Allah ya kawo mana karshen Wannan duk wani azzalumi me hannu acikin abubuwan da suke faruwa narasa dadi a kasar mu Nigeria, Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
Akwai lauje cikin nadi. Maganar Malam Murtala Asada ta fara fitowa. Wallahi akwai kallo ranar Kiyama. Shugabannin Nigeria ko firauna ya fi su tausayi ta wani fannin.
Kaï jama'a. wa dansu chigabanu kasar Nigéria basu da imani. Aransu saboda Neman duniya. Ku rinka hada baki da yan taàda. Su rinka bi ya.maku. Bukatu. Ku na duniya.
Allah ya kawo mana karshen Wannan duk wani azzalumi me hannu acikin abubuwan da suke faruwa narasa dadi a kasar mu Nigeria, Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
Allah ya bamu zaman lafiya,
Amin baba kuma Allah ya tona Asirin masu karyata kamaku
Akwai lauje cikin nadi. Maganar Malam Murtala Asada ta fara fitowa. Wallahi akwai kallo ranar Kiyama. Shugabannin Nigeria ko firauna ya fi su tausayi ta wani fannin.
assalamu alaikum barka da Rana mungode Allah yasaka da alheri sukuma Allah ya stare gabansu ya kyauta Allah ya stare mana bayin allah
Allah yaka remu yasa muga da duniya lafiya
Allah ubangiji ka bamu Zaman lafya
assalam alaikum abu aïcha Barka da wuni allah ya shiryamu
amin.
Ya Allah muna rokonka da sunayanka dari ba daya ka jarbci wonan ma karyaci azalimi da yake karyata wadan nan bayi Allah nan
Kíp
Allah yasaka maka dattijon arziki
Masha Allah Abu Aisha
Kaï jama'a. wa dansu chigabanu kasar Nigéria basu da imani. Aransu saboda Neman duniya. Ku rinka hada baki da yan taàda. Su rinka bi ya.maku. Bukatu. Ku na duniya.
Masha allah
سبحان الله العظم
Assalamu Alaikum, Dan Allah Malam Inason Labar Wayarka
Allah kare GABA
Kwarai kuwa, abin bincike ne, idan da gaskie suke meyasa suka karbi kudin fansa, shirine, wasan kwaikwayo,
Wanene zaisa ayibinciken shidai buharin bazaisa ayiba
Ni najima Da tabbatarda cewa manya basason wannan insecurity yakare, da gagan suke hada fada tsakanin alumma biyo domin suci ribar siyasa, Allah kayimuna Katangar Tsari daga sherrin su.
Amen Amen
Hhhh😄 wai azaɓi atiku saboda akhairan sa ,to amma meyasa mutala asada ya nemi ku zayyano alkhaira amma har yanzu shiru ?
Amen
لاحول ولاقوة الا بالله
To meyasa bazaka tona asirin su ba kaima baka kishin al ummarka shi yasa gudaji kazaire yazama zakaran gwajin dafi
Suwaya iyayan gidan su kufadi mana
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭🇳🇪