Kai maln mufa gaskiya almjiran'kune kuma wly ni ba ɗan Nigeria bane amma bama jin daɗin yadda kake ya nuna cewa kuna tare da turuzzan birni fah gaskiya Kaji tsoron Allahu s w a zaka mutu
Assalamu Alaikum Musa kana dan Nigeria kana da ilimi amma har yanzu bakasan Shugabannin Nigeria idan kuma kasani toh san zuchiya kake fada kawai .wllhi irin wannan shine yake sa matasa suke fada muku magana marar dadi Allah ya kyauta abin mamaki kuma shine yadda kake bayanin kamar kana wajan ko dakai akaje
He is Malam Zindique ( Masiyace malami ne mai kodei mai karban kongila daga Government na yen Ta’adan). A Da shekaru Nigeria 🇳🇬 ke TSIRE PETROL/ CRUDE OIL A NIGERIA 🇳🇬,Crude oil basu kare ba sei Suwannee TINUBU MASIYACIN BANZA. Itaqqui Allaha Yaa Aalim Soltan!!
Malam don Girman Allah ka Daina magana akan abunda bakada masaniya akansa, kaje Kayi bincike akan Armour amphibious vehicles, Wallahi Malam Babu Wani Dan bandits da yaisa ya kwacce wadanan motocin ahannun soja.
Wayannan BA hujja bane malan saboda idan sojoji zasu mulkemu ai BA wadanda sukakai makamai din bane zasu hau kijerar ai daya kenan biyu kuma karka manta wadanda sukace sojoji sukwace mulki BA lallai bane sune suke cewa sojoji ne suka Kai wa yan ta'adda makamai saboda najeriya girma ne da ita BA local government bane KO state najeriya country ce
Kai maln mufa gaskiya almjiran'kune kuma wly ni ba ɗan Nigeria bane amma bama jin daɗin yadda kake ya nuna cewa kuna tare da turuzzan birni fah gaskiya Kaji tsoron Allahu s w a zaka mutu
Buhari Boder cire tallafi, mai buhari tallafin Haji Buhari Rugujewar Arewa buhari,
Assalamu Alaikum Musa kana dan Nigeria kana da ilimi amma har yanzu bakasan Shugabannin Nigeria idan kuma kasani toh san zuchiya kake fada kawai .wllhi irin wannan shine yake sa matasa suke fada muku magana marar dadi Allah ya kyauta abin mamaki kuma shine yadda kake bayanin kamar kana wajan ko dakai akaje
wallahi wannan musa bayasan gaskiya
Dan kwangilane
Kai masani
Allah ya tsine ma
To yanzu kai don uwar ka me kakeso ka gaya mana anan
Irin wannan mutanen wlh ko gfresh yafisu amfani
Assalamu Alaikum
Gaskiya malam ya kamata ka kama girmanka
Domin wannan ba hujja bace ko daya
Wannan wasan kwaikwayone
Allah dai ya shiryamu
He is Malam Zindique ( Masiyace malami ne mai kodei mai karban kongila daga Government na yen Ta’adan).
A Da shekaru Nigeria 🇳🇬 ke TSIRE PETROL/ CRUDE OIL A NIGERIA 🇳🇬,Crude oil basu kare ba sei Suwannee TINUBU MASIYACIN BANZA.
Itaqqui Allaha Yaa Aalim Soltan!!
Tau mallan gaskiya anan banda abun cewa bisa ga abunda ka fada
Mln nawa kakarbane halama wlh ko rantsuwanayi bazanyi kaffaraba wlh karyane mln kakama girmanka wlh
Malam don Girman Allah ka Daina magana akan abunda bakada masaniya akansa, kaje Kayi bincike akan Armour amphibious vehicles, Wallahi Malam Babu Wani Dan bandits da yaisa ya kwacce wadanan motocin ahannun soja.
GASKIYA MALAM ANAN DAI BAMA TARE DA KAI WANNAN WASAN KWAIKWAYONE AKA SHIRYA
Dan kwairon kaduna komai da ruwan ka
agaskiya kai muna fikine
baboye boye
Wayannan BA hujja bane malan saboda idan sojoji zasu mulkemu ai BA wadanda sukakai makamai din bane zasu hau kijerar ai daya kenan biyu kuma karka manta wadanda sukace sojoji sukwace mulki BA lallai bane sune suke cewa sojoji ne suka Kai wa yan ta'adda makamai saboda najeriya girma ne da ita BA local government bane KO state najeriya country ce
Kae dallah ware can..😢
Lallai mu dalibanku ne sannan muna yi muku biyayya amma dai wannan magnar bamu tare
Wannan fahimtar Kane kaikadai mal. Yanuna baka dagogewa cikin wannan lamarin kokaima kadaoki kwangilar gwamnati