Alamun gane Saban shiga a soyayya da rashin kwarewan namiji a wajan mace. 1.Fara mgn da yaban mace akan kyanta. 2.Kada ka roke mace sau biyu ko tayi ko batayi ba. 3. Komawa mace bayan breakup. 4. Fada da sauri idan yana kula budurwar ka ( kowa ya gwada sa'arsa. 5. Tsananta kishi akan mace har yadinga saka ka damuwa.
Tanks you dan ouwana😍🎉😍🎉
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉 gasakiyane malama barakadauni gasakiya kaburujeni sosai
Dan allah yaya zaka kyara
Gaskiya toh Ina aikata kuskure ban sani ba🙆
Amma insha'allahu zan gyara 🕺🕺🕺🕺
Aikam Yakamata.
Muna godiya bro
Da kuma yawan godiya
Alamun gane Saban shiga a soyayya da rashin kwarewan namiji a wajan mace.
1.Fara mgn da yaban mace akan kyanta.
2.Kada ka roke mace sau biyu ko tayi ko batayi ba.
3. Komawa mace bayan breakup.
4. Fada da sauri idan yana kula budurwar ka ( kowa ya gwada sa'arsa.
5. Tsananta kishi akan mace har yadinga saka ka damuwa.
Nice mun gode🎉
Ha❤k🎉a❤n🎉e❤
Thank you bro🎉
Masha Allah
Fatan ALKHAIRI 🌹
Thank you very much 🙏🙏💖
❤❤❤
Inakishi sosai kowa bansan yanda zanyi control dinsaba😂😂😂
Yayikyau
Fahimtum 😂😊
Hakayake gaskiya
❤🎉
Ina yinka sosai wllh
🎉
Kaji tace kohb
Muna Godiya
Tnx bro
Me humm yake nufi idan mzce tacr kumm
Dan Allah ina so number ka Please