Masha Allah kunyi kokari amma camera man ya kamata yai improve, misali lokacin da yake nuna kaho camera man yayi concentrate a fiskan mutumin inda kuma ya kamata ya haska kahon ne.
Ku riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
Gaskiya ne Masha allah
Dan Allah idan ansamu lokaci lawan skila muna godiya
Allah ya jikan Auwal tarauni allah yayimasa ramaha mutumin kirke
Dan allah a gayatu mana najale baban shirwa kyan kyanso bata meyi Damusa kisabo
Allah ya biya mazan fama
Wow
Masha Allah gaskiya kuna kokari wajan kawo mana abubuwa kala kala Yaushe zaku kawo mana ganbala mai arna
Masha Allah 👍👍👍
Masha Allah kunyi kokari amma camera man ya kamata yai improve, misali lokacin da yake nuna kaho camera man yayi concentrate a fiskan mutumin inda kuma ya kamata ya haska kahon ne.
Ma sha Allah
Dan Allah idan an samu lokaci a gayyato mana S killer
YAUSHE ZAKA KAWO MANA S KILLER
Naji dadin wannan 😊
Masha Allah
Inasonka sosai wallahi tubless
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤
Iyaka❤❤❤
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉 Masha Allah yayi kyau sosai Allah yakara lafiya dakuma iyayae
❤❤❤❤❤❤
Ku riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
Madalla de maza
Madallah dai
Saura S killer
26:08 26:10
Saura Shagari adahama
Adhama ai baya raye
😂😂😂😂👍👍👍👍
kai maza
😂😂😂😂