LALLAIKAM... AN FARA SHIGA CHAKWAKIYA KENAN.... INA TARE DA KU HAR ZUWA KARSHE... CI GABA D YI BABBAN GWASKA... JA GABA FARIN JAKADA MAI BABBAN SUNA, MUJE DAI BAHAUSHEN D YAFI KOWANE BAHAUSHE SUNA A DUNIYA...INA YINKA.
Maa shaa Allah, episode three ya yi kyau. But, bai kamata ace tunda Najib ya dawo daga kasar Qatar bai chanja kayan jikinsa ba. Kuma abin mamaki an nuna shi dandan babban mai arziki ne. Ya kamata ace ko da wannan shigar ita ce ya fi so, to kalar kayan bai kamata su zama guda daya tak ba. Thank you, Adam A. Zango mai zamani. Allah Ya kara daukaka.
Allha sarki Najib haryaban tausayi duk yana flim ne amma gaskiya na tausaya masa Macha allha gaskiya ne muna matukar jindadin wannan kayatacen chirin mai Albarka allha ya kara basira da daukaka
masha Allah Allah yakara basira sarki a zango akara mana lokaci koda minti 10 ne gaskiya akwai kallo nangaba akan so tare da Adam a zango 👍👍👍👍💓 indai akan so ne a zango masta ne nine shaida muna tare dakai a zango 💯💯
Oga adam a zango Allah yajazamani
Masha Allah tabarakallah
Masha allah muna godiya sosai allah yakara basira
Kyh. Gaskiya film dinnan ya burgeni. Allah ya qara basira zango ya Kuma qara kareka
Mu bama gudun manyan mutane kamar babban yaro Prince zango, gaskiya naji dadin wannan episode din, Allah yakara kawo basira.
Gaskiya yayi adam azongo🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Wow my brother gaskiya wanin fim gaskiya ya hado sasi
Yakamata a karamana mintina
Gaskiya ne wanin aqara mana ko da minti goma ne naka Ibrahim's Ali daga Sudan 🇸🇩🇸🇩🇸🇩🇸🇩
Gaskiya series yayi kyau sosai Allah yakara basira 👍👍
Asalamaalaikume mina godia fah Zango Nigeria lamba wanne
macha allahu gaskiya yayi alla yakara lafiya danisankwna ameen daga abidjan
Dan Allah koda minti 10 akara muna yayana
Haha adama zango kana da abin dariya masha allah allah ya karo basira
LALLAIKAM... AN FARA SHIGA CHAKWAKIYA KENAN.... INA TARE DA KU HAR ZUWA KARSHE... CI GABA D YI BABBAN GWASKA... JA GABA FARIN JAKADA MAI BABBAN SUNA, MUJE DAI BAHAUSHEN D YAFI KOWANE BAHAUSHE SUNA A DUNIYA...INA YINKA.
Wow macha allah muna godiya ta masaman allah kara basira da daukaka
Masha Allah gsky wannan epso tafi dadi da kuma stawo Allah ya taimaka
Dan Allah watarana akesa wannan film din kumakarfenawa
masha Allah yayi keu Allah yakara nisan kwana ya adam
Wow gaskiya tanda nake kallo irin wanannn banga wanda ya burge ni irin wanann ba muna tarw aver Sunday insha allah
Wlh yanzu zamu san amfanin datar mu 💞💞💞💞
Naga alamar fim dinnan za'a Ginza😍😍
masha Allahu gaskiya shirin nan yana kyau sosai Adam zango Allah yakara basira😍😍😍😍😍😍😘😘😘
Zango muna godiya amman dan Allah kukaramuna lokaci koda yakay minti 40
Gaskiya muna jindadin wannan firm, kuma munanan muna bibiyanku domin nishatar damu allah ya qara basira ameen.
Masha allah allah yatemaka allah yakara basira shiri yanayin kyau sosai zamu nishadantu gaskiya inayinka adamsi❤️❤️❤️❤️
Kuyi hakuri Allah ne yabachi kuma Allah zai amchi abinen
Maa shaa Allah, episode three ya yi kyau. But, bai kamata ace tunda Najib ya dawo daga kasar Qatar bai chanja kayan jikinsa ba. Kuma abin mamaki an nuna shi dandan babban mai arziki ne. Ya kamata ace ko da wannan shigar ita ce ya fi so, to kalar kayan bai kamata su zama guda daya tak ba. Thank you, Adam A. Zango mai zamani. Allah Ya kara daukaka.
Masha Allah oga Allah Biya
Macha allah boss kai da ban kaki 🇩🇿👈🏻
👍
@@zakoumatashi8567 🙏🏻
Gaskiya zango wannan shri yai kau on louv
Masha Allah aiki Yana kyau Allah yakara basira
Wlh naji nishadi sosai adam A Zango da abokin sa
ABDULLAHI ADAMU ZANGO.NICE VID
Allah karo masoya Allah kara daukaka Allah jikan mahaifa
Aslm feriz zango👍
Masha Allah alhamdulillh yah Allah 🙏🙏💯💯💯💯♥️💋
Masha Allah Allah ya Kara daukaka film nata kyau
Alhajin Allah, ya Allah ya Kara basira da daukaka Kuma da kariya uban haidar amin
Merci beaucoup bss isaa ferozkan
Gaskiyane oga muna godiya Allah yaqara basira 💖💖💖💖💖💖💖
Gaskiya yadace ace wannan Shirin yafi haka tsawo sabida gaskiya gajartarsa yanadan ragemasa karsadhi
Dan Allah ina so number ka oga Zango
Allha sarki Najib haryaban tausayi duk yana flim ne amma gaskiya na tausaya masa
Macha allha gaskiya ne muna matukar jindadin wannan kayatacen chirin mai Albarka allha ya kara basira da daukaka
Abdoazizi NIger 💪💪🤲
Masha allah watching from dakata kawaji
Hajiya fiddausi 22 hour ago
Masha Allah tubarakallahu gaskiya yayi kyau sosai Allah yakara basira
Hassane aba
Masha Allah firm nayin kyau akwai cakwakiya a gaba
Allah ya kara Daukaka Oga 💯💯💯
Hassane aba
Masha Allah oga Zango amma dan Allah kokara mona lokaci mona tare✌️✌️💯 💯
Gsky zango ya Iya film🥰🔥🔥🔥
Wannan shirin yayi. Allah ya kara basira
Amma muryar fata fita sosai.
Ranka shi dade Allah ya qara basira
Zango kayi kokari wlh amma dai kar budurwa ta hadaka da najeeb
Prince zango baban soyayya
Allah ya'kara basira zango
Firm yayi kyau masha allah amma gaskiya yana kadan sosai inama lefin 40 minute
Wow macha allah muna godiya ta masaman da wannan chiri naku allah basira da daukaka
Masha Allah Allah yakara basira
Merci beaucoup Adam zango 🙏🏻🙏🏻
Merci beaucoup boss muna tare 🇳🇪🇳🇪🇨🇮
Masha allh alh yakara basira
ماشاء الله تبارك الله خيرا على هذا الموضوع بواسطة بنوتة عسولة المملكة العربية السعودية مجموع النصوص الشرعية الدالة
Alhamdullilahi nima nayi harinciki dawannan shiri lalleyanzu yan mata sunason suga tsare côté shi sosai
Masha Allah wawo lna yinka oga Adam a zango Allah yakara dauka ka
ادم زنقو وبس معك خالد الطاهر ابو نواره السوادن
A kara mana time kuma muna jira gwaska da basaja
Aslm mai gida yayi kyau sosan allah yakara basira
Masha Allah godiya muke 🤩
Yakamata isah feruz khan kayi aure anan fa angaya Maka mgn
Gaskiya zango Kai in duniya ne aradu nasara ma goska ✊🔥
Kalli series din GIDAN MIJINA ta wannan link din th-cam.com/video/TSFlBiaXPmU/w-d-xo.html
Allah yasa alkairi oga
Shiri yana yin keyu sosai Allah ya kara girma da daukka Ameen
Wow that's good movies my boss
Allah ya temaka
masha Allah Allah yakara basira sarki a zango akara mana lokaci koda minti 10 ne gaskiya akwai kallo nangaba akan so tare da Adam a zango 👍👍👍👍💓 indai akan so ne a zango masta ne nine shaida muna tare dakai a zango 💯💯
Kun nuna mana Babansa mai kudene kuma kafin ya hadu da yarinyar adam na fada mishi mata sai an masu karya
Masha Allah boss one
Hhhh larabawa Kuma sukace me?yayi baban Haidar Allah ya qara basira
Yayi oga Adam a zango
masha allah allah yakara nisan kwana oga so bawaba
Allah yakaimu next episode
Gaskiya wannan yayi, amma muna so a gaya mana wace rana za'a rinka dora shi ¿?
Masha Allah ya taimaka
Masha Allah boss kana basu wuta allah tsare ka
Masha Allah ya kara basira
Hassane aba
Ranka shi dade
Yashe za akawomana cigaba
Buri raina
Nice yayi kyau
Macha allah Thanks you so much
Dakyau 👍
حبي ادم زانغو بارك الله. فيك نحن سعيدين جدا جدا الفيلم ممتاز
Masha allah yayi
Mai Masha a allah
Gaskiya wanan film yayi sosai Allah ya kara basira
Wow!!! Akwae chakwakiya acikin film din nan, acigaba da gashi muna nan muna bibiyya, Allah yataemaka ameen.
Alhamlillaha, Nagode
Oga zango Allah ya kiyaye ka🤣🤣🤣🤣🤣💞💞💞💞
Daman naka episode din muke jira jamu muje prince
Wow oga film yayi sosai 😍😘
Gaskiyane oga yayi kyau
Ina ma da shawara
Masha Allah yayi kyau sosai, Allah yaka basira
👍👍💟💞burin raina