ai macen da batasan kwantaba yayi asara ke kullun adakeki kaman jaka kowa yazo aurenki saikin gayamai halin mijinkina baya don rashin hankali wayace Miki dole sai kingayawa Wani don yazo aurenki saikigayamai mugun halin mijinbaya dole shima ya yamiki ai tunda bakida hankali Allah wadaran masu irin hankalinki😭
Karfe daya baya amo Yar'uwa...Su maza basason mace taja dasu koda kuwa sune basu da gaskiya!..ldan kika zamo mai hakuri da sanin yakamata zakici ribar zaman aure fiye da yadda kike zato....Ga alama dai Kina taya bera bari shiyasa kike cin duka a hannun Maza..Allah yakara fahimtar da Matayenmu da Mazajenmu wajen sanin haqqokinmu na aure a musulinci......BIGWEF

Akwai dai alamar tambaya ko wanne miji sai ya jibgeki may be Bata iyawa bakinta ba gaskiya
Gaskiya TAYI mistake sosai
ai yaran nan basu da wayo kwata kwata wallahi 😓
@@noorulesslam902
Koma DAI haka ne Amma DUK ai ba solution bane
😂😂😂😂
Masha Allah Ina sauraranku daga jahar Ado Ekiti state
Abu guda buyu yanasanya mace tasha wahala wajen miji
TAURIN KAI
KAZANTA
Ya allah
Allah ya kyauta
Karfe daya baya amo Yar'uwa...Su maza basason mace taja dasu koda kuwa sune basu da gaskiya!..ldan kika zamo mai hakuri da sanin yakamata zakici ribar zaman aure fiye da yadda kike zato....Ga alama dai Kina taya bera bari shiyasa kike cin duka a hannun Maza..Allah yakara fahimtar da Matayenmu da Mazajenmu wajen sanin haqqokinmu na aure a musulinci......BIGWEF
Keh wannan babu wani asiri
Haka halin maza su ke
😅😅😅😅😅
😭😭😭
Sangamin gaske kuwa
Kedai kina Shan dukan maza
Kuna zama ba azkar ba komai komai ma sai Kun gani
Kema Wata salubabbiya ce kina son wahala WA yace Miki ana sakarwa kishiya ke baki da Bakin yin addua ne?
Wly akoy masu yin haka nayi gardama da farin ban ma yarda duk abonda za atche ban ma saurara. Say da naji jiki. Yanzu ni tshoro ma nike.
Wai don allah baiwar Allah kinanan. yanzu kina da aure? Kishan gwagwarmaya matuka .
Allah yakawo mana mafita yarabbi
Bata taba fadan laifinta sai na miji da kishiya, haba mahaukata ne su..ina kan bakata kazama ce ke