Matsalaha guda ce kacal, ko anan turai ma haka ne, ita matar dole ta rage lokutan aiki domin ta bawa dan ta lokaci, shi kuma na miji sai yayi aiki domin biyan bukatun iyalinsa👌
Masha Allahu alkalai Allah yasakamuku da alkhairi aikinku Yana kyau agaskiya anawa tunane idan har ba yarjejeniya sukayiba tayin aiki kafin yin aurensu toh wallahi haidar yafita gaskiya sanna kuma wanna yakamata sukoyi darasi akan dansu saboda yanunamusu dukkansu yafisu sonsu allah ya kyauta Amen
Dana kalli episode din nan a AMHausa TV, naci dariya daga karshe inda wata mai sauron Shari'a tace A'A bata son Nurattu da Aliyu su koma zaman aure. Zan so su koma zamansu na ma'aurata , amma Nima fa da ina cikin kotun zan iya cewa A'A don samun masu adawa zai saka nuratu ta rage shegen zafin kishin da ta nuna wai da ai mata kishiya gwara a ringa yaknkan naman jikinta. Allah na gani bana son mace mai irin wannan halin
Himmm Naga Ikon Allah Ga Abin Tausayi Ga Abin Mamaki Ga Abin Bakin Ciki Amma Malam Haidar mutun Kamili Amma Baiyi Sa'ar Mata ba Lallai Akwai wahala Azaman su
yakamata wannan kotun tasamu masalaha tsakani iyayen Amir bisa ga bawa baban Amir shawara akan idan zai iya samarwa matarsa wani aiki, ko awani ma aikata sabida karatunta karyazama a banza. aikin Banking da takeyi shiyake kawo matsala azaman takewan aurensu.
Matsalaha guda ce kacal, ko anan turai ma haka ne, ita matar dole ta rage lokutan aiki domin ta bawa dan ta lokaci, shi kuma na miji sai yayi aiki domin biyan bukatun iyalinsa👌
Masha Allah tabarakallah 🙌🏼🙌🏼
Masha allah ya bada kasuwa
Allahamdulila sai gdy ❤ inchallah
Masha Allah. Allah yaimana jagora
Masha Allah muna gdy oga
Allah sarki yarana sunacan suna rayuwa babuni
Allah ya kawo Miki wani mijin
Allah ya faranta muku fiye da yadda kuke yiwa jamaa
Amin
Gaskiya ne wanna fatan alheri agareku konima nadaudarasi akai wallahi 🎉🎉🎉🎉🎉
🎉Masha Allah wallahi Naji dadi sosai ❤Da day daytuwarsu
ya kamata wannan kotu mai daraja ta qaro alqali mace koda guda daya ce. bai kamata ace dukan alqalai maza bane
All the best
Masha allah alhamdulillah ❤❤
Masha allahu
?
Macha allha ❤❤
Wannan Hakane hajiya nurtu ❤❤❤
Alhamdulillah. Naji dadin komawarsu
Gaskiyane malama nuratu batada gaskiya kawyi❤❤❤😮😢
Masha Allah Allah Yaqara basira ❤❤❤😮😮😮😂😂 Haidar yafi Nuratu Gaskiya
Masha allah wlh saida nayi kuka da idanuna sosai 😭😭😭
Wallahi nima har nayi kuka
Gaskia keu naya mace tai biyaiya ga mijinta sabida chi yace zai iya cida gidan sa ❤
Allah sarki wlh nima sai da nayai kuka suyai hakuri sukoma a tare
Ok waidan Allah bashiribane
Dan girma Allah da gaske ne wannan labari masha allah
Is just a fiction film ne
congratulations nuratu
Gaskia Nuratu , Haidar yafi ki gaskia anan. Dan ana samun matsala da yawa a irin wannan rashin renon yaya daga uwayen su
Gaskiya❤❤❤❤😂😂kotunmasoyayyayayi
Masha Allah alhamdulillah 🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Masha Allah Toh Amman mai sha'ra a yanzun Haidar ya yaudari wacci yake nemakenan Bayan yasaki nauratu
Allah ya taimaka a wannan shiri da kuke gabatarwa
Hakane ake film wanda jamaa jasu karo muna godiya sos
Ibrahim Musa daga Saudi Arabiai itace idan nayi tambaya 23:27 wazai bani amsa
Kaduba lambar masu shirin a karshen shirin
Karyakikai nuratu aidakinbar aikin
Masha Allahu alkalai Allah yasakamuku da alkhairi aikinku Yana kyau agaskiya anawa tunane idan har ba yarjejeniya sukayiba tayin aiki kafin yin aurensu toh wallahi haidar yafita gaskiya sanna kuma wanna yakamata sukoyi darasi akan dansu saboda yanunamusu dukkansu yafisu sonsu allah ya kyauta Amen
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Wannan black beauty ce sakin wawa
Gaski da nice ita zan sadaukar da aikina akan yaranah sbd ena kaunar yara😂😂😂😂
Xaskiya ne Wanna fatan❤❤❤❤
👍👍👍👍👍🇱🇾🇳🇪❤️❤️❤️❤️❤️
hmm abin dariya yaro ya tsinci hakori
Slm barka ykk ya aiki masha Allah Dan Annabi Muhammad kuban number ku Ina da mgn da ku😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥💔💔💔💔💔💔💔
Hmmm dama ayi kotun agaske abin ya burgeni
Dana kalli episode din nan a AMHausa TV, naci dariya daga karshe inda wata mai sauron Shari'a tace A'A bata son Nurattu da Aliyu su koma zaman aure. Zan so su koma zamansu na ma'aurata , amma Nima fa da ina cikin kotun zan iya cewa A'A don samun masu adawa zai saka nuratu ta rage shegen zafin kishin da ta nuna wai da ai mata kishiya gwara a ringa yaknkan naman jikinta. Allah na gani bana son mace mai irin wannan halin
Masha gaskiya wannan series Yana da abin tausayi
Gaskiya nima nasha kuka❤❤❤
Wai wannan rashin gaskiyane ko dai kirkirarran labarine yadda akasaba
Kirkira😂😅😊
Kuma ahankaliķwance kowa ya ke bayananinshi😂😂
Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Comment ça va à côté aussi
Keumac e tazamnagida
Wannan shirin gaské ne, KO film ne ?
Masha allah 41:23
Me yasa mata suka mai da Karin aure haramun Hakan kuma a wajen Allah (S.W.A) halak ne
Nice story
Masha allah❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
Histoire poème to get away
Dan Allah taya ake zuwa kotu
Kiduba cikin shirin akwai contacts
@@sanimaiiyalaimaiiyalai8412 tom
Mashallah✅🇳🇪❤
ماشاء الله
Himmm Naga Ikon Allah Ga Abin Tausayi Ga Abin Mamaki Ga Abin Bakin Ciki Amma Malam Haidar mutun Kamili Amma Baiyi Sa'ar Mata ba Lallai Akwai wahala Azaman su
Masha allah
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
masha allah.
Nuratu.takamasana👍👍👍👍
Allah shaking nuaratu
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Good
❤❤❤❤❤❤❤
Macha allah
yakamata wannan kotun tasamu masalaha tsakani iyayen Amir bisa ga bawa baban Amir shawara akan idan zai iya samarwa matarsa wani aiki, ko awani ma aikata sabida karatunta karyazama a banza. aikin Banking da takeyi shiyake kawo matsala azaman takewan aurensu.
Sonana rahama 😢😢😢gaskiya nayikuka
Wllahi yar uwa bakeka daiba😭😭😭
🎉🎉❤❤❤❤❤
Allahmadllla
Aiki Yana keu sosai mungode
Gaskiyar magana ban ta6a ganin shiri mai cike da darasi irin wannan ba ina muku fatan alkairi saqo Daga ibraheem Umar kano state
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😢😢😢
Masha Allah
Wlh gaskia amir yasani kuka sosai 😭😭
Haratabaniatuasayia wlllh
Allah Sarki 😢😢😢😢
🎉😂🎉😂 ا النفط الحوش فاضي اليوم في العرس غدوا الا من 🎉❤
😂😂😂😂😂👍👍👍👍
13:51 ❤😂❤🎉🎉🎉🎉😅😅😅😅
ALLAHMUDLILLAH ALLAHMUDLILLAH ALLAHMUDLILLAH 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Sariyya😂😂😂
❤😂❤😂
Yasalam
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
NurAtu
AA bamasl
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
28:31
❤
Gasquet
❤❤❤❤❤❤❤👍🏾👍🏾👍🏾👍🏾😘😘😘😘🙏🙏👌🇳🇬🇸🇦
👍👍👍👍🌹💗
Eye.gaskiyane
Nuratunadalaifikuyitunane
MasaAllah you ♥️💖
😭😭😭😭