- 509
- 1 432 085
Sirrin mallakar zuciya tv
Nigeria
เข้าร่วมเมื่อ 27 ก.พ. 2021
Assalamu Alaikum masu kallan mu, da sauraram mu,
Barkanku da zuwa wannan Tasha tamu mai Albarka mai Suna #SIRRIN_MALLAKA_ZUCIYA_TV.
Wannan Tasha tamu mun budeta ne Domin Samun Farinciki Da kuma Cigaban Samari Da 'yan mata, yara da manya Musamman Ga masu Jin yaran #HAUSA.
Muna Fatan Allah ya taimake mu ya kuma bamu sa'a (Ameen).✊✊✊
Zaku iya samun Abubuwa kamar haka acikin tashar nan tamu mai Albarka:
-Shawarwari Akan Soyayya
-Shawarwari Game Da Rayuwa
-Kalaman Soyayya
-Wa'azi
-Nasiha
-Labaran ban tausayi
da makamantansu.
CONTENTS REMOVER
Sirrin Mallakar Zuciya tv Can Misteknly upload your Content without permission, Please no need to panic. Sirrin Mallakar Zuciya tv will gladly Remove your Content just
Contact us: abbakarait@gmail.com
or
Call: 07026596538
Thankfully.

Alamomi Guda (5) Da Zaka Gane Baka Da Budurwa Koda Tana Cewa Tana Sonka..!
Alamomi Guda (5) Da Zaka Gane Baka Da Budurwa Koda Tana Cewa Tana Sonka..!
มุมมอง: 687
วีดีโอ
Bata Daukeka A Bakin Komai Ba, Idan Tana Yima Abubuwa Guda (4).
มุมมอง 1.1K9 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Wacce Kake So Bata Dauke A Bakin Komai Ba Idan Tana Yima Abubuwa Guda (4)
Idan Kana Jin Tsoron Magana Da Budurwa Daga Yau Ka Daina.
มุมมอง 58414 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Idan Kana Jin Tsoron Magana Da Budurwa Daga Yau Ka Daina.
Kyautar Da Zaka Ba Mace, Idan Kanaso Ta Kara Sanka.
มุมมอง 1.5K16 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Kyautar Da ake Bawa Mace, Idan Kanaso Ta Kara Sanka.
Kada Ka Tsaya Kana Rarrahin MACE Idan Tace Ta Gaji Da Kai.
มุมมอง 595วันที่ผ่านมา
Kada Ka Tsaya Kana Rarrahin Ta Idan Tace Ta Gaji Da Kai.
Kana Sonta Amma Kuma Bata Gasheka.!!
มุมมอง 72814 วันที่ผ่านมา
DALILI GUDA (4) DA YASA MACE BATA GAISAR DA KAI. Kana Sonta Amma Kuma Bata Gasheka.!!
Idan Kana Yawan Yabon Mace Zata Wahalar Da Kai.!!
มุมมอง 89521 วันที่ผ่านมา
Daga Yau Ka Daina ! Yawan Yabon Mace Zata Wahalar Da Kai.
Kuna Cikin Magana Kawai Saita Kashe Wayar.!!
มุมมอง 75521 วันที่ผ่านมา
Kuna Cikin Magana Kawai Saita Kashe Wayar.
Kada Kayi Duk Abinda Mace Tace Kayi.!!
มุมมอง 79921 วันที่ผ่านมา
ZATA DAINA SONKA IDAN KANA YIN ABINDA TAKE SO.
Sai Mace Tana Sonka Ne, Take Yima Wannan Karyar.
มุมมอง 2.8K21 วันที่ผ่านมา
KARYA GUDA (1) DA MATA SUKE YIMA NAMIJI IDAN SUNA SONSA.
Yadda Ake Shawo Kan Mace Acikin Makaranta (School)
มุมมอง 51921 วันที่ผ่านมา
Yadda Ake Shawo Kan Mace Acikin Makaranta (School)
Abinda Da Zakayi Idan Wanda Kake So Ya YAUDARE KA.
มุมมอง 58221 วันที่ผ่านมา
Abinda Da Zakayi Idan Wanda Kake So Ya YAUDARE KA.
Tastuniyar Wani Mutum Da Damisa A Daji.
มุมมอง 21728 วันที่ผ่านมา
Tastuniyar Wani Mutum Da Damisa A Daji.
Idan Tana Yima Abubuwa Guda (3) Kawai Ku Rabu.
มุมมอง 1.3Kหลายเดือนก่อน
Idan Tana Yima Abubuwa Guda (3) Kawai Ku Rabu.
Noor Da Hubby Episode (1) || Labarin Rayuwar Aure ||
มุมมอง 372หลายเดือนก่อน
Noor Da Hubby Episode (1) || Labarin Rayuwar Aure ||
Abubuwa Guda (3) Da Zakayi Idan Kuna Fira Da Mace.
มุมมอง 1.1Kหลายเดือนก่อน
Abubuwa Guda (3) Da Zakayi Idan Kuna Fira Da Mace.
Dalili Guda (1) Da Yasa Taki Amincewa Da Kai.
มุมมอง 974หลายเดือนก่อน
Dalili Guda (1) Da Yasa Taki Amincewa Da Kai.
Me Yasa Mata Basa Amince Min Idan Nace Ina Son Su.
มุมมอง 422หลายเดือนก่อน
Me Yasa Mata Basa Amince Min Idan Nace Ina Son Su.
Dalili Guda (1) Da Yasa Mata Suke Cin Kudin Ka.
มุมมอง 609หลายเดือนก่อน
Dalili Guda (1) Da Yasa Mata Suke Cin Kudin Ka.
Hanya Guda Daya (1) Mai Muhimmanci Da ake Hukunta Mace.
มุมมอง 796หลายเดือนก่อน
Hanya Guda Daya (1) Mai Muhimmanci Da ake Hukunta Mace.
Har yanzu Na Kasa Samun Budurwa, Ya zanyi ?
มุมมอง 492หลายเดือนก่อน
Har yanzu Na Kasa Samun Budurwa, Ya zanyi ?
Abu Guda (1) Yanada Muhimmanci Ka Sani A Soyayya.
มุมมอง 607หลายเดือนก่อน
Abu Guda (1) Yanada Muhimmanci Ka Sani A Soyayya.
Abubuwa Guda (2) Dake Sa Mace Ta Dade Tana Sonka.
มุมมอง 1.5Kหลายเดือนก่อน
Abubuwa Guda (2) Dake Sa Mace Ta Dade Tana Sonka.
Kuskure Guda (3) Da Maza Suke Aikatawa A Soyayya.
มุมมอง 1.4Kหลายเดือนก่อน
Kuskure Guda (3) Da Maza Suke Aikatawa A Soyayya.
Budurwa Ta Tana Yawan Fushi Dani Ko Banyi Mata Komai Ba.
มุมมอง 675หลายเดือนก่อน
Budurwa Ta Tana Yawan Fushi Dani Ko Banyi Mata Komai Ba.
Slm ina Sarai da group dinka
Wani lokacin kyauta irin wannan ya kake gani iyayanta zasu kalli kyautar .
Bana Tinanin Yin Hakan Zai Iya Zama Aibu, Hasali Ma Yana Kara inganta Muhimmancin Kane A Gare Su.
@Sirrinmallakarzuciyatv mungode sosai sir
wannan gaskiya ne wly yayi kyau sosai nawa 👍
Godiya Allah ya biya
Mun gode sosai❤
Thanks
Dan Allah ya zanyi ina sonta kuma naga alamun zata soni idan nace tabani lokaci kadan muyi magana sai tace baban ta take tsoro kuma naga hakan nima nace zanje wajen kuma naga tana tsoro ya zan dan Allah
Kaje kasamu baban Nata akace kana son ta se abaka dama ka ga daga lokacin babu wani tsoro
Kaje kasamu baban Nata akace kana son ta se abaka dama ka ga daga lokacin babu wani tsoro
@@chapiousalifou3465 Nagode Allah ya kara basira. Muna jin da din hakan sosai
Munji dadi Allah ya kara maka basira mungode
Muna gady
Muna godiya
God bless you brother 😉😊
Inaso Nawa ne Kudinsa
Ka Kira Mu Domin Karin Bayani...
Aslm, oga sir Dan Allah inason number wayarka inaso kaban shawara akan wani lamari ne Nagode 🙏
Yayikyau
Gaskiya
kibani nembar naki
Dan uwa dik maganar dakayi hakane wlh 😢😢😢
❤❤❤❤
❤good
Eh na fahinta
Muna godiya
Thanks bro nadawo
🎉🎉😅
🎉🎉🎉🎉
Kai kafi cancanta da Limamin masoya allah ya biya kwaro
🤭😂🙏🏼
❤❤❤❤❤so
Dan Allah kaban shawara wadda nike soTa wulakan tani saboda wani tace kada nakara zuwa gudan su,na barta yanxu kuma tana bina ni kuma bana sonta yanzu ya zanyi.
Kadaina Kula Ta Kuma Dik inda Kasan Zaku Hadu Ka Rage Zuwa, Idan Kuma ya Zama Dole Sai kun hadu Toh Ka Daina Sakin Mata Fuska, Ita da Kanta Zata Rabu da Kai.
@@Sirrinmallakarzuciyatv Nagode dan Allah kayi mana video akan hakan Allah yasa mudace
Thank you so much ❤❤
Thanks 🙏🏼
Da kyau
Gaskiya I najindadi
Ina buƙatar set biyu ta yaya zan samu ?
Eh toh Ka Sake Kallon Video da Kyau akwai Number wayar mu Aciki Sai Muyi Magana.
I need the phone number I want to purchase it.
Yayi
Yayi
Allah yasa mudace
Nawane are siyarwa
Ka Kira Mu Domin Samun Karin Bayani.
Dan Allah ka ban shawa budurwa ta ta barni kuma yanzu tadawo tana bina ya zanyi
Kaje ka Kalli Wannan Video th-cam.com/video/LVeqKfA7ELk/w-d-xo.htmlsi=jdSAXsdmJoUvi3eW
Oga wllh ansa mata biki ankusa bikin ni kuma bana san tana kirana saboda ni yanxu bana sonta kaban shawara dan Allah nagode
Kaima ka barta kawai
Yayikyau
❤❤❤
Hello
Hi
I taheer Gaskiya wannan talla ka karba???
😂🤭 Kusan Haka
Masha allah Kayannan summaka Kayu sosai kowa 😂😂😂
😂😂 Thanks 🙏🏼
😊😊😊😊
❤❤❤🎉🎉🎉🎉 ykk barka
Slm in a ne m'a shawarma nayinayi balada sabudurwata
Tace na rabu da ita kada na sake zuwa gidan su na barta ansa mata biki amman kuma yanzu ta dawo tana bina ni kuma Wllh yanzu bana santa ya zanyi
❤
Ni ma ina da tambaya irin wanan seday ni mun rabu da budurwata ne kuma gaskiya laifi nane na Bata hakuri har na gaji taki hakura tace Bata Iya komawa syyr dani ni kuma wlh haryanzu ina son ta wace hanya yakamata in bi ? Wace shawara za'a bani bisa kan haka
Okay, Kaci Gaba da Bibiyar mu Zaka Ji Bayani akan Haka.
Ok To badamuwa babu shawara da Zaka bani a yanzu
Tanks you dan ouwana😍🎉😍🎉
Ynx hk firar hour biyu mukayi❤ yaseen
Sannu boss ❤
❤