manyan ex janar na sojin nigeria da masu leken asiri: yakar niger ze afka nigeria a bala'i da asara

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 16 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 214

  • @chipkaosouleymane2773
    @chipkaosouleymane2773 ปีที่แล้ว +26

    Bazoum bai yi komai ba in sha Allah ba abun da xai faru a nijar Allah ya ke tsare da nijar kuma muna bayan sojoji xa mu fita daga ECOWAS da CEDEAO hankali kowa ya kwanta Baxa ayi yaki ba kuma bamu ki yan uwan mu na najeria Allah ya hada xukata mu

  • @aminuissaka7730
    @aminuissaka7730 ปีที่แล้ว +7

    Allah samudace Allah tsaremana kasarmu Nijar Allah samudace 😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @zaakliberia
    @zaakliberia ปีที่แล้ว +6

    Dan Allah malam ku dena magana akan abunda bakuda cikaken kiyar masani ya

    • @yssfbnmhd
      @yssfbnmhd ปีที่แล้ว

      Akwai kusakurai kam

  • @Yakupumar-d5f
    @Yakupumar-d5f ปีที่แล้ว +10

    Allah ya tsare mussulmi aduk inda suke

  • @456mohamme
    @456mohamme ปีที่แล้ว +3

    Ameen ya hayyu ya qayyum Allah ya kawo mana zama lafiya

  • @yacoubaabdou-vk6of
    @yacoubaabdou-vk6of ปีที่แล้ว +7

    صلى على رسول الله صلى الله عليه وسلم ❤❤❤

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 ปีที่แล้ว +14

    الحمدلله!mu yan 🇳🇪🇳🇪 da Allah muka dõgara. Duk wani arné kõ munapiki ya shigõ in yã shirya.. inshallah bã wata qasã da zã ta taimaki France akan 🇳🇪🇳🇪 wadda wutã bã zã ta tabã ba !!🇳🇪🇳🇪🇬🇳🇬🇳🇧🇫🇧🇫🇩🇿🇩🇿💯💯💪

    • @salisu8357
      @salisu8357 ปีที่แล้ว

      ❤❤❤❤🎉

    • @sarkihachimou6093
      @sarkihachimou6093 ปีที่แล้ว +1

      Incha Allah 🤲🤲🙏

    • @mehmetkevci31
      @mehmetkevci31 ปีที่แล้ว

      ​@@sarkihachimou6093❤😅😅😅

    • @nassirousalissou7070
      @nassirousalissou7070 ปีที่แล้ว

      Sozo muka she diyan banza

    • @ibbbabn3788
      @ibbbabn3788 ปีที่แล้ว

      Wawa kana maganar wuta wace kuge da ita in banda bindigar AK 47 da kuma sojojinda basu wuce yawan bariki daya na Nigeria ba ku dai ku godewa Allah da kuke musulmi inba hakaba da sai kun yabawa Aya zaki

  • @AdamouHaruna-n5v
    @AdamouHaruna-n5v 2 หลายเดือนก่อน

    Kai dai abu Aïcha allah ya tsinema albarka sarkin musulmin nageria dan an wulaqantachi sai me dama wulaqantace Ai

  • @sarkihachimou6093
    @sarkihachimou6093 ปีที่แล้ว +3

    Duk mai nemanmu dacheri Allah kakao muna dauki 🤲🤲

  • @illiassouhousseini2234
    @illiassouhousseini2234 ปีที่แล้ว +9

    S A W ❤❤❤❤

  • @sadikmacido2625
    @sadikmacido2625 ปีที่แล้ว

    Malam muna alfahari dakai Allah shikara maka basira da ilmi maiyawa mai albarka

  • @lukmanrabiu9935
    @lukmanrabiu9935 ปีที่แล้ว

    Allah yatsaremana nijar da arewacin Nigeria 🤲🤲🤲🤲

  • @issahsheesu2480
    @issahsheesu2480 ปีที่แล้ว

    Ba wulaqance kuyi Masha uzuri.da adalci

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 ปีที่แล้ว +1

    Allahumma Inna naj'aluka fiy nuhurihim wa na'uzubika min shiruruhim, duk Wanda yake nufin Arewacin Nigeria da makirci Allah ya mayar masa sharrin sa akan sa shi da makarraban sa. Allah ya azur tamu da zaman lfy a rayuwar mu Duniya da lahira ameen ya Rabbi Alamiin

  • @Ikhlas3691
    @Ikhlas3691 ปีที่แล้ว +2

    Allah Ya zaba Maku Abin da yafi Alkhairi

  • @nassiroumaye6219
    @nassiroumaye6219 ปีที่แล้ว +1

    yanda abdurahman yayyi yayi daidai

  • @bangesbabanwanka174
    @bangesbabanwanka174 ปีที่แล้ว +6

    S a w ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @HhhHhh-ff5vw
    @HhhHhh-ff5vw ปีที่แล้ว

    Allah yakara warayuwa Albarka malam

  • @MahamaduAdmu
    @MahamaduAdmu ปีที่แล้ว

    Mu nigeria bamu shakkaku allah yakawusu zasuganin abinda zasu iaya akanmu an nigeria suzu

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye ปีที่แล้ว

    Shi yanzu Sarkin musulmai yana ina lokacinda ake kashe talakkawan Arewa haba dai malam ku karan kanku bakuda inchin kai inba Arewa a matsayin ku na yan kasa shine har kusamu damar shiga siyasar kasarmu ta Niger 🇳🇪✊🏽❤️

  • @MahamaduAdmu
    @MahamaduAdmu ปีที่แล้ว +1

    Kasan abinda kakifadi kukula da kasaku bamusan katsalanda akan nigeria kukula da kasarku bamusan katsalanda

  • @AdamouHaruna-n5v
    @AdamouHaruna-n5v 2 หลายเดือนก่อน

    Wlh duk chirinda kayi ina sauraranka ama nagane Kai dan iskane in.cha allah ba zansake sauraranka mutumen banza asaranre

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 ปีที่แล้ว +1

    In Allah yayarda Baza'ayi Yakinnanba, Makirchin Turawane kawai

  • @soulemoutapha6318
    @soulemoutapha6318 ปีที่แล้ว +1

    Slm malam kai bakasen abinda yakefaruwa à nijer ba babutsaro kasarmu nijer malam wallahi awani yenki kulum sei dabidiga yaje yenkisu bakusan abinda ketchiki nijer baku mutane najeriya

  • @abdulrazakadamu1823
    @abdulrazakadamu1823 ปีที่แล้ว

    Malam Abu Aisha Allah yasaka maka da Alkhairi

  • @AbubakarAliyu-fi9tr
    @AbubakarAliyu-fi9tr ปีที่แล้ว

    Allah ya sa mudace

  • @inoussainoussadanfilingue1294
    @inoussainoussadanfilingue1294 ปีที่แล้ว +1

    Kay mebayani in kayarda damaganar da sounkafabi ko wani wanda yanyarda dahakan to wllh a koy yankida kobiyarka a kay bakazamake wllh

  • @nassiroumaye6219
    @nassiroumaye6219 ปีที่แล้ว

    Gaskiya bamu son mulkin farar hulla

  • @sirajnur2482
    @sirajnur2482 ปีที่แล้ว +2

    Wadannan manazarta Basu San nijar ba.. manta da su.. ka Rika Hira ko kawo mana Hiran Yan nijar ba n'a Nigeria.. ba.. bazoum din ne ke da banbanci da Muhammad Yousouf...? Hum...

  • @GaliSeidi
    @GaliSeidi 4 หลายเดือนก่อน

    Wanna nazarin mahakatane

  • @HshehehShshhs-uh8gi
    @HshehehShshhs-uh8gi ปีที่แล้ว

    Dakyau Baraka debaraka Naka

  • @ismailsunusi-zp8ir
    @ismailsunusi-zp8ir ปีที่แล้ว

    Allah yakara haske

  • @jaber527
    @jaber527 ปีที่แล้ว

    Allah de ya kara tsarewa

  • @baraousalif
    @baraousalif ปีที่แล้ว +1

    aiku en jaridu kune zakukukarama futa isensi to allh yafikarfin munafiki insh allh

  • @DumfucheTv-bh1ui
    @DumfucheTv-bh1ui ปีที่แล้ว +1

    Allah ya tsaremu

  • @rashidsaadu9010
    @rashidsaadu9010 ปีที่แล้ว +1

    Ba tsiyar da bazum yayi muna wallahi karyace amma duk mai son yasan mulkin bazum baiyi komai ba to yazo jahar tilaberi

    • @aliibrahim3401
      @aliibrahim3401 ปีที่แล้ว +1

      Wallahi muji storon Allah muyima bazoum adalci ❤

  • @SalisuTassiu
    @SalisuTassiu ปีที่แล้ว

    Abu Aisha maganar bazum yayi aiki karyani beyiba

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 ปีที่แล้ว

    Allah yasa mudace

  • @maryamahmad3335
    @maryamahmad3335 ปีที่แล้ว

    Allah yakawomana dauki

  • @AnasAlhassan-hf4by
    @AnasAlhassan-hf4by ปีที่แล้ว +2

    Ameen ya hayyu ya Qayyum

  • @iliyasumalamsale7365
    @iliyasumalamsale7365 ปีที่แล้ว +2

    Bashakka wadannan mutanan munafukaine wanene yawulakanta sarkin musilmai? Allah ya tsaremu daga sherinsu

  • @quikchort3644
    @quikchort3644 ปีที่แล้ว

    Duk Wanda yaga zai iya muna jiranchi.kuma kaima cikin magangannuka akwai sonkai da siyasa.Ecowas kin banza da wohi karnunkan faransa kawai.walay ku rabin yan nigeria chiga chigula kegareku Akan abinda bedamekuba.

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 ปีที่แล้ว

    Agaskiya bama goyan bayan yaki

  • @boubacaroumarou6416
    @boubacaroumarou6416 ปีที่แล้ว +2

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جزاكم الله خيرا ءامين ثم ءامين من فضلكم نحن في نجير نعلم ما يحري في بلد نا مثلا اذا دخل اعدء نا في قرية أهل قرية يدعوا مساعدة عند حكومة والجيش لأ ياءتواحتي يواذن لهم من اهلي

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye ปีที่แล้ว +2

    dan Allah malam ku dinga fadakarwar ku kuma manyan kasarku idan bazaku iya tayamu da addu'a ba dan Allah sudena tsoma bakinsu asiyasarmu ta kasa 😏😏😏

    • @SalisuTassiu
      @SalisuTassiu ปีที่แล้ว

      Good

    • @yssfbnmhd
      @yssfbnmhd ปีที่แล้ว

      Manyan in siyasa nigeria sun kasa yin komi a qasar su, amma sun maida hankali kan abinda bai shafesu ba, suna gani niger kamar bamu da yawa zasu zone cikin in awowi su tarwatsa sojojin sumaida wanda suke so

  • @inusaayuba3165
    @inusaayuba3165 ปีที่แล้ว

    Kai agaskiya dun qaryace walahi kansun guda da tsoho shungaban qasa sunkashemuna sojojinmun sanan sunkashe talakawa

  • @sirajnur2482
    @sirajnur2482 ปีที่แล้ว +1

    Wai wai ya ce bazoum yayi Aiki ne wai...? Babu Abinda yayi

  • @inusaayuba3165
    @inusaayuba3165 ปีที่แล้ว

    To kashemun da sunkeyi fa shikuma fa

  • @ShafaiLawali
    @ShafaiLawali ปีที่แล้ว

    Mu hawan Bazoum jahar mu ba karatu ba noma

  • @ChutouYacoubou
    @ChutouYacoubou ปีที่แล้ว +1

    🎉🎉🎉❤❤ Masha allah

  • @nouhoubadamassi61
    @nouhoubadamassi61 ปีที่แล้ว

    Abu aich Allah inason magana daka

  • @IlliyassouKadawa
    @IlliyassouKadawa ปีที่แล้ว

    Aslam bayani bazou Mohammed hakani

  • @kouamedjaffarekra9436
    @kouamedjaffarekra9436 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta

  • @aniger227tv7
    @aniger227tv7 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum mallan akwai wani Abu ma da baka sani ba cewa bana a nijar anyi karatu ba tare da yajin aiki KO daya ba tun daga framare har jami'a. Wannan ma wata nagartar sa ce

  • @BayaroNasiru
    @BayaroNasiru ปีที่แล้ว

    Banakoyon bayan yaki

  • @عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل
    @عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل ปีที่แล้ว

    Saw

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 ปีที่แล้ว

    In sha Allah ba za ayiba,

  • @mamoudouboubacaramadou2163
    @mamoudouboubacaramadou2163 ปีที่แล้ว

    Dear Sarkin musulmi

  • @MamansaniAndilo
    @MamansaniAndilo ปีที่แล้ว

    SLM karyane douk Wanda yatche bazoum yakawo tcharo kojiya un taada sunzo garimu

  • @assalamatv6438
    @assalamatv6438 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Abu Aisha

  • @AbdoulRazakHakilou
    @AbdoulRazakHakilou หลายเดือนก่อน

    Inji wayagaya maka cewa yayikokari

  • @assoumanasm
    @assoumanasm ปีที่แล้ว

    Kadanacewa sarkinmusulmai danbamusulmai agabansa wallahi mubabazam nebamasoba faransaceba masosabodasuke juyaragamal mulkin 🇳🇪

  • @harounaabdoucommerce5542
    @harounaabdoucommerce5542 ปีที่แล้ว

    Allah ya biyya

  • @abdourrahmaneabdourrahma-df2jv
    @abdourrahmaneabdourrahma-df2jv ปีที่แล้ว +1

    Tabbas dan bazamu yarda mu tabka asara mu kadai ba tuni hukumomin soji sun Riga da sun fada Ana suma yakin zamu afkawa daya daga cikin kasashen ECOWAS la'ananniyar kungiya

  • @rashidsaadu9010
    @rashidsaadu9010 ปีที่แล้ว

    Muna tare da allah

  • @bekamtanimun2542
    @bekamtanimun2542 ปีที่แล้ว

    Bayawa bane yaki

  • @sanoussiyoussef
    @sanoussiyoussef ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @انيسوالعزاوي
    @انيسوالعزاوي ปีที่แล้ว

    Allah kiyaye

  • @galibalaissa3189
    @galibalaissa3189 ปีที่แล้ว

    To Allah ya sa mu dace

  • @issahsheesu2480
    @issahsheesu2480 ปีที่แล้ว

    Wai dolene yanzu anazaune lafiya meyasa zakukawomana yaqi

  • @bakarlaouli-eb1em
    @bakarlaouli-eb1em ปีที่แล้ว

    Malan kasani mufa inci muke nema shiyasa dukan wanda yazo mana da maganar cewa mu dauwama akan mulkin mallaka makiyi ne shiyasa bazamu saurari sarkin Sokoto ba shima mabiyin faransa ne

  • @UsmanabdulrahmanBabazaki
    @UsmanabdulrahmanBabazaki 4 หลายเดือนก่อน

    Mlm wai dan Allah dolene se anzauna acikin ecowase mlm Nijar fa kasace mezamankanta bawata jahabace daga cikin jahohin Najeriya, wlh wannan bakin cikisukeyi Nijar tanasamun cigaba, sannan mlm wlh bazom danta'addane wanda za'akama yan ta'adda yasa akawosu har fadarsa kuma ya basu kudi yasakesu wandabesaniba besaniba kawai, kanemi sani akan wanene bazom asalinsama dantawayene kaje kayi bincike ma'assalam.

  • @haskenilimi
    @haskenilimi ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum. Ba ma son yaki. Don Allah ka fasa sanya hotuna yaki a cikin shirye shiryen ka.

  • @موسيطنغوتي
    @موسيطنغوتي 9 หลายเดือนก่อน

    ❤s❤a❤w❤

  • @عبدتام-ظ1ن
    @عبدتام-ظ1ن ปีที่แล้ว

    Karyane BABU yadda zaai dan anwulakanta su mutanen kudu ransu yabaci musulman arewa ransu baibaciba sai ran Arna ne zai baci saboda anwulakanta sarkin musulmai?

  • @abdulsalamfamille2158
    @abdulsalamfamille2158 4 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya tunubu ya da garfin yaki to munabachi chawara ya magance masala nageria ina tunubu ina cdao yaw sati gouda da kachewa sarki gobir miyasa tunubu baydoki matakiba su da cdao makaryatan banza karnun tourawa hasbul wa ni imal wakilou

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 ปีที่แล้ว

    Abu aisha mu yan Nijar munason bazoum amma bada wannan hanyar ba bazamurabuda Faransa ba shiyasa wlh

  • @LmnAbs-o7i
    @LmnAbs-o7i 4 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤

  • @HarisuUsainiMuhammad-om6wc
    @HarisuUsainiMuhammad-om6wc ปีที่แล้ว

    Wata mamaya, su za su zauna me haka

  • @abusoudais3437
    @abusoudais3437 ปีที่แล้ว

    Fashin baki na sardauna bai yi ba
    Kin amsar sarkin musulmi shiné daidai
    Domin mutuntatsu né yasa akaki haka saboda martaba su

  • @BABANMOUNAWARA
    @BABANMOUNAWARA ปีที่แล้ว +1

    Malan wlh kaji tsoran Allah duk abinda zakafadi Allah ya na ganika duk abinda kafadi yasani gaskiya ko karya

  • @moussams9821
    @moussams9821 ปีที่แล้ว

    Nasara minallah

  • @SharreeffAbdullahee
    @SharreeffAbdullahee ปีที่แล้ว

    OK 👌 OK good night 🌚 and God bless 🙏 bless 🙏 bless 🙏 bless you

  • @zakariyaabdallah4005
    @zakariyaabdallah4005 ปีที่แล้ว

    Makaryacin banza kawai suwaye masu darajar taron yan iskadai

  • @MoussaMagi-ko7zy
    @MoussaMagi-ko7zy ปีที่แล้ว

    Karya kukayi

  • @abduolwahabouibrahim359
    @abduolwahabouibrahim359 ปีที่แล้ว

    Allah ya bamu zama lafiya

  • @AminouDaouda-c6d
    @AminouDaouda-c6d ปีที่แล้ว

    Katabayi saoudiya yaya yakiyaki

  • @عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل
    @عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل ปีที่แล้ว

    Bama goyan baya yaki

  • @AliAli-gx7fy
    @AliAli-gx7fy ปีที่แล้ว

    Uhmmm wato an manta Allah ko

  • @TilleTamani
    @TilleTamani 7 วันที่ผ่านมา

    An dade ba ayi. Yakiba

  • @عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل
    @عبدالقادرعبدالكريم-ت1ل ปีที่แล้ว

    Wallahi malan babu stro mune muka sani

  • @nassiroumaye6219
    @nassiroumaye6219 ปีที่แล้ว

    eh tununbu bai da tunani ko kadan

  • @manichaibou229
    @manichaibou229 ปีที่แล้ว

    ga sharhinku babu zancen Faransa, al halin cewa itace ta tura Najeriya ta yaqi Nijar don faranta wa Macron da ray . kay diyan Najeriya engila ta baku inci MU DON MI FARANSA BATA BAMU NAMU.

  • @mohamedadam531
    @mohamedadam531 ปีที่แล้ว

  • @abdelajalo4781
    @abdelajalo4781 ปีที่แล้ว

    ❤❤🤲🇳🇪♥️♥️

  • @ismaelaisma6222
    @ismaelaisma6222 ปีที่แล้ว +2

    Kai Faransa che fah keson tayi ayiki da Ecowas

    • @yssfbnmhd
      @yssfbnmhd ปีที่แล้ว

      Wasu wawaye basu fahinci haka ba😅😅

  • @GaliSeidi
    @GaliSeidi 4 หลายเดือนก่อน

    Kay kay Nigéria da en taada

  • @SalifuHamza-o8l
    @SalifuHamza-o8l 2 หลายเดือนก่อน

    Waiku Kunzo Nijar kungani ne

  • @Chiwidi4566manman6
    @Chiwidi4566manman6 ปีที่แล้ว

    Fadi alkairi kokayichirou irinkouko

  • @wadakoli4140
    @wadakoli4140 ปีที่แล้ว +1

    Ba maganar yaqi wannan maganar banza ce