A gaskiya wannan fima yayi Daidai sosai godiya tamusanman zuwa ga al rahuz dama sani haruona al rahuz da sauran yan wasa hausa muna tare dako kaitsye daga kasar libya 🇱🇾 nike tare daku kaitsye daga adamou Ibrahim mazunin kasar libya
Sharri dan aike knn Allah ka rabo mu da son zucia wlh ina daukar darasi sosai a wnn film din Allah yasa muyi kyakykywan karshe Allah km ya kara muku basira🤲🤲
Rasuwa biyu akayi a gidan Kawu haladu da kuma matar sa safiya. Shine maraicin da kubra take yi kan cewa su biyun sun tafi cikin lokacin daya don haka itama bin su za tayi.
Gsky akwai darasi acikin film dinna, Allah. Yaqara mana imani da tsoran sa😢
A gaskiya wannan fima yayi Daidai sosai godiya tamusanman zuwa ga al rahuz dama sani haruona al rahuz da sauran yan wasa hausa muna tare dako kaitsye daga kasar libya 🇱🇾 nike tare daku kaitsye daga adamou Ibrahim mazunin kasar libya
Anshe dan uwanta ne ya rasu yanzu kuma anacewa Allah ya jikanta
Subutan Baki aka samu😂
Subutul kalam neh 😂😂😂😂
Anya kuwa wannan kuburar bazata zamewa nabila barazana ba kuwa akan Dan Abu humairanta😅
Hhh, ko?
😂😂
@@AminaMoon-e1n what?
Nima haka nafada🤣
Ay ko de 😂
Namiji yakoma macce nabila kichirya da samun kichiya 😂 astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam
@ Maman Abdool mata uwayenmu 😂
Masha Allah Muna gdy alrahuz film production
Allah sarkeee hajiya tabawa har tabani tausayi😢
@@AdamaIbrahim-b1y 🤣🤣🤣
Allah ba
Ya'anee Ya'anee dae hularsa tamasa yawwa 😂😂kuduba dakyau inda yace ayiwa annabi Salati.S.A.W
Hum 😢
Hkn
Hkn
😂
T
سبحان الله والحمد لله ولا اله الا الله والله اكبر ❤😊
ALLAH ILAHA ILLAH ANTA SUBHANAK INNE KUNTU MINAZZALEEMIN 🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟
Kai jama'a zasu daukarwa nabila kishiya har gida tab😢😢😢😢
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah kara basira films me darasi
Sharri dan aike knn Allah ka rabo mu da son zucia wlh ina daukar darasi sosai a wnn film din Allah yasa muyi kyakykywan karshe Allah km ya kara muku basira🤲🤲
Machaallah ❤❤❤
Yaya Hanne😂
Da kyau 🇳🇬❤
Allah Yasa kar Su Kashewa Lantana Aure😳🙏🙏
Hmmm allah kamana maikyau 😭😭
Gidan Habibtyyyyyy nacikin Hadari 😂😂😂😂😂😂
Fatan alkairi ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉👍👍👍👍👍
Pls alrahuz dan Allah a nemo mana tsohon Film din Khaleed da Film din mahakurci mawadaci 😢
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
À gaskiya ni banason mahayfiyar alhadji 😢 saboda films din ahali😊
😂😂😂
Allah yayi jagora❤❤❤
Wai ya hakane a satin cen kunce kawu haladu ne ya rasu yau kuma kunce baba safiya ce ta rasu iKon Allah mantuwa ne ko😂
😂😂😂😂😂
Oho fa jamaa ku tayani tambaya 😂😂inaga sun manta ne
Hahaha 😂allah ko
Rasuwa biyu akayi a gidan Kawu haladu da kuma matar sa safiya. Shine maraicin da kubra take yi kan cewa su biyun sun tafi cikin lokacin daya don haka itama bin su za tayi.
Masha Allah MUNA godiya sosai ❤❤❤❤
Allah yajikan rabi'u alrahuz
Abu humaira me Ya’ani 🥹😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ai Da Kamar Namiji Akace Ya Rasu Ba Mace ba🤔🤔
Eh haka sukace da farko
@@SamihArma-ug5gn Toh Nima Dai Na Fada Kuma Sukace Ya Dawo Daga Gona ne👌👌
Masha allha
Masha allah 🕋 baraka Allah
Ni fah dan mairo nake kallon kishiyata.
She changes many people. Infact about to change all around her circle.
Yah Hanne is the next.
Masha Allah
Wato Yaya hanne😂bazata taba tuba ba😂
❤allah kara basira
Allah sarki Tabawa 😢
Wana darasi ne ga mata
❤🎉
❤❤❤❤❤😮
Masha Allah muna godiya 🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Mashaallah❤❤❤😅😅
toh wannan kuburaffa😮
Kishiyar nabila ce
Kishiyar nabila ce
Alhaji yna zakewa dayawa shima ai yacuci jama'a yakoma yrokesu gafaramana shima ai roransa zasuyi dan haka dole ymaida tabawa aha
Yayi
Nice one ❤❤🎉🎉🎉
Masha Allaha😂😂😂❤❤❤❤
Tab nabila habibty anyi kishiya😂 akwai sabuwar drama a gaba😂
Very very amazing AL RAHUZ
Akwai saura ke nan
Mairo kirage shishigi hatkin Kure mijinki wadanda sukaje wajen lantana ba,a Haka wurin baiyi kyauba
Very good 🎉🎉❤❤
❤❤❤
Masha Allah tabarakalla
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
♥️♥️🙏
Masha allah ❤
Nabila hooooo
Kishi
Mero kinfara wuce gona da iri
Habibty idan bakiyi hankali ba Toh Sai an mijin nan naki ya aure yarinyan nan
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah 🙏
Allah Ya Kara Basira 🙏
Masha allha ❤❤❤❤
Yaya Hanne harda samun bakin magana 😂😂😂
Nice❤❤
Alhamdulillah Masha Allah ❤❤❤
Alla sarki tabawa
gaskiya ba ayiwa umma bilki adalciba wlh 🇸🇦🇸🇦
Me akayi mata na rashin adalcin ? 😅
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Mansha Allah
Series yayi kyau amma don Allah ya rabu dashi hka a dauko wni sabon project din….Kada takai ga an lalata wnn shi kuma
Inka gaji da kallo Please ka tafi kabarmu mucigaba da kallon Abunmu,mu wallahi yanzuma muka farajin dadin Film din nan
@@abooanwarsada8593 kaaji shashasha
Waini a gidansu ya'anii ya'anii ba namiji bane akace ya mutuba
Ahh tohh day ya ban mamaki
Wai! Ya'anii ya'anii 😂😂😂
@@AnissaSanda Nimadai
@@khadijahsd Aato 😂😂😂😂
😂😂😂😂 kwarae Kuwa
Kamar kawu Hamisu nema sunan marigayin 😂
God saved u mama tabawa from street living for the rest of ur life😂😅
Ni wlh banga zakewar da meroh tayiba because abubuwan da director yke sanyata tayi ai is good
Munatare kenan
Kai Ahmad bade dabba ba 😂
Macha allah
🥰🥰🥰❤️❤️❤️👍👍👍
😂😂😂habibty
ASL SANNU HOM
Matan nan basu kyauta wa lantana ba😂😂😂
Macha allah yayi 😢😢😮😮😮😮
Com youtube eh maradi yaƙ
😊😊
Hmmm tabawo ta tuba
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Ya Allah kaba mu mata nagari
❤❤❤❤🎉🎉
Kun fiya talla 🙄
❤❤❤❤❤🎉🎉😢
😂😂😂😂😂😂❤❤❤
Mai ya baki dariya?
😊😊😊😊😊
❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😢
🎉🎉
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Film yafara Zama irin izzar so munkusa daina kallo
Allah🎉🎉
😮😮😮😮😮😮😮❤❤❤
😮😮😮😮😮😮😮
😂❤❤😂😂🎉🎉
🎉🎉🎉