Ba ku yi ma wannan shirin da Hausawa masu kallo da sauraronku adalci ba ta hanyar cusa wannan English/Hausa a tattaunawarku ba. Wannan yasa kun watsarda masu bibiyar ku wadanda ba Yan boko ba kuma kun kankan tar da harshen Hausa. Kalma kamar "success" watau "nasara" ba dole sai da Turanci ba! Allah Ya kyautata yayi jagora.
Masha Allah 😊
Very humble and loving woman ❤Allah ya cika miki burikanki na alkhairi🤲🏿Allah ya qarawa iyayanki Lpy ya raya miki zuriah 🤲🏿🎉chef sarmar
Masha Allah Ashe chef safmar professional colleagues ce Allah ya kara daukaka ta hanyar Alkhairi da albarka
Masha Allah mmn safa
Allah yaqara daukaka❤
Gaskiya wannan kin huta wallahi.Ba ta damu ba Sam 😂❤❤
Allah ya bayyana miki Yaranki Ubangiji ya dawo muku da farin Ciki ku Safmar
Ma sha Allah haka ake so mace ta kasan kwararriya me sanin ya kamata.
Ma sha Allah 🥰
Baiwar allah
Naji dadin wannan video na dade inaso in fara blogging amma rashin enough utensils ya Hana ni Amma wannan program ya taimakeni
Masha allah
Chef safmar tamu ta gargajiya ❤❤❤
She is a nice person, as in nice in all aspects, please cheer her up with every support you can Madina.
Allah Ya Kara daukaka.
Ba ku yi ma wannan shirin da Hausawa masu kallo da sauraronku adalci ba ta hanyar cusa wannan English/Hausa a tattaunawarku ba. Wannan yasa kun watsarda masu bibiyar ku wadanda ba Yan boko ba kuma kun kankan tar da harshen Hausa. Kalma kamar "success" watau "nasara" ba dole sai da Turanci ba! Allah Ya kyautata yayi jagora.
Yana mu yana mu😅😅
❤
Ma sha Allah 🥰