ta dawo kuma ta koma tsohon gidan ta kafin wannan. Ta gyara shi da kudin ta. Ina nufin ta fita harkan sulaiman ta kama inna.
Wlh humaira kiyimaicuko kirikegidan yasamihaya
😂😂😂😂so after all our drama we are getting co-wife 😂😂😂😂💔
😂😂😂
Allah yasa hakan ammandai har a gaske wlh kinada bakin kishi
Billahillazi kuwa
She’ll be divorced next week 😂
See your life😂😂
Gaskiya yaya baiyi adalci bahhh😢😢😢
Masha Allah waiting from Misrata Libiya siradja sodja
Nikam auren nan dole ne sai kayi shi yaya ka hakura mana dan allah😅😅
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Nice one 👍
Oh oh oh humaira rigama wlh arna fara jin tausayin yaya sule anayi munajin dadi Allah yakara basira da zakin hannu
I like the song playing at the end of every episode
Kwata kwata banso yayayasamu kudin nan ba wlh Naso ace rashin mutuncin da zata maka yafi haka ma kuma hanan din zatazo wlh Sai taci uban ta😂
Gaskiya ne nima nafi son haka aradu
Walahi Allah ya kara Hakuri Yaya Suleiman😢❤,
Humair Allah ya kara miki hakuri, ama geskiya baki kyauta ba😢
WOW.... The issue is becoming serious and complicated. But it's a "TIT for TAT" matter. But l hope they are not planning to take Humaira out of the drama! i.e by Sule eventually divorcing her which can eliminate her from the drama.
She should continue, even if Sule divorces Humaira, she should bring the house to the matter. Let's see how Sule can marry Humaira's sales girl and where he can accommodate the new wife!
Muna tare da HUMAIRA 100%
gaskiya ba'amata adalciba
Yaban tausayi wlhy😢😅
Am from Adamawa Yola. Bifa kai Jarumine!!!baka bawa maza kunya ba. Muna godiya da ciremana reini.😅
Hmmmm humaira BAnga laifinta BA wallahi kowata macece a zahiri maganar gaskiya abunda zatayi kenan AI itama tayida sauki Amma sule a daya bangaren ya iya dama mutum da ruwan jikinsa
Wato yaya sule akan wanchan pigaggiyan yarinyan ne ka ke che wan aunty mu humairah mutunci ba, toh ita ma da NATA tsiyar zata shigo, kuma tiktok kam yanxu ka fara rigima a kai, in ma bakayi hankali ba sai an Dora ka a tiktok din nan.
Assalamun Alaikum mun zo dannar kirji😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤
Wallahi Auntyn mu karki yadda Yaya saiya biya kudin Nan 😅
Masha Allah sulaiman namaka murna saikuma muga abinda humaira zatayi tinda batasan kunyaba😂😂
Wato laifintama kikagani kenen, to Allah yasa ayi Miki kiji inda dadi
@@zainababdullahi81malama kar ki mata fatan tsiya film ake ynzu
@@zainababdullahi81ameen y allah😂
hmmmm sorry Humaira Hannan ce. abin tausayi
Gaskiya daractor yakamata akara ma wannan shirin lokaci
very good humaira
Hhhhh jabbal ƙalam inji yaya
Please increase the duration 😢thank you 😊
slm
Kai🥰gky Shirin yau yamin dadi sosai
Wlh yaya bazaka gane bane wannan auren akwai cin amana acikin sa kanemi wata mana dan Allah dole sai hanan🙄
Allah y sa tazu taci mutuncin sa😂
Dan Allah wanan karo yariyadda zai Auro abari tashigo gida
Gaskiya humaira baki Yi daidai ba
Wato sile saidai zakarinkahakurida maganganundazakarinkasamu daga humaira🙏🇳🇪❤️🌹
Gaskiya kun takurawa humaira abiyata kawai 😂😅
mai kallo bae je har karshe ba kenan.. bacci kuke akayi transfer kudin ?🧐🧐
Gaskiya Aïcha baki berguéni ba
Ay humaira baxata hakura ba seta sake wata rigimar,anma anan ina batanta😂
Auren cin amana ne
Why is her step brother always complain about her mother
Wannan cin mutunci ne
Yy don allah karka rabu da humaira
Ya zaman humaira zai ka sance da yaya sule, don gaskiya issue court nan zai lalata mutuncin dake tsakanin su
I dunno why but actually, from life experience why is it that if a poor person get rich 😂😂😂 that person would act in a very disgraceful manners and attitudes.
Wlh wannan karon sule yaburgeni sosai Allah yakara basira
Ma Sha allah allah yakara basira wlh najidadn biyan kudin nan
Masha Allah watching from Brazil
Wallahi wanna chiri yayimin deday Alla chikara bachira
😅😅😅❤
allha ya timaka
Humaira Baki kyau tamuna ba wlh Amma zamu rama muma wlh tunda kinkasa yaya kuka
Yayi kukan jini ma😂😂
Yaya wat is her next target 😂😂
amare mana
Masha Allah
I don't support Sulley to marry that girl who works for his wife
Ooooh nooo humaira 🤦♀️🤦♀️🤦♀️ the debt has been cleared so what next? 🤷♀️🤷♀️🤷♀️🤷♀️
Wayyo Allah dadi kasheni😅😅
Can't wait to see Suleiman's bride 😂😂
👍👍👍👍🤲🤲🤲🤲👍
Tab humaira kina ruwa 😢
Dan Allah akara mana zuwa awa daya please Dan inna😊
Humair pah kinshin yafara over
Allah sarki Yaya ya bani tausayi
Masha allah
Humaira karki yarda ayi😂auren nan saidai yazaba ko ke ko amarya wallahi
Ita taiyi asarako wlh Amma aure sai munkara
Shima Ai bai kyauta ba, yadda yaso fa yayi aure ba tare da ta Sani ba
Maza dai ayi zuciya a rage son banza, kanada kudin aure amma bana biyan bashi, aikin banza
To ay de anbiya ku kudin ku KO to babu sawran kananan magana
😊😊😊😊
Gaskiya duration/length need to be increased faka faka😂
A auro mai kawo Danbu kawai😂
👍
Masha Allah 😂😂❤