Tambayana shine, Dan Allah shin duk wanda yashiga Siyasan democradiyyah kuma ya yarda cewa democradiyyah kafirci ne baya kokwanto akan haka, sai dai yashiga ne a babin lalura ko don yataimaki Musulmai da Musulunci, shin yakafirta a Musulunci? koda ya yarda cewa kafirci ne.
Assalamu alaikum, dan Malam inada tambaya ne, sunana Faisal daga Kaduna. Allah yaqawa Mallam lafiya da daukaka Ameen.