Duniya Labari 16-11-2024: Labarin Sanadin Bawa Hannun Turawa Episode 6

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 18 พ.ย. 2024
  • Duniya Labari 16-11-2024: Labarin Sanadin Bawa Hannun Turawa Episode 6

ความคิดเห็น • 7

  • @EisaFatima
    @EisaFatima 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Ubangiji ya azurtata wannan bawan Allah da addinin musulunci mai tsarki

  • @AlkaSoum-qr2te
    @AlkaSoum-qr2te 2 วันที่ผ่านมา

    Slm ankul mu.az banji Anna
    Maganar mahai fiyarshiba

  • @NazifiYakubu-l6g
    @NazifiYakubu-l6g วันที่ผ่านมา

    Assalama alaikum
    Wallahi ayanzu ina cikin wannan makaman ciyar mastalar.
    Akwai wata bamagugiya da ta musulta dunda tai aure mujinta yake cusgunamata,
    Hakama yan'uwansa suna kyarar ta da wulakanta ta har ta kai mujinta yasaketa takoma gidan su

  • @ZainabSani-wp5mh
    @ZainabSani-wp5mh 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah sarki wannan bawan Allah kaga rayuwa Allah yasa kanadarabon shiga muslinci

  • @FatimaUsmanUsman-jm1pw
    @FatimaUsmanUsman-jm1pw 2 วันที่ผ่านมา

    To muna masa fatan Allah ya haskashi da hasken musulunci

  • @NazifiYakubu-l6g
    @NazifiYakubu-l6g วันที่ผ่านมา

    Daganan wani bawan Allah ya tausaya mata a bisa halin da yaga tashiga na wahala sai ya aureta,
    Bayan ya aureta shima yan'uwansa da kishiyoyin ta sukasata a gaba sai tayi abinci sukici suna kyararta da wulakantata,
    Tashiga matsanan ciyar damuwa sabada kasan cewarta musulma batasa annuna mata kaunaba,
    Suma bangaren iyayenta sunaganin ba addinin su take yiba,
    Basa nuna mata kyauna.
    Takai yanayin da saboda damuwa kwakwalwarta ta samu matsala ta kamuda ciwon damuwa matsananciya.
    Tanacewa batasan haka muslunci yake ba da batashigaba.

  • @NazifiYakubu-l6g
    @NazifiYakubu-l6g วันที่ผ่านมา

    Hausawa suna da rawar da suke takawa ta hanyar dukkan wanda ba bahaushe neba ya musulunta,
    Madadin sujawoka a jika aa sai dai abukadan suyima gori.