Allah ya ubangiji ya tsare gabanka da bayanka ordinary president Allah ya saka muku da alkairi Allah ubangiji ya daukaka Allah ya qarfafa gwiwar ka Allah ya qara tonawa azzalumai asiri wlh abun abun tausayi😢😢😢😢
Ma'aikatan da aka tura musu NE azzalumai Babu yadda Zaa yi a karbi gurin mutane ba'a yi compensation ba,Kila sun Raba kudin a Junan su tunda talakawa NE basu da gata shiyasa suka yi musu hakan 😢
Birkita famili ubangiji AllAH YA biyaku Kuma AllAH YA KAREKA DAGA SHEIRIN azzalumai da munafakai da iKon AllAH dalilinku najeriya zata gyaru maganar Malaman hukuma kufita batunsu shitalakka miye nashi Wanda ake tursasawa yabar salla ma balantana Wani Abu aimaganar wai anabaku shugabanin daidaidaku wannan KASAN ba maganataba yanzu gashi anakiddinafin a sokoto Amma ba ayi legas ba ayi Abba misalidai ba ayi kudu kasanifa lokacin kurona aka hana idi akahana jam I sallah aka hana Taron tafsiri balantana acewai laifin talakka miye laifin talakka
Hmmmm me gida ordinary president Allah yasaka a aljanna Kamar yadda kake sharema al.umma hawaye allah ya share maka naka allah ya kare daga bakin cikin dumiya da lahira
Allah sarki yar garin mu, Allah kwato muku hakkinku
Allah ya ubangiji ya tsare gabanka da bayanka ordinary president Allah ya saka muku da alkairi Allah ubangiji ya daukaka Allah ya qarfafa gwiwar ka Allah ya qara tonawa azzalumai asiri wlh abun abun tausayi😢😢😢😢
Allah sarki
👍👍👍AaA👍👍👍👍👍❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Allah ya saka wa presedor
Allah yakara girma da daukaka
Ordinary president namu yau kabani Nishadi allah ya bada lada
Mausa allah da nuhu shareef 😢😢😢😢😭😭😭😭😭😭
❤❤❤❤❤
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un Hasbunallahu wani'imal wakeel
Brekete family one love❤
Allah yasa hakkin ku ya dayo zuwa gare
Esther nagode mutanen bye pass ❤ nagode Allah Yasaka mutanen MUBI suna gaisuwa
Barka dawarahaka
Allah karawa bekete family kariya da fasaha
Allah ya shiga maka gaba akan aiyukan ka na alkairi dny da lhr, Muna tare da Kai Sr,
Allah ya shiryesu
Nagode muku
Allah yasaka da alkhairy
Allah ya Kara jagora ya Kara sutura
😢😢😢
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏
😭😭😭😭😭
Masha Allah Allah taimaka
Allah ya kyeuta
Amen ya Allah
Ma'aikatan da aka tura musu NE azzalumai Babu yadda Zaa yi a karbi gurin mutane ba'a yi compensation ba,Kila sun Raba kudin a Junan su tunda talakawa NE basu da gata shiyasa suka yi musu hakan 😢
Birkita famili ubangiji AllAH YA biyaku Kuma AllAH YA KAREKA DAGA SHEIRIN azzalumai da munafakai da iKon AllAH dalilinku najeriya zata gyaru maganar Malaman hukuma kufita batunsu shitalakka miye nashi Wanda ake tursasawa yabar salla ma balantana Wani Abu aimaganar wai anabaku shugabanin daidaidaku wannan KASAN ba maganataba yanzu gashi anakiddinafin a sokoto Amma ba ayi legas ba ayi Abba misalidai ba ayi kudu kasanifa lokacin kurona aka hana idi akahana jam I sallah aka hana Taron tafsiri balantana acewai laifin talakka miye laifin talakka
Hakkun
Innanillahi wa inna ilaihir rajiun innanillahi wa inna ilaihir rajiun innanillahi wa inna ilaihir rajiun
Breket family ni Abba nakowa nakune
Ina Gaisuwa
Mutumin kirki ne kwarai kuwa. Ni yar adamawa state ce.
Hmmmm me gida ordinary president Allah yasaka a aljanna Kamar yadda kake sharema al.umma hawaye allah ya share maka naka allah ya kare daga bakin cikin dumiya da lahira
Nigeria problem country
😭😭😭😭😭