Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatuhu. Muna Tare Daku Daga Birnin Makkah Saudi Arabia. Don Allah Ku Ringa Saka Mana Sharhin Malamai Na Bayan Kammala Hira Da Bazawara A Nan TH-cam, Mu A Nesa Muke Wani Lokacin Bama Samun Damar Jin Shirin A Kai Tsaye Saboda Matsalar Network. Munayiwa Kowa Fatan Alheri.
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un Hasbunallahu wani'imal wakeel
Dan Allah adinga saka mana sharhin malamai da masu buda bayani domin mu anfana da darasin labarai @dala FM aduba mana pls
Masha Allah anty asama'u barka d dawowa
Ina muku kykywan fatan alheri antin mu asama u Allah yakara muku sutura
Allah yasa mai maana ne ba irin na mai guje gujen nan ba gsky kuna kokari da hakuri da mutane iri iri
Gaskiya ta iya bada labari😂
Wannan ae bazawara me jelar kifi ya kamata a kirata😂😂
iKon Allah wanan auren 😢😢😢sai kace dole wai
Allah ya mana me kyau
😂😂😂😂jelar kifi😂😂😂
Kai jama'a 😂😂😂
Oyoyo.sabon labari
Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatuhu.
Muna Tare Daku Daga Birnin Makkah Saudi Arabia.
Don Allah Ku Ringa Saka Mana Sharhin Malamai Na Bayan Kammala Hira Da Bazawara A Nan TH-cam, Mu A Nesa Muke Wani Lokacin Bama Samun Damar Jin Shirin A Kai Tsaye Saboda Matsalar Network. Munayiwa Kowa Fatan Alheri.
Allah ya saka maka da alkhairi,wlh nima na dade ina so na rubuta,
Wasu iyayen su suke jefa yayansu cikin masifa
Namiji kanin ajali ni yanzu bazan iya ba namiji ba dukiyata ba
😂😂kifi. Tam
wannan dagaji akwai chakwakiya a lbrn nan 😅😅
Assalamualaikum
Last week munji shiru
Ina yi Muku ftn alkairi
Hmmmm😢😢