Tasha Mai kare raayin Dr Idris Wanda baya laifi Yana cin mutuncin mutane da sunan tauhidi kuna kareshi , Shima wannan Muhammad bin Muhammad din ai Dr Idris yana Goyan bayanshi
Kaji munafukai 'yan iska An dakar dashi saboda yana zagin yan Izala dai Da ace annabi yayi ma batanci ko ya zagi yan dariqa da har yanzu babu abinda akayi mishi wallahi tallahi Chan ta matse muku
Atawa qaramar fahimta, kuma rashin yimasa adalchi yasa aka kaiga yanke wannan mummunar hukunci. Sannan kuma idan aka kwatanta irin kafirci da bid'ahn da akeyi baku tunanin kishin musulunci ne yasa yake wannan zafin
Hhhhh ammadai kunji kunyi wallahi kunakiran kanku ahlussuna Amma ba kuda hajja Sai kukai karansa guri dagutai en bidia ne sukehaka Amma wai hhhhh Allah yasenemuku
Masha'allahu....., hakan ya dace wlh.... Wannan be kamata a qyale shi yana yin wa'azi ba ma wlh
Ato
❤❤❤a❤
Allah ya tsare 🤲Mana shi
Alhamdulillahi..
Ba komai incha allah in har dan allah yakeyi to allah zai taimakeshe tare da giyara wasu ababai wa inda ba dai daibane aciken da’awa
Daga gabon Allah ya tsare mana shi
Ba'ayi masa adalci ba
Kaji azalumi jaki mara ilimi Yana yada fitina Kace me
To Kai kaje kaimasa adalcin mana.
@JabirMohammedKiruwa Allah ya kawo lokacin
Allah ya taimakemu
Tasha Mai kare raayin Dr Idris Wanda baya laifi Yana cin mutuncin mutane da sunan tauhidi kuna kareshi , Shima wannan Muhammad bin Muhammad din ai Dr Idris yana Goyan bayanshi
Kaji munafukai 'yan iska
An dakar dashi saboda yana zagin yan Izala dai
Da ace annabi yayi ma batanci ko ya zagi yan dariqa da har yanzu babu abinda akayi mishi wallahi tallahi
Chan ta matse muku
To yanzu gaku ga media din, kuje kuyitayi, daku da ire irensu Dr Jamilu
Atawa qaramar fahimta, kuma rashin yimasa adalchi yasa aka kaiga yanke wannan mummunar hukunci. Sannan kuma idan aka kwatanta irin kafirci da bid'ahn da akeyi baku tunanin kishin musulunci ne yasa yake wannan zafin
Gaskiya ne haka yayi daidai
Toh ka tura masa Dr mana.. Ko kai tunda malami ne kaje ku zauna.. so nawa malaman izala suna dirkakeshi ya zage su
Kace Akwai kura kurai da yawa a da'awar bn muh'd ai ina gani duk da'awar su daya da Dr Idris.
Ku kule dan vanza wanan wawa yaro kana kafirta musulman a hanachi dawa hanachi wa azi
Dr Idriss dai yace suna tare da shi
Hhhhh ammadai kunji kunyi wallahi kunakiran kanku ahlussuna Amma ba kuda hajja Sai kukai karansa guri dagutai en bidia ne sukehaka Amma wai hhhhh Allah yasenemuku
malamin ka dr idris ne yace daidai yake yi shi zaka gayawa gaskiya
Duk Tafiyark ku Daya
Ka kuskurantar DA bin muhd amma baka kuskurantar DA Dr idris ba salon daawar su daya DA Dr idris malaminka to me zakace gameda DA Dr idris