duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️allah kawo mamu zaman lafiya a kasashan'mu 🤲🤲🤲
Aminu Saira “Labarina.” It’s truly captivating and showcases his incredible talent as a director of Hausa movies. The storyline, the characters, and the cinematography are all top-notch. Saira Movies!!!
LABARINA EPISODE 11 Innan,yakamata Director yabarshi ahakan.....Duba da wahalanda Mainasara yaketa shiga,yakamata ace wannan stage in yasamu peace of mind.Yakamata yanxu da aka gano wannan abarshi ahaka. Already Jamila itada sauran mutane suna prison, so yakamata ace MARYAM tasamu ciki ta haifa kodan cikon Farincikin MAINASARA.Daga wannan angama kenan..... Amma baikamata ace bayan wannan matsala kuma still akwai wata tafe ba.Thou sai next week xamuga cigabanshi amma ayanda Ita Nurse in take magana da Dr.ASIYA yana nuna cewa MARYAM tanada wata matsala tadaban wadda itace silar baxata sake daukan wani cikin ba.(Kunga wanna wani tashin hankaline Wanda shi MAINASARA xai fuskanta kuma ayanxu). Gaskiya wannan abun idan yayi yawa,to Ma'anarshi xata gushe,xaikasance babu mai sha'awan kallan shirin LABARINA.Ayanxu haka wasu sunfara nuna gajiya akan kallon shirin,sakamakon wannan Jan da akemai.
Kawai adawo da LABARIN su SUMAYYA da PRESDO shima akai qarshenshi.Inyaso asaka wani labarin.yafi adinga Jan Abu tayadda masu kallo xasu gaji ko suji haushi
madallah da tunani mai kyau, gaskiya baidace ace mai nasara bazai samu zuriya da maryam ba abun yayi yawwa kamata yayi ace sun haifi yan uku ko yan biyu Gaskiya if not gaskiya labarin yazama wani Abu daban harga Allah, yadace yasamu yan uku ko yan biyu da maryam su hayayyafa
Idan ba rashin mutunci irin na malam aminu saira ba to apada mana masalan sannan film yaqare mana😂Amma de Allah yasa baxakace baxata qara daukan ciki ba
Mashallah a gaskiya wannan shirin labarina waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah Allah ya kara muku karfin guiwa
Haba dai Auwal 🙄 Kar Kayi Zurfin Ciki Ka Boye SoYaYYar ka👩❤️👨 Hakan Matsala ne Babba😬 Ga Mujahid☹️ Ga Mainasara Shima Muna Sammani, Kawai Kafito A Gob'za 😎
Gaskiya inhar an ce Maryam baza ta kara haihuwa ba to wallahi shirin ya ba'ce, yakamata al'ameen ya samu farin cinkin da ya rasa a baya.ko a zahiri Allah na jarabtan bawa da jarabawa iri-iri ama kuma addu'a ta na maganin komai.
Har naga inda labarin nan ya dosa😂 ataikaice dai Maryam bazata kara haihuwa ba, shi kuma Alamin zaiyi adopting dan Jamila. Daganan wayan zata fara😂😂😂 kumin likes Idan na cinka daidai
❤❤ Saira you are bitting my heart Kai Kai kauce auwal wannan na maigida ne Allah ubangiji ya qara vasira Saira da ma aikatan ka baki daya. but I love Maryam Don't put her in any danger please ❤❤❤🎉
Haba mana aminu saira kada kakawo wani abunda masu kallo zasu daina kallon film din labarina pls. Bcos mudin idan ka kirkirowa maryam wani discouraging factor wallahi da matsala, so therefore if I'm suggested kada kayi attempting wani Abu makamancin haka. Thanks from urs fan {abuna}
If that happened u are going to spoil ur film sincerely speaking maryam have to give birth gsk and she did not deserve kishiya magana Allah unless if u want us to stop enjoying the film
Error ! A ƙarshen episode na 10 an nuna cewa "Mai nasara" ya ƙira Auwal ya tura masa numberR Doctor,..... A wannan farkon episode na 11 kuma bamu ga yadda ta ƙaya ba, kawai sai muka ga har sunyi tafiyar wata ɗaya sun dawo... Me hakan ga ke nuhi?
Dan Allah kubar Mai nasara da jarabawan nan tayi masa yawa haba!😢yanzu so kuke kuce Maryam bazata Kara haihuwa ba, Toh Dan Allah @Aminu saira karhaka ya faru pls
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
❤❤❤❤❤
@@user-km1yk9vf5c 😁😁
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰
S..A..W
YES OF COURSE OO
❤️❤️❤️❤️SAW❤❤❤❤
duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️allah kawo mamu zaman lafiya a kasashan'mu 🤲🤲🤲
❤❤❤❤
Ameen ya rabbi 😢
AMEEEEN
Allah muna rokonka daka dawo mana da kasarmu Nigeria chikin hayyachinta.
Dan nabiyin rahamatee 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Amin
Ameen ya Allah
Ameen. Yallah
Allahumma Amin
Amen
Muhammadan rasulullah
Sallalahu alaihi wa sallam
Gaskiya idan akace maryam baza ta kara haihuwa ba na daina kallon labarina
Ba wani nan bazaki iya ba .
Allah yaqara annabi Muhammad S,A,W daraja❤
Amine 🎉
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
S.A.W
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Amin y rabb
Ameen ya rabal Alamein ❤
Salati goma ga annabi s a w 🎉🎉🎉❤
صلي الله عليه وسلم
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤
Aminu Saira “Labarina.” It’s truly captivating and showcases his incredible talent as a director of Hausa movies. The storyline, the characters, and the cinematography are all top-notch.
Saira Movies!!!
Malam Aminu dan Allah kada ka mana haka😢indai mujaheed bai auri Asiya ba to dan Allah a bama auwal
LABARINA EPISODE 11 Innan,yakamata Director yabarshi ahakan.....Duba da wahalanda Mainasara yaketa shiga,yakamata ace wannan stage in yasamu peace of mind.Yakamata yanxu da aka gano wannan abarshi ahaka. Already Jamila itada sauran mutane suna prison, so yakamata ace MARYAM tasamu ciki ta haifa kodan cikon Farincikin MAINASARA.Daga wannan angama kenan.....
Amma baikamata ace bayan wannan matsala kuma still akwai wata tafe ba.Thou sai next week xamuga cigabanshi amma ayanda Ita Nurse in take magana da Dr.ASIYA yana nuna cewa MARYAM tanada wata matsala tadaban wadda itace silar baxata sake daukan wani cikin ba.(Kunga wanna wani tashin hankaline Wanda shi MAINASARA xai fuskanta kuma ayanxu).
Gaskiya wannan abun idan yayi yawa,to Ma'anarshi xata gushe,xaikasance babu mai sha'awan kallan shirin LABARINA.Ayanxu haka wasu sunfara nuna gajiya akan kallon shirin,sakamakon wannan Jan da akemai.
Wannan gskiya ne
Kawai adawo da LABARIN su SUMAYYA da PRESDO shima akai qarshenshi.Inyaso asaka wani labarin.yafi adinga Jan Abu tayadda masu kallo xasu gaji ko suji haushi
Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 0:33
Ameen ya Allah
Ameen
Sallallahu alaihie wassallam 🎉🎉🎉❤❤
S a w❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yakeuta
Duk Wanda Keda Wata Damuwa Dake Hanashi Walwala Allah Ka Yaye Masa Alfarman Fiyayyen Halitta
Ameeen
Amin ya hyyu ya qyyum
Ameen
Amin
SAW❤
Allah yasa annabi muhammad S A W yacecemu yan uwana masoyan annabi maza da mata
Ameen ya rabbi 😢😢
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
S.A.W
Gaskiya a duba lamarin Mai Nasara ace Maryam tanada kwantaccen ciki na yan biyu amma Mai Nasara jarabawar tayi yawa gaskiya
Shi ne
Wannan ai bala'in se yayi yawa
So kawai suke mai nasara ya auri asiya
madallah da tunani mai kyau, gaskiya baidace ace mai nasara bazai samu zuriya da maryam ba abun yayi yawwa kamata yayi ace sun haifi yan uku ko yan biyu Gaskiya if not gaskiya labarin yazama wani Abu daban harga Allah, yadace yasamu yan uku ko yan biyu da maryam su hayayyafa
@@MaryamSaid-nm2mc gaskiya in akayi haka baiyi daidaiba ayiwa maryam Adalci
Gaskiya mai nasara zarabawa yayi yawa
Wallahi! Allah yasa haka 😢
Good day my lovely people are you there, Ghanaian let us show some love 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🎉
Don Allah yar uwa kiyi min subscribing channel di na, kin ji yaya ki duba ni yarone
May Allah bless you ❤❤
❤❤ we are there
We are here
Ya Allah ka yaye mana yunwa, ka shirya azzaluman shugabannimmu 🤲
Ameen
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Allahumma ameen sbda annabi s a w
Amin
Amen yah Allah
a hasashena Jamila zatai sadaukarwa ❤ ubangiji allah yakarawa annabi daraja ❤ love
Masha Allah Allah yakaramana son annabi Muhammad saw
Thérèse is nothing more important in this World than loving abd honouring thé Messngerot
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Dr. Asiya Da Auwal ❤️👩❤️👨❤️
Suka Dace, Bada Mujahid ko Mainasara ba🙄 Ko Ya Kuka Gani....???
Gaskiya ne
Wallahi kam. plz Aminu Saira Kar a Hada Dr Asiya Da Mai Nasara Aure sabida Da sunyi aure film ya lalace
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Wannan gskiyane wllh❤
Lallae da zarar maenasara ya auri dr asiya bazan qara kallon film dinnan bah in sha ALLAH
Who is now after Maryam and mai nasara? Because am confused, jamila and her gang are already captured
Idan ba rashin mutunci irin na malam aminu saira ba to apada mana masalan sannan film yaqare mana😂Amma de Allah yasa baxakace baxata qara daukan ciki ba
Gaskiya aminu saira idan akace maryam ma haifarta talalace flim bayi ba saboda yanda jamila ta nuna mata hasada kuma tayafe mata
Nima Shi dai nagani
Why it's nobody is talking about Jamila i hate her in this series but when she says the baby is also gonna be a prisoner it breaks my heart 😢
I will support this film for ever and ever. Thank you Director Aminu saira, and other Employees.
Gaskiya Basira ya fara kare ma Aminu saira😢 Haba duk halin da mai nasara ya shiga Haba Aminu saira a duba wannan lamarin
Amma kam 😢
Yana cikin karamci ka maida alhairi ga wanda yan nufe ka da sharri
Wallahi ina tare dake,da alamu za'a ce Maryam baza ta kara haihuwa ba,jarabawan way yawa daracta agaskiya Haka zai iya sa MD ya raje son matarsa
Allah ya ubangiji wannan hali da muke ciki a Nigeria ya ubangiji ka kawo mana sauki alfarma annabi s a w Ya rabbbb 😭😭🙏🙏🙏🙏
Don Allah al umman annabi muhammad (s.a.w.) kuyi wa channel di na subscribing
shekarata 13 kawai yaya nane yace inyi roko don zan samu subscribers
To all that are crushing on Dr. Asiya, I want to inform you that, she is getting married in real life on 28th July, 2024. 🙌😊
I say make I update u 😂
Well done ooo how come she didn’t tell me 😏😌
Thank you for your update
Dan Allah director karka durawa Maryam Wani ciwan😢😢
Maryam na ganin jarabawa Wallahi
Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩
❤❤❤❤❤❤
Are you in chisinau.?
Are you living in chisinau.?
RABBana Ateena MINLLA DUNKA RAHMATAN WAHAYYI LANA MIN AMREENA RASHADA Ameen 45:19 ☪️🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Allah sarki Jamila....we should always be greatfull
Great full for Allah
bawani batun tausayawa jamila muguwa ce,,,
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
Ameen
Ameen 👏
@@FarukShuibu ameen brother
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Amin
Mashallah a gaskiya wannan shirin labarina waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
Allah ya kara muku karfin guiwa
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah Kara basira. Thanks for another opportunity Ya Rabbih
❤
Gskyne mutanen saudiyya
So nice
Haba dai Auwal 🙄 Kar Kayi Zurfin Ciki Ka Boye SoYaYYar ka👩❤️👨 Hakan Matsala ne Babba😬
Ga Mujahid☹️ Ga Mainasara Shima Muna Sammani, Kawai Kafito A Gob'za 😎
Masha Allah,shiri yayi kyau sosai Allah ya kara basira yaya Aminu saira🙏
Don Allah yar uwa kiyi min subscribing channel di na, kin ji yaya ki duba ni yarone
Allah ya yaye mana matsalolin dake damun mu
Allah yasa mucika dakyau da imani
Alhla ya farants wa zokiya❤❤
❤❤❤❤❤❤
Gaskiya inhar an ce Maryam baza ta kara haihuwa ba to wallahi shirin ya ba'ce, yakamata al'ameen ya samu farin cinkin da ya rasa a baya.ko a zahiri Allah na jarabtan bawa da jarabawa iri-iri ama kuma addu'a ta na maganin komai.
Tabbas maganan ka gaskiya ne Allah ya kara maka basira
Wlh inde haka ta faru yaseen nadena kallon labarina 😢😢 haba dan Allah
Masha allah watching from dakata kawaji
Har naga inda labarin nan ya dosa😂 ataikaice dai Maryam bazata kara haihuwa ba, shi kuma Alamin zaiyi adopting dan Jamila. Daganan wayan zata fara😂😂😂 kumin likes Idan na cinka daidai
❤ merci beaucoup yayi fatan allekairi 💯💯🥰
Allah ya kawo mana sauki lamurra a arewacin Nigeria👏👏👏
Allah ka azurta DUNIYYA da lahira
Alhamdulllah
Aminu saira Allah ya kara basira da nisan kwana
🇸🇦🍓 wow Masha Allah ❤️✅😊❤🎉 🙌🙏🙏
Macha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
Dan Allah kakuci maryam bazata sake samuncikiba DNA Allah wlh inkukahaka shiri bazikyuba
The best actor , singer and director in all of kannywood Yakubu Muhammad is here to make labarina more interesting
Ohh ni Jamila 😢😢😭
Labarina yy kyau Amma bai kamata ace Maryam bazata kara daukar ciki bah duba da irin abubuwan da suka faru da mainasara bah a baya gaskiya
❤yane dadama hamissou breaker 👌 🎉❤❤❤❤❤❤
❤❤ Saira you are bitting my heart
Kai Kai kauce auwal wannan na maigida ne
Allah ubangiji ya qara vasira Saira da ma aikatan ka baki daya. but I love Maryam
Don't put her in any danger please ❤❤❤🎉
Haba mana aminu saira kada kakawo wani abunda masu kallo zasu daina kallon film din labarina pls. Bcos mudin idan ka kirkirowa maryam wani discouraging factor wallahi da matsala, so therefore if I'm suggested kada kayi attempting wani Abu makamancin haka. Thanks from urs fan {abuna}
Wlh kuwa zai zama nonsense haba
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Upon all wahalan da suka Sha.
kai da ka sani i am sure za ace bazata sake haihuwa ba.
Masha Allah
Allah yataimaki Babban Director mu
Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa salim
Masha Allah ubangiji yayiwa rayuwa allabrka cm
Very good❤❤❤❤❤❤❤❤
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Dan Allah inaso ame dota kona 2 sati biyu yayi yawa wlh inaso naga karchenta da maza maza 😂😂
gaskiya wannan sari bayyiba daga bari ace mahaifa ya lalace,,, barin ma adaki tayi, ba faduwa tayiba ballen tanan ace shine sanadin gsky kuduba
Kumin like 😂zan dawo na fada muku mene ne matsalar
Gaskiya anasa talla da yawa saira
Gaskiya mujahid yaburgeni wllh
Masha Allah Muna fatan alheri gamawa lafiya Allah yasa haka amin
Masha Allah 💯
Don Aminu Saira karkace Maryam bazata sake haihuwa ba
Nima wallahi abin da bana son ji kenan
Abunda nagani kenan. Daga samun miscarriage Sai wani problem ya bullo. No😢
Im jamila fans 100% tsaurin hukuncin ta yayi yawa
اللهم صلي وسلم على سيدنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه اجمعين
Allah ya sa de kar a ce mahaifar Maryam ta samu matsala, ba za ta sake haihuwa ba.
Amen dai don gaskiya idan akace haka ba ayima maryam adalci ba gaskiya malam kaduba wannan abun😢
Gaskiya kam
Wlh kinganni na kasa bacci
Ku ka sani koh matsalar daga chine Kar aje ace tsohuwar matarsa nadiya ta goga maï wata cuta@@aishashehuibrahim204
Malam Aminu karkayimana hakamana,yanadakyaufa Maryam tahaihu gsky😊
En uku ma in son samu ne😅
Masha Allah watching from Germany
Masha Allah Allah yagara basira
Don Allah a San yanda zaa yi da yayah mujahid wlh basu daceba.....
If that happened u are going to spoil ur film sincerely speaking maryam have to give birth gsk and she did not deserve kishiya magana Allah unless if u want us to stop enjoying the film
Sannu director 😂😂
@@IsmailYakubu-k9n 😂
Perhaps The Dr. Will give birth
Toh a nan zamu san sakanin maza da mata wayi yaki so sakanin da Allah duk da alama Maryam tana da masla haifuwa s
Very interesting movie and moving stories
That touches the heart Bravo Saira Movies
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Yaufa akwai kallo Allah kaimu anjima lfy❤❤😂❤❤🎉🎉
, Don Allah yan uwa kayi min subscribing channel di na, kin ji yaya ki duba ni yarone
Miyasa Awal yayi Haka😘
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Wow wow wow masha allah good good 😊😊😊
Error !
A ƙarshen episode na 10 an nuna cewa "Mai nasara" ya ƙira Auwal ya tura masa numberR Doctor,.....
A wannan farkon episode na 11 kuma bamu ga yadda ta ƙaya ba, kawai sai muka ga har sunyi tafiyar wata ɗaya sun dawo...
Me hakan ga ke nuhi?
Done❤❤
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Masha Allah
مشكورين على خدمتكم ❤❤
Wallahi labarina yana karya mani zuciya😢
Gaskiya idan akace maryam bata iya haihuwa ba na hakura da kallon labarina 🥺😓
Nima haka don bai ai mata adalci ba
Mainasara dai
@@AsmauUsman-w9onima haka
Muna jira sai munga abinda ya tarema buzu nadi 😂
Shagali kenan
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Dan Allah kubar Mai nasara da jarabawan nan tayi masa yawa haba!😢yanzu so kuke kuce Maryam bazata Kara haihuwa ba, Toh Dan Allah @Aminu saira karhaka ya faru pls
أللهم صل علي سيدنامحمد وعلي آله وصحبه وسلم❤❤❤❤
Allah sarki Maryam Allah yasa ba masalan rashin haihuwa bane
Ninasani dole akawo wata massala Taya za Ashe Maryam bazata haihuba yanzu nagane don ya auri Dr asiya Koo haba Aminu Saira kishiyafaa😭😭😭
Ya haka kuma 😭😭😭😭
Gaskiya za a Bata labarin idan akai haka haba
Akoi alamun hakan tunda Kinga ita asiya Bata shiri da Wanda zata aura
@@aishamuntaqarashmee Asiya fah aure Zata yi ah reality this July
So Kinga she will soon be out of the story!
Sai dai waani ikon Allah kuma
@@AsmauUsman-w9o maryam na ganin jarabawa wallahi
Miyasa Awal yayi ma hassia Haka😘