Martanin Sarki Muhammad Sanusi II Ga Sheik Ibrahim Dahiru Bauchi Kan Rikicin Khaliphancin Tijjaniya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 34

  • @abubakarabdullahi4470
    @abubakarabdullahi4470 2 วันที่ผ่านมา +2

    Alhamdulillah sarikni mu khalifan mu Allah ye kara lafya da bisan kwana ,
    Alhji Ibrahim thohiru bauci dan adawa ne a tariqua tjjaniyya.
    Haka ye zo ye raba mana maulidin kasa,

  • @muhammadsadeeq786
    @muhammadsadeeq786 2 วันที่ผ่านมา +3

    Sosai kuwa Allah ya karawa sarki lfy dan sayyadul annam saw ❤❤❤❤❤

  • @muhammedabdullahi5474
    @muhammedabdullahi5474 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah gaskiya ne Allah yakare ka sarki Sanusi muna tare da kai ❤❤❤

  • @BabangidaMuhammad-j1h
    @BabangidaMuhammad-j1h วันที่ผ่านมา

    Allah yabi sarkimu khalifa mu limamumu

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 วันที่ผ่านมา

    Masha allah Sai godiya ga allah

  • @hafizmuhammadalhajiraji152-r8k
    @hafizmuhammadalhajiraji152-r8k 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi Wallahi Gaskiya ne... ماشاء الله كان
    وما لم يشا لم يكن🎉

  • @salisuabbas4395
    @salisuabbas4395 วันที่ผ่านมา

    ALLAHU AKBAR! WANNAN MAGANA GASKIYA, ALLAH YA TAIMAKI SARKI DA MASOYAN SA, ALLAH YA KUNYATA MAKIYAN SARKI.

  • @sanihamza3688
    @sanihamza3688 วันที่ผ่านมา

    Haqqun
    Khalifa Kuma San Kano Allah Ya Kara lfy da Nisan kwana

  • @tijjanialkasim5280
    @tijjanialkasim5280 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kawo maslaha a tsakanin ku ya khalipha

  • @SurajoMuhammed-l1l
    @SurajoMuhammed-l1l 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ka Shiga lamiranmu

  • @OumarMaland-tn3fc
    @OumarMaland-tn3fc 2 วันที่ผ่านมา

    ليس العز بالكبار الثياب ولكن الصبر هو المهم

  • @mukhtarabdulsalam4781
    @mukhtarabdulsalam4781 วันที่ผ่านมา

    Mal Sanusi kabarwa Allah komi kabarwa Aminu , kaima kabada gudummuwa wajen cire subsidy

  • @MuhammadMunkaila-i8g
    @MuhammadMunkaila-i8g วันที่ผ่านมา

    Duk Wanda yake sun hada husuma ba kyaraba muna rukun ALLAH yayimana maganinsa acikin darika bijahi sayyadil wara s a w kuma wannan magana da akasata Yana magna ne alokacin da basarauta atattare dashi ta sarki muna yimusu fatan alkairi bakidayansu da sarkin da sheck ibrahi sheck dahiru usman bauchi

  • @nasiruumar736
    @nasiruumar736 2 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan Gaskiya ne Allah ya taimaki Sarki Allah ya karawa Sarki lafiya da Nisan Kwana

  • @sunusiabdullahi4342
    @sunusiabdullahi4342 2 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah khalifa Muhammad sunusi ll

  • @YusifUsman-n7r
    @YusifUsman-n7r 2 วันที่ผ่านมา

    كل المسلمين في هذه دنيا أنا إحبكم حب الله ورسوله ❤❤❤

  • @sulaimaniyayi
    @sulaimaniyayi 2 วันที่ผ่านมา

    Sai ka barma wani sarki basai kayi sai ba dole Allah abaki kenan

  • @mukhtarabdulsalam4781
    @mukhtarabdulsalam4781 วันที่ผ่านมา +1

    Da akacireka a sarkin Kano ai kamanta baka barwa Allah ba

    • @NaziruLawanAbdul
      @NaziruLawanAbdul 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Karya kake yi in Akwai wanda ya barwa Allah ai Sunusi har wulakanta shi aka yi duk ya hakura ya barwa Allah

  • @FunnyBanyanTree-kw6bp
    @FunnyBanyanTree-kw6bp 2 วันที่ผ่านมา

    Allah your time AKA yagara amaka love you

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 3 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yakara Daukaka Da lfy sarki sunusi Lamido khalifa

  • @MuhammedShuaibu-c1s
    @MuhammedShuaibu-c1s วันที่ผ่านมา

    Locacin da muka ji audio din ka katuna Allah ne

  • @OumarMaland-tn3fc
    @OumarMaland-tn3fc 2 วันที่ผ่านมา

    انقذوا الشمال نيجيريا من المسكنة!

  • @habibuusman9467
    @habibuusman9467 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Sai kafara guarantee kanka

  • @HafizuYau-z1n
    @HafizuYau-z1n 2 วันที่ผ่านมา

    Dantasha kawai

  • @rabiumusaabdullahi9152
    @rabiumusaabdullahi9152 2 วันที่ผ่านมา

    Kai kace gaskene, ku jayya nawa kukayi?

  • @HafizuYau-z1n
    @HafizuYau-z1n 2 วันที่ผ่านมา

    Wannan bamalamibane

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tsoho sarki kabada cin hanci Adawo da kai sarki kamanta Allah ne mai bayarwa mai kwacewa ko cin hanci Agunka ba haramun bane tsohon sarkin yau ka tina Allah kena sarkin son mulki koyaya ayi mulki ya tabbata kabada cin hanci dinda Audio ka yayi yawo Aduniya anji irinka bason dace shugabanci suda

  • @HassaneSoumana-v3h
    @HassaneSoumana-v3h 2 วันที่ผ่านมา

    Key alha ya shiné mey hada hada chehouney

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 2 วันที่ผ่านมา

    Shirmen banza shirmen wofi
    Wai wannan Dan tashan ne sarkin kano

    • @ibrahimumar8698
      @ibrahimumar8698 2 วันที่ผ่านมา

      Zuciya fal hassada insha Allah bakincikine zaikasheka wlh wlh da uwarka da ubanka muhammadu sunusi yafisu ilimi. Inkacemasa me shirme ashe babarka da babanka sukuma mahaukatane dan basuda ilimin addinin dan ko yanka ubanka zaai bazai iyayin larabci ko tafsir na minti 5 ba. Dangin bakinciki hakazakumutu in sha Allah

    • @MudanNiass
      @MudanNiass 2 วันที่ผ่านมา

      Baban ka da Babar ka sune yantasha mastiyaci allah ya la,anceka

    • @MudanNiass
      @MudanNiass 2 วันที่ผ่านมา

      Allah yaqarawa sarki lfy da nisan kwana