Allah kasa mufi karfin zuciyar mu , karshe dai karyar kowa ta kare kalubale ga mata masu biye biyen malamai da sunan Neman temako se ayi hattara ko me damuwarki Idan kin fadawa Allah zai Miki magani
Fuskar Rabin nan kamar mai kuka😂 kullum ba fara'a😅 Dan Allah a tausaya ma yaye hanne haka ta dawo yin kwalliyarta😂 Lantana kuma karya aikin bokanchi da tayi ya fara biyota sabon gidan aurenta😂😂 Allah yasa kar jamilu ya sani dai Ita kuma BILKISU munaso a karamata wahalar da take shaa dan Allah dan wannan abunda take gani yayi kadan😂
wanda hajiya ta bawa ta burge shi koma ta bashi tausayi yayi like 😢
Yaya hanni a gsky acting dinki yy kyau kin iya acting sosai❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉masha Allah Allah y kara basira
Yaya Hanne me tagomashin alkhairi karya ta qare,Allah karabamu da sharrin makiyi
Allah kasa mufi karfin zuciyar mu , karshe dai karyar kowa ta kare kalubale ga mata masu biye biyen malamai da sunan Neman temako se ayi hattara ko me damuwarki Idan kin fadawa Allah zai Miki magani
Duk kewaye kewayen mutum karshe dai sai an dawo ga Allah a hakan ma sai Wanda y datar Allah yasa mu dace
Ameen my love ❤
Hkn gsky
@ Ummy Allah Kara baku ikon gane haka
In Sha Allahu kuwa
Amma Dan Allah yakamata akoyamana yafiya Idan mutum yailaifi yatuba sai ayafemishi kar a wulakantashi
Allah sarki yaya hanney ikon allah 😂😂😂😂
Takarewa Yaya hanne subhanallah 😂😂😂😂😂😂 dama ramin karya kurarrene
hhh kidibari
Alhmdllh Wanda y rke Allah yaji dadin duniya d lahira
@ Unmu wannan gaskia ne
Ma Sha Allah wannan abu yayi
Allah yakara basira😢
Macha Allah yayi sosi 🎉😂😂❤❤❤
Masha Allah ubangiji Allah ya kara basira directer😂😂😂❤
Gaskiya hajiya tabawa ta bani tausayi
Yaya Hanne lost her control 😅😅😅😅😂😂😂
😂😂😂😂 funny
No. She lost her steeze and composure😂😂😂😂😂
@@bilalishaq9477and demure😂😂
😢😢😢😢
Yayi
Yaya
Hanne
Yau
Ba Maganan zafin
Raina
Da
Isa
Da
Izza❤❤❤❤🎉🎉🎉😂😂😂😂
Dan Allah kuzo kusiya hula a wurina.ina da dai dai size na abu humaira.hular tayi mai yawa.
Nawa ne na saya masa 😂😂😂😂😂😂😂
@@sadiqzubaida6746 it depends a design da quality da kakeso.
@@sadiqzubaida6746Nima zansiyamasa daya Amman kuma Idan zaiyima Nabila Amarya 😂😂😂😂😂😂💔💔💔💔
Fuskar Rabin nan kamar mai kuka😂 kullum ba fara'a😅
Dan Allah a tausaya ma yaye hanne haka ta dawo yin kwalliyarta😂
Lantana kuma karya aikin bokanchi da tayi ya fara biyota sabon gidan aurenta😂😂
Allah yasa kar jamilu ya sani dai
Ita kuma BILKISU munaso a karamata wahalar da take shaa dan Allah dan wannan abunda take gani yayi kadan😂
I've not any Hausa series like this one in a long time. Allah ya Kara Hikima. God bless the whole team
Masha Allah ❤ Allah ka rabamu da sharrin masu sharri ❤
Dan Allah Kuyi Kun like❤
Machaallah ❤🇳🇪🇳🇪❤
Allah ya kyauta dai
From kamba,kebbi, Nigeria
Yaya hanne mai rabin saki 😂 yau gata a durqushe dunia juyi juyi💃💃
Su Yaya Hanne Dai Alwalal Kifi Ta Riga Ta Gama Karyewa Sai Ansake Wata 😂😂
Yaya hanne don they see shegeeee 😂
kaka duniya 👍👍😀😀🤣🤣🇸🇦🇸🇦
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤
😂😂😂😂
Masha Allah yahadaju da Alkairi Dani ya da lahi ra
سبحان الله وبحمده ❤ سبحان الله العظيم ❤
Allah kayaye mana matsalolin mu.
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Watching from Cote D'Ivoire love this movie 🎥🎥🎥
Masha allah Kai jama a wlh fm dinnan yayi yayi min dadi
Allah ilaha illa anta subhanak inne kuntu minaZzalimen
Shi kuma Abu humaira kullum sai kuma Sai kace mace
Allah sarki yaya hanne😂
Su hajiya rabi ansamu yanci hhhhh Yaya Hanne karya ta kare Allah yasa mudace Allah yasa mufi karfin zuciyarmu
Masha Allah gaskiya tayi halinta yaya Hanne antuba
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
Masha Allah gskiya ne ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉Hajiya antuba
Yaya hanne duniya 🎉😂😂😂
Yaya hanne ina jajatamiki hajiya rabi cigaba da gashi😂😂😂
Wllh ni rabi kin nan gaskia bata birgueni ko kadan wllh
Allah sarki yaya hanne har taban tausayi😂😅
Gaskiya mu Yan Time d'in yaya hanne anmuna qonge😂😂😂😂
Dama haka karshen mugu yake zama,su hanne anzama abin tausayi,amma gaskiya tallah yanayin yawa a series din nan yanzu,har yafi film din yawa.
Wallahi summa lallahi darasi ne jama'ar mougane bin bokayee bayada wani anfani
MACHA Allah ❤❤😂😂🎉🎉
Maa Shaa Allah ❤❤❤🎉🎉🎉
Yaya hanne😂😂😂😂😂
Yaya Hanne kishiga uku za ayi 😅😅😅
Yaya hanne mai mukyakyas😂 tace Allah ya tsine mishi😂😂
Yaya Hanne jin dadi ya kare 😂😂😂😂
Very very amazing AL RAHUZ
Allah sarki Hajiya tabawa😢😢
Masha Allah...
Allah yatsinewa makekis
Ubangiji ya ba darecto basira
Tofa Allah ya Kara tsarkake mana zukatanmu komai Nisan dare dama gari zai waye
Yaya hanne😂😂😂😂
Yaya Hanne na karbar gashi aradu 😂😂😂
Very very good
❤❤❤❤ Allah Alhamdulilah
Fadiwar gaba asaran namiji😅😅😅
Allah yarabamu dason zuciya
ماشاءالله تبارك الله ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤
Rana dubu tabarawo rana daya tamai kaya yaya hanne zaki girba tsiyar dakika shuka da hannun ki😂😂
Hajiya hanne ikon Allah❤❤❤
Masha allah ❤️🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Su aunty bilki anfi shan wahala ai gwara hajiya ma da dan sauki sauki😂
Ai lantana da ce masu kikayi idan basu fitaba sai kinyi asiri ansakesu 😅😂
Wlh kuwa 😂
Hakane kuma fa😂
WOW 👍
Yaya hanne duniaaa!!!😂😂😢😅
Macha allah
Dan allah innada tanbaya danmikakes baeda makaji
Mai zai hana kaika gajeshi 😂😂😂
🎉🎉🎉🎉
Si Yaya hanne daukar wankan ma an daina😅
Gaskiya magana rabi be kama ta ba ta ringa ma alhadji a gaban diya ta ba yousra nake gani da koumya 😢
Watching Live from University of DarEssalam UDSM, Tanzania 🇹🇿
Gaskiya yakamata lantana tagayawa jamilu gaskiya abinda ta aikata agidan tsohon mijinta saboda dan allah ne ta auri jamilu kuma tanamai biyayya😂
Yaya hanne😢😢😢 I pity her
Abu hanifaa once said? Ya’aniiii 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Abu humaira dae koh 😂
@@anasmuhammadauta4327 ya’anii habibty 🤣🤣🤣
@@anasmuhammadauta4327sorry ashe Abu humaira ne 😂😂😂
Sherin Nan Yana burgeni
Yaya hanne an shiga hannu😂😂😂😂
Allah sarki inna hanne😂kiyyi cifa ya dawo Miki 🤣
Yaya hanne duniya tché😅😅😅😅
Yaya Hanne how market
Yaya hanne mai bokaye😂😂😂
yaya hanne ana girban shuka 😀😀🤣🤣
Muna godiya
Hajiya Hanne iKon Allah🎉🎉
Ni wanga rabia hauchi take bani wly banisan ganin ta ciki film 🎥
We are watching 🎉🎉😅❤
MashaAllha 🎉🎉🎉❤❤❤
Kudos to aunty malika
Yaya Hanne manyan qasa😂😂😂
Wlh Hajia taban tausayi
Haushin mutanen dasukazo wajen latana nayi kaman wasu mayu ance kutafi kunki tafiya wawaye ko iya film dinma basuyiba
Haka Director yace suyi ba laifin su bane😂
Invisible yaya hanne 😂
Waihada kukan minafirci😂😂😂
Macha allah yayi 😂😂😂😅