Saurari Tarihin Darul Hadith daga Prof. Kabiru Asqar director wakafin shiekh Albani Zaria

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 9 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 73

  • @harunaabdulkarimyahaya7950
    @harunaabdulkarimyahaya7950 5 วันที่ผ่านมา +18

    Wallahi mallam Allah ya na tare da ku!!!
    Allah ya Baku ikon cin wannan jarabawan.
    Allah ya Kara mu ku Hakuri.
    Allah ya ma Rayuwar ku albarkar.
    Allah ya Kara Karfafa ku!!!
    Ameen

  • @kaderidrissa3313
    @kaderidrissa3313 5 วันที่ผ่านมา +15

    Incha Allahu sai yaro na yayi karatun a wannan makarantar Allah ya raya min shi Aamin

    • @Kadassaka
      @Kadassaka 4 วันที่ผ่านมา

      Munatare inshallah

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 5 วันที่ผ่านมา +9

    Gaskia Mun Shaida Wlahy, Allah saka Muku Da Alheri 🙏🏻
    Amma Wasu Daga Cikin Iyalan Malam Basu Kyautawa

  • @abubakaribrahimmuhammad6418
    @abubakaribrahimmuhammad6418 4 วันที่ผ่านมา +3

    Wallahi bahh wanda zai biyaku illa allah karku damu aduk abinda zasuceee wallahi wannan jarbawace allah y kawo muku soboda y gwada imaninku don allah kudage ku toshe kunne saboda kuci jarrabawa ubangiji allah y saka muku da gidan aljanna

  • @JamilaAbubakar-g1x
    @JamilaAbubakar-g1x 5 วันที่ผ่านมา +8

    Ya hayyu yakayyum,Allah yajikan malam Albani yasa yahuta

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 5 วันที่ผ่านมา +9

    Allah ya saka muku da Al khairi wlh muna kyautata muku zato sukuma iyalan mlm allah ya kara ganar dasu gasky

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 5 วันที่ผ่านมา +3

    Allah sarki Professor Asgar wllhy muna kyautata maku zato ...in sha Allah Allah zai baku lada

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 5 วันที่ผ่านมา +4

    Wallahi muna kyautata muku zato allahu yasaka muku da alkhairi ya jiqan malan albani zaria

  • @hassanemoussa7906
    @hassanemoussa7906 5 วันที่ผ่านมา +3

    Masha'Allah Allah ya kara lfy da nisan kwana ❤️ 🇨🇦

  • @NazifiMohammed-g3v
    @NazifiMohammed-g3v 4 วันที่ผ่านมา

    Allahu akbar
    Allah taala ya gafartawa malamimmu albany, ku kuma Allah ya saka muku da alheri

  • @bilkisudiallo8153
    @bilkisudiallo8153 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah Sarki Mallam Asgar Allah ya biya ku ya jikan Mallam

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 วันที่ผ่านมา +1

    Agaskiya matan malam da yaranshi wayanda sukeyin magana akan wakafin malam basu kyautaba shiyayi abunshine dan lahirarshi sukuma abun duniyar sukedubawa Allah yashiryasu

  • @nanafirdausiibrahimIbrahim
    @nanafirdausiibrahimIbrahim 4 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yatemakawa masu da'awa

  • @mustaphaalitonga9817
    @mustaphaalitonga9817 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah na tare da ku Dr Asgar

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 5 วันที่ผ่านมา +3

    Yah Allah ya jikansa da rahama yasa aljannar Firdaus ce makomarsa

  • @RUKAYYAYAHAYASADI
    @RUKAYYAYAHAYASADI วันที่ผ่านมา

    Allah ya jikin Malan da rahma Malan yayi wagafi sabida lahiransa.wllhi iyalan Malan kuji tsoron Allah ku bar Malan ya cika burinsa kuyi hakuri da ko wani irin kaddara ba tare da kun waiwaye wakafinsa ba suma makaranta suji tsoran Allah su tafi da koyi da tsari irin na Malan.

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 4 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka muku da Alheri Allah yana tare da ku Allah zai yi muku mafita Wallahi Allah zaiyi muku mafita Allah ya baku nasara ya taimake ku yabaku ikun cin nasara akan daidai sukuma iyalan Allah ya ganar dasu gaskiya

  • @SADIQ-S.Q
    @SADIQ-S.Q 3 วันที่ผ่านมา

    Subhanallah.... Kai jamaa, duk wannan abubuwanda yake faruwa ba wani abu bane face munafurci, daawar malam sukeso su rusa. Makarantar ta tsokale musu ido Shiyasa suke amfani da Mata don rauninsu a hankali. Ku kuma (asgar) Allah ya baku ikon cika alkawarin jagorancin wannan daawa.

  • @ZainabAbdullahiSulaiman
    @ZainabAbdullahiSulaiman 5 วันที่ผ่านมา +1

    Jazakumullahu khairan,Allah ya jikan Malam Albani y karbi shahadarsa

  • @mmagrandmaster41
    @mmagrandmaster41 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka muku da alheri

  • @yahayasamira3865
    @yahayasamira3865 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah❤

  • @abdulhakeemshehu3559
    @abdulhakeemshehu3559 4 วันที่ผ่านมา +1

    Jazakumullaahu Khair

  • @isaIbrahim-es9eg
    @isaIbrahim-es9eg 5 วันที่ผ่านมา +4

    Allah yajikan malam Amin 😢

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yajikan albani Zaria da iyayanmu baki daya 😢

  • @salgaabbaadam
    @salgaabbaadam 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ne ka dai zai biya ku, Allah ubangiji ya sa kuma kar ku sa re 😢😢😢

  • @Ysf-tx7oe
    @Ysf-tx7oe 5 วันที่ผ่านมา +3

    Wanda soukayimouna hakan yamoutou kouma yafisou darajja da ganan har lafira inch'Allah

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allahu akbar ❤❤❤

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 5 วันที่ผ่านมา +9

    Wanan music sound fa baya cikin koyarwar sunna, kuji tsoron Allah.

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya kawo mana zaman Lfy Ameen

  • @Abufatima957
    @Abufatima957 5 วันที่ผ่านมา +3

    Allah sarki 😭😭😭😭😭😭

  • @muktaribuba417
    @muktaribuba417 4 วันที่ผ่านมา +1

    Me anfanin waka ko kudin dake bag round Ku cire shi.

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p 5 วันที่ผ่านมา

    Allah yabki ladan aikinku malan

  • @Human-Physiology-24
    @Human-Physiology-24 5 วันที่ผ่านมา +5

    Masu saka wannan sautin banzan a wa'azozi suji tsoron Allah su daina, shashanci ne kawai

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 5 วันที่ผ่านมา +9

    Ku cire wannan background wakar. Ba a jin magana.

  • @pi8271
    @pi8271 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allaah Yejikan Mallam

  • @BoubacarBoube-v5e
    @BoubacarBoube-v5e 5 วันที่ผ่านมา

    Allah yagafartamasa

  • @hamisusani7345
    @hamisusani7345 5 วันที่ผ่านมา

    Allah yajikan malan albani

  • @AbuAhmadMAA
    @AbuAhmadMAA 4 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan sound dín yasa ba ma Jin maganar yanda ya kamata, da baku sa shi ba, da yafi

  • @saiduishaqabbagana6997
    @saiduishaqabbagana6997 5 วันที่ผ่านมา +3

    Ni mafi yarda da cewa ita tsohuwar matar Malam itace matsalar. Gaba daya. Allah shine mafi sani. Allah ya kara rufa mana asiri.

  • @AbuMulaikaYushau-qi2nm
    @AbuMulaikaYushau-qi2nm 5 วันที่ผ่านมา

    Masu sa suji tsoron Allah..

  • @HassanaGarbamohd
    @HassanaGarbamohd 4 วันที่ผ่านมา

    Ae daman wan nan matar dan taSan sun rabu Shi ne wan nan kunyar da girmamawa tsakanin miji da mata baicikin idon ta harta iya fitowa media tayi magana da tayi masa takaba bazata iya wan nan aikin ba har duniya taSan abinda ake ciki kuma wan nan vedio har duniya ta nade yana nan ,Sabida tsabar son abin duniya abinda hakuri bai Baka ba rashinsa ba zaisa ka samu ba😢duniya tasan halin da i kuke ciki😢mtsss

  • @abdullaimuhammad7268
    @abdullaimuhammad7268 5 วันที่ผ่านมา

    Me yasa kukasa wannan wakan ɗan Allah ina zaune amma zuciyata rawa yake

  • @إبراهيمالنحوي-ب5غ
    @إبراهيمالنحوي-ب5غ 3 วันที่ผ่านมา

    😢😢😢

  • @muhammadabdulaziz8819
    @muhammadabdulaziz8819 5 วันที่ผ่านมา

    Allah Ya Gafarta Masa

  • @mandegandi3068
    @mandegandi3068 4 วันที่ผ่านมา

    Don Allah me ya sa kuka sanya wannan hayaniyar ta bayan fage? Tana hana mutane ji yadda ya kamata

  • @hassansinhassansin3288
    @hassansinhassansin3288 5 วันที่ผ่านมา

    Mtsww meye anfanin saka background sound dinnan toh

  • @MamanYasimin
    @MamanYasimin 4 วันที่ผ่านมา

    Kudai kuka sani allah yana kallonku

  • @nanaaichatoumahamaneabouba9152
    @nanaaichatoumahamaneabouba9152 5 วันที่ผ่านมา +3

    Ni tun zan cen Abdul Rahman na gamsu,
    Allah shirya kuma Allah ƙara muku haƙuri wannan rikita rikitar Allah ba ku ikon cinyewa.
    Shi ne girma baban juju sannu 😢
    Adu'a dai ku ci gaba da yi dole gaskiya za ta yi halinta in sha 'a Allah
    Allah ba ku mafta

    • @muhammadmansuraliyu9473
      @muhammadmansuraliyu9473 5 วันที่ผ่านมา

      Ki samu amsar da uwarshi ta bashi... Shi kanshi Abdul Rahman yace karya ce ya faɗa

  • @YunusaMaitakalmi
    @YunusaMaitakalmi 4 วันที่ผ่านมา

    Wlh nayi bakincikin yanda matar mlm tafito acikin tiktok kowa yana ganinta basuyima mlm adalciba

    • @MoustaphaNafiou-s9e
      @MoustaphaNafiou-s9e 3 วันที่ผ่านมา

      Sunrabu da malan ita ba matarsabace uwar yayansace tuntuni malan yaraba wayya da ita

  • @murtalasaleh7311
    @murtalasaleh7311 5 วันที่ผ่านมา +2

    Wallahi masu saka background music a islamic videos suna ƙure mini tunani. Jahilci ko hauka?

    • @Aishaahmad-g8c
      @Aishaahmad-g8c 5 วันที่ผ่านมา

      Cikin biyun ko munafurci

  • @muhammadmansuraliyu9473
    @muhammadmansuraliyu9473 5 วันที่ผ่านมา

    Karyar banza...

    • @MoustaphaNafiou-s9e
      @MoustaphaNafiou-s9e 3 วันที่ผ่านมา

      Ɗan Adam akwai jayayya😂 qaryane koh😢

  • @abdullahisuleiman3305
    @abdullahisuleiman3305 5 วันที่ผ่านมา

    Assalaam alaikum
    What is the registration for secondary

  • @halifahzamanee9487
    @halifahzamanee9487 5 วันที่ผ่านมา

    Wannan tsohuwar hira ce

  • @mohammedomar3751
    @mohammedomar3751 5 วันที่ผ่านมา

    🤲🤲🤲

  • @harunaabdulkarimyahaya7950
    @harunaabdulkarimyahaya7950 5 วันที่ผ่านมา

  • @CherifBoukaralhadji
    @CherifBoukaralhadji 4 วันที่ผ่านมา

    Karku cuci bayin allah kubasu hakinsu dn izala macutane

  • @muhammadyakubu7816
    @muhammadyakubu7816 5 วันที่ผ่านมา

    Allah jiƙan Malam

  • @qarisaidulislamasad-ou2pn
    @qarisaidulislamasad-ou2pn วันที่ผ่านมา

    Wannan matar Tatonawa malaminmu masoyina Albani asiri, Kuma muna zargi baga banzabane ml Albani yasasi ya saketa tabbas Akaiwa abinda ml Albani yahango game da ita siyasa ya saketa bayan yasamu da ita tyatya 9. woni Abu Kamar comedy kukarbe SAdakar da ML yayi. Wllh wllh wllh nayi kuka Allah yajiqan ml Albani, ina kasar Ghana 🇬🇭رحم الله شيخنا العلامة الألباني

  • @souleymaneamadou5278
    @souleymaneamadou5278 4 วันที่ผ่านมา

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @AbdoulManafZouberou
    @AbdoulManafZouberou 5 วันที่ผ่านมา

    Karya kakeyi Asgar

    • @Chairman2024
      @Chairman2024 5 วันที่ผ่านมา

      Mallam kaji tsoron Allah

    • @fodioyahaya7506
      @fodioyahaya7506 5 วันที่ผ่านมา

      Mtsww

    • @YusufNamiji
      @YusufNamiji 5 วันที่ผ่านมา

      Kaji tsoron Allah

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 4 วันที่ผ่านมา

    Harda gudawa? Banasan irin wannan, kayi kukan kafin ka zo media domin ni masu kuka a media bazan kara yadda kukan gaskiya bane tun a kan kukan Pantami yanayin alkunut

  • @tsalhaassoumane-pb3ku
    @tsalhaassoumane-pb3ku 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya jikan malan