Dokar Harajin da Tunubu ya Aika Majlisa, Abun da ya kamata mu sani sannan muyi

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 22

  • @MuhammadAbdulkadirAli
    @MuhammadAbdulkadirAli 8 วันที่ผ่านมา

    Malam muna godiya kuma Allah yasa muji alkhairi Ameen

  • @abdullahiado2114
    @abdullahiado2114 7 วันที่ผ่านมา

    Salam
    Allah ya gafarta Mallam, ba adalchi ko rashin ga mai girma mataimakin senate president Barau shine abin dubawa ba, ba kaso da jahoyi zasu samu shine abin dubawa ba.
    Abin dubawa shine anfani ko akasin haka akan rayuwar talaka .wanda yake samun abinchi da kyar. Wannan dokar harajin zata shafi manyan yan kasuwa ne su Kuma zasu huce a kan talaka wajen kara kudin kayan masarufi.
    Banajin idan da mutane Basu fara Nuna rashin amincewarsu tun dokar tana karatu na biyu ba mutane da zaa wayi gari ta huce ta zama doka. Domin zababbun mu a kwana daya za su iya ba rinta ta wuce saboda ba mune a ransu ba.
    Allah ne ya taimake mu a ka farga da wuri.
    Ni ina bada shawara ku Mallamai ku daina bawa yan siyasa kofar yin abu cikin gaggagwa.

  • @MusaAbdullahi-e9l
    @MusaAbdullahi-e9l 8 วันที่ผ่านมา

    Asslm alkhairin Allah ya kaiga malam wadanan tsinannumutanan surigada sunsa hannu har anfara cirewa mutane kowane transaction naira 50 ake cirewa mudai Allah ya isanmana damu da yayanmu

  • @WasIAM-c6o
    @WasIAM-c6o 8 วันที่ผ่านมา

    Inyamurai ba ruwansu da Nigeria. Kuma yarabawa in har ya shafi arewa dadi sukeji

  • @usmandisoahmed4946
    @usmandisoahmed4946 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ya saka maka da alheri. Haka ake son mutum ya zzama mai hankali da fadi gaskiya.

  • @WasIAM-c6o
    @WasIAM-c6o 8 วันที่ผ่านมา

    Inyamurai ba ruwansu da Nigeria. Kuma yawning yan kudu idan har ya shafi arewa dadi sukeji ko da zai shafesu kadan, babu ruwansu.

  • @aishasulaiman9489
    @aishasulaiman9489 8 วันที่ผ่านมา

    Haba shuaibu kayi hakuri akan abinda ya sosa maka rai sai Allah ya.baka ladan.masu hakuri
    Sannan kazama abin koyi ga sauran al,umma na kwarai ,ina ganin hakan ay yafi ko? dan.uwa me Albarka

  • @MuhammadUsman-l5h3q
    @MuhammadUsman-l5h3q 7 วันที่ผ่านมา

    Asadu tunumbu

  • @bashirshehu3102
    @bashirshehu3102 8 วันที่ผ่านมา

    Na fuskanci ta maganar da malam ya dubi al'amarin, amma fa ga dukkan mutumin da ke mu'amala ta kusa da yan majalisun nan ya san akwai abubuwa da yawa da kan shigo majalisa wadanda da yawan yan majalisun basu iya fahimtar yadda abin yake.
    Haka bangaren zartarwa kuma suke, idan sun son kawo wani abu na san zuciya sai su kudunduno shi su a cikin takardu masu yawan gaske sannan su bayar da ɗan karamin lokaci na tattauna shi tare da tabbatar da shi a matsayin doka.

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 8 วันที่ผ่านมา

      Wallahi kuwa wannan mafa takardu wajen kusan 400 fa suka kudundune sharri a ciki.

  • @abdulwahidabdullahikankaro191
    @abdulwahidabdullahikankaro191 8 วันที่ผ่านมา

    Yanzu duk wadanda sukayi magana kunfisu fahimta kenan? Wadanda kache ka binchika ba bakinsu daya da manufar Gwamnati ba?
    Tunda jama'a basa so me zai hana a hakura da shi?

  • @ismailhashim596
    @ismailhashim596 7 วันที่ผ่านมา

    Wannan munafunci ne. Kaje ka amshi kasonka wajen Barau Jibrin. Dan uban arewan Tinubu yama bawa France ita.

  • @nasiruhamisu-re5gu
    @nasiruhamisu-re5gu 7 วันที่ผ่านมา

    Dolene mutashi mufadi gaskiya inhar zasu kawo mana tsadar rayuwa bazamu daina zaginsuba

  • @BishirAhmed-z7v
    @BishirAhmed-z7v 8 วันที่ผ่านมา

    Sannu sarkin hankali Dan masani kainan kafi kowa hankali haka kake gani ko

  • @firdausiabubakarbagudo2319
    @firdausiabubakarbagudo2319 8 วันที่ผ่านมา

    Babu yarda ne tsakanin Gomnati da Talakawa sabili da zaluncin Gomnati. In anyi lahakari da yanda aka chanza National Anthem batare de baccin lokaci ba, tau ai dole ne, matani suyi fada da wannan sabon tsarin!

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 8 วันที่ผ่านมา

    Kutumar ubanka munafiki
    Shege me ci da addini

    • @ahmadibrahim-in4nx
      @ahmadibrahim-in4nx 8 วันที่ผ่านมา

      Amma mlm kaji tsoron allah bai kamata kaxage shi ba, ko bakomai malamine mai koyar da addini

    • @umarmaimunabinji3856
      @umarmaimunabinji3856 8 วันที่ผ่านมา

      Ittaqillah

    • @usmandisoahmed4946
      @usmandisoahmed4946 7 วันที่ผ่านมา

      Wannan zagi rashin hankali ne.

  • @fataiadegbenro984
    @fataiadegbenro984 7 วันที่ผ่านมา

    You guys are ignorant and illiterate unfortunately I feel for the Arewa region
    Shame on you all especially the elites