One thing I like about this girl is that tnada TAUHIDI da IKLAS. Tamaida komai akan Allah ne yakawo mata kuma shine zai fidda ita . Mashaj Allah. Allah ubangiji yakara karemu baki daya Ameen.
Alhamdulillah ya Allah yakara kiyayewa bijahi Annabi Muhammadu s.a.w zainab Allah yasa wannan iftila.I yazama kaffara sukuma Allah yashiryesu Allah yakiyaye gaba
La hawla wa la quwata illah billah akwai so many life lessons Akan story na yari yan nan for a young girl tayi kokari Allah ka kare mu daga duk kan wahala da na duniya da na lahira Ameen hasbiyallahu wa niimal wakeel
HMMM! Allah sarki Zainab gaskiya na tausaya miki kwarai da gaske Allah ya kara kareki. wannan labari naki akwai tashin hankali a cikinsa. Amma dai Alhamdulillahi Allah ya jarrabaki kuma kinci wannan jarabawa. Ki kara godewa Allah.
Ya arahaman rahimin kara kiyaye mu daga irin wannan iftala,in a gaskiya baiwar Allah nan a, irin karatun danayi zaka iya tara mace goma daker kasamu mai irin karfin imanin ta arayu tanada tausayi sosai arayu warta ina mata fantan alkairi😭😭😭from italiya
Kai Allah ya karemu daga sharrin gurba tattun chikinmu. Subhanallah Subhanallah ! Gaskiya yakamata adau matakai masu tsauri akan ma'ai katan Airport masu wannan mummunan san zuciyar sabida duniya.
Allahu Akbar Allah sarki Baiwar Allah mutuniyar kirki Sannu kinji Natausaya miki sosai wlh kuma kinburgeni sosai saboda kinmaida komai wajen Allah kinada imani sosai Allah yakiyaye gaba Allah yahadaki da babban alheri arayuwarki sakamakon wannan babbar jarabawa dakika samu kanki aciki
Amma kamata yayi ta koma tasake ibadan ta ina gomnatin saudi da na nigeria ku compensentin nata.allah ya dada karewa amin kaito jama'a yanzu bayin allah zasu na soron zuwa ibada toh allah ka kaimu muma amin
One thing I like about this girl is that tnada TAUHIDI da IKLAS. Tamaida komai akan Allah ne yakawo mata kuma shine zai fidda ita . Mashaj Allah. Allah ubangiji yakara karemu baki daya Ameen.
je ne pas l'habitude de verser des larmes, par contre ton cas me dépasse . qu'Allah t'apaise. Amine
والله بعد ماشفت المقطع بكيت ي الله حزنت والله تو الحمدلله انهاا رجعت على خيررر
Alhamdulillah ya Allah yakara kiyayewa bijahi Annabi Muhammadu s.a.w zainab Allah yasa wannan iftila.I yazama kaffara sukuma Allah yashiryesu Allah yakiyaye gaba
Ina lilahi waina ilaihi rajoune nayi matukar tausayamiki zainab labarinki yasani kuka allah ya kara kiyayewa amine
Subhallahi Allah ya kiyaye kai yarinya lallai imaninki yayi Allah yakiyaye gaba ameen summa ameen
Allahu..akabar.kabiran
حسبى الله ونعم الوكيل، ولقد حزنت و بكيت بكاء شديدا، ظاهرا وباطنا؛و
La hawla wa la quwata illah billah akwai so many life lessons Akan story na yari yan nan for a young girl tayi kokari Allah ka kare mu daga duk kan wahala da na duniya da na lahira Ameen hasbiyallahu wa niimal wakeel
Ya Salaam! Alhamdulilah, Ya kawo karshen shi. Allah ya tsare
HMMM! Allah sarki Zainab gaskiya na tausaya miki kwarai da gaske Allah ya kara kareki. wannan labari naki akwai tashin hankali a cikinsa. Amma dai Alhamdulillahi Allah ya jarrabaki kuma kinci wannan jarabawa. Ki kara godewa Allah.
Allah ya karemu da ga balain duniya Dana lahira. Allah kuma yabamu ikon cin dukkan jarabawarsa ameen.
Allah Sarki Wllh Naji tausayi har nayi kwallah Allah tsare gaba Kaiii kaiii Abin ba dadi wllh
Allah Sarki Wllh Naji tausayi har nayi kwallah Allah tsare gaba Kaiii kaiii Abin ba dadi wllh
hhhmmm, i shed tears for u Zainab, is a touching experience, take heart & Allah (swt) bless u wit Janatulfirdausi, da Rahamarsa,Ameen
Wayyyoh Allah!!! Allah yarabamu da mummunar kaddara
Allah sarki abin tausayi zainab Allah yakaremu baki daya😭😭😔
Allah sarki baiwar Allah Allah ya kara tsareki ya kuma kare yan baya
Allah sarki zainab Allah yakiyaye nagaba
Innalillahi wa inna ilaihir rajiun naye kuka wallahi Allah kiyaye zainab Allah kiyaye dukkan musulmanmu Amin
Allah sarki. Allah ya saka maki😢😢😢
Allah sarki Allah kara tsaremu duni da lashira ameen 😭😭😭😭😭😭😭😭
Wallahi na kasa tsayar da kukana akan wannan baiwar Allah, Allah ya Kara tsare duk musulmai
Gaskiya,wannan abin tausayine matuka.Duk mai imani dole yayi hawaye😭
😭😭😭allah sarki kanwata jarabawa ce daga allah kuma incha allah
Subhanullahi wlh naji tausayin ta😭😭😭😭😭😭
Allah yakara karewa hajiya zainab.
Masha Allah Allah ya tsayar a kanki
Allah sarki
Duniya kenan Wanda baiji ba bai gani ba.allah ya karemu da sharrin masu sharri.
Amsoshinki da bayananki sun nuna sahihancin tarbiyarki. Allah ya kiyaye gaba, ya sa kaffara ne Zainab.
Allahu Akbar
Ya Allah ka qara tsare bayinka masu imani😭wannan Almarin ya gigitani
Darweesha Tamburawa Ameen ya Allah dole yagigitaki saboda akwai batsoro matuka da gaske shiyasa Kullum akeson mutum yadunga yin irin wannan adduar cewar Allah katsaremu banjiba Banganiba
@@ahmadrufaiisah2763 Allah yasa mu cika dakyau da imani.Ameen
Darweesha Tamburawa Allahumma Ameen my sister
@@ahmadrufaiisah2763 U are wlcm bros
Darweesha Tamburawa thanks so much my sister
Allah sarki Allah yakara tsaremu bakidaya
Allah sarki yar'uwa Allah yamantar dake dukkan wahalar da kika sha yasanyaki cikin farincik
Allah sarki , Allah yakara karewa
Allah sarkin iko
Allah yasamuka dai dai
AMIN
Allah sarki allah rimu ameen
Allah ya kiyaye gaba my kuma Allah ya karemu alfarmar annabi saw
Allah y'a tsare gabba zainab Allah y'a kara mi ki imaniki i ta ka darace daga allah ta na cikin ru'ou nayi imani gouda biyar
Allah sarki zainab 😭
Gaskiya zainab Allah ya qara miki basira, domin wllh nayi matuqar mamakin yadda kike magana da dan jaridar nan, lallai kin can can ci yabo.
Duk mai imani dole yaye kuka taya ki godewa allah baiwar alllah
Aisha Ibrahim wlh kuwa
Allah yasa hakan shine hutun ki na lahira Allah yasaki a aljanna sakamakom hakan
Hassabu nallahu wa ni imal wakil
Allah yasakamiki tanti zeinab
Allah sarki takwara allah ya kara tsare mu al farman annabi da al quani
to
Allah ya kiyaye gaba.
اي والله الحمدلله
Zainab kin auna arziki,allah yasa albarka cikin rayuwarki,allah ya kare duk al'umar musulmi
Allah ya kyauta,ya kuma kiyaye gaba Zainab. We care for u
Allah sarki😭😭😭😭
Allah sarki gaskiya na tausaya miki wlh sai da na zubarda hawaye da na kalli wannan video
Ya arahaman rahimin kara kiyaye mu daga irin wannan iftala,in a gaskiya baiwar Allah nan a, irin karatun danayi zaka iya tara mace goma daker kasamu mai irin karfin imanin ta arayu tanada tausayi sosai arayu warta ina mata fantan alkairi😭😭😭from italiya
Allah ya karemu da sharrin masu sharri. kuma Allah ya baki ikon cin wannan jarabawa da kika samu kanki a ciki
Toh Allah ya kara kiyayewa zainab masu yin wannan abu kuma Allah ya ganardasu sudai na Allah yastaremu bakidaya
AMEEN
Thank you
AllAh yakiya ye gaba
Amyn😭😭😭😭
Kai Allah ya karemu daga sharrin gurba tattun chikinmu. Subhanallah Subhanallah ! Gaskiya yakamata adau matakai masu tsauri akan ma'ai katan Airport masu wannan mummunan san zuciyar sabida duniya.
Allah sakamiki da alheri Allah sah mudaci
Inna Lillahi wa inna ilaihi rajiun!Wannan babban jarabawane Allah Yayi miki.Sannu Zainab.Allah Ya saka miki🙏Sanda nayi hawaye😭😭
Adamu Fatima Ameen ya Allah Nima Seda nayi kwalla sbd labarin yanada taba zuciya
Allah y kare gaba zainab
I shed tears for this.. Alhamdu lil lah,she has TAwHeed.
Subbahanallahi ubangiji allah ya kara kiyaye wa gaba ameen
Allah yarufa asiri duniya da lahira
Allah ya kare,gsky mun ji babu dadi.
innalillahi wa innailaihi rajiun wlh a film ne kawai na taba ganin irin wannan fatan allah ( s w t ) ya kara tsarewa 😰😰😰😰😰
😓😓😭😭😭
Allah ya kara kiyaye na gaba
Ubangiji Allah ya baki miji nagari kiyi aure Zainab!
AMIN
Ya Salam! Allah ya kara kiyaye faruwar hakan a nan gaba.akan duk musulmi
bashir hassan
Allah renu a,min yeso be bawo Allah hoynan kala julldo fur duniya be lahira
Dan Allah zaki iya zama dani zainab
Allah sarki Allah Mana karce Mai kyawu
Zainab Allah ya saka miki
Allah yakiyaye gaba Agaskiya Agaskiya wallahi.kemai nasarace Arayuwarki
Allahu Akbar Allah sarki Baiwar Allah mutuniyar kirki Sannu kinji Natausaya miki sosai wlh kuma kinburgeni sosai saboda kinmaida komai wajen Allah kinada imani sosai Allah yakiyaye gaba Allah yahadaki da babban alheri arayuwarki sakamakon wannan babbar jarabawa dakika samu kanki aciki
ALLAH yasa mugama rayiwar Saudia lafia
AMEENN
Amen ya Allah
Amen y rabbi
Ameen 😭
Allah sarki gasakiya nazubarda hawayi matuka Allah yanataredamai hakori
Very good Allah ya sake kare ki damu baki daya
Allah yasakamaki 😭
Allah yaki yaye gaba abdu rahim
Allah. Sarki. Ya ruwa. Jinwannan. Labari naki. Nayikuka. Allahyakara. Karewa
Allah Kara kiya yeki zainab
Allah ya kare mu baki daya ,amma abin ba dadi sam wlh,Allah yasaka miki ya kuma kare na gaba
Toh allah tsare gaba zainab
zainab kin burgeni da kika Mai da komai zuwa ga Allah,,, ya Allah shi kare ki arayuwa aduk idan kika shiga afadin duniya
Amin summa Amin🙏
tnx fatima
Alhamdulillah
Allah mungode dakika dawo gida lfy
Wlh ma aikatansu mtslane allah fitardamu lfy
Ya salam allah kakaremu akuk indamuke ameen
Allah yakiyaye gaba zainab
allah yakiyaye zainab gaskiya kinga jarabtta sai hankuri
Allah ka karemu daga sharrin masu sharri
Allah y'a saka miki
Allah Yana tare da Mai gaskiya, zainab Allah Ya Kara kareki.
allah yakara kiyayewa zainab,yakare yan baya
SLM SUBSCRIBE DAN ALLAH
Hausa Top Media ,ok nayi
Thanks
Hausa Top Media wlc
Amma kamata yayi ta koma tasake ibadan ta ina gomnatin saudi da na nigeria ku compensentin nata.allah ya dada karewa amin kaito jama'a yanzu bayin allah zasu na soron zuwa ibada toh allah ka kaimu muma amin
Allah sarki. Alhmdlh
Walah. Nahsgadamuww
Ya allah Kaqara tsaremu daga sharrin Mikiya
Allah sarki Allah ubangiji ya saka miki
allah ya takaita gaba amin
Allah yakyauta
kaddara yuwar kenan allah kuma ya kara kare gaba ya kuma bamu ikon cin jarrabawar sa
Allah ya sa yasa kinci jarabawar da Allah yayi miki
Amin summa Amin🙏
Ameen
U welcome back
ilove u
allah yatsare
Alhmdl Ubangiji Allah kiyaye nagaba!
La yukallifullahu nafsan illa wus aha!
Allah ya kiyaye mu gaba daya ✨♥️
Allah ya kiyaye