Zazzafan raddi, Bulama Bukarti ya yiwa Isah Garo, Muhammad Bin Muhammad Suleja wankin babban bargo

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 39

  • @MusaYunusa-b9t
    @MusaYunusa-b9t 6 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiyane wannan mutum Yana da taurin Kai da karamin saniy Kuma bulama ya fika ilmi !

  • @ALIYUABUBAKAR-f2x
    @ALIYUABUBAKAR-f2x 23 วันที่ผ่านมา +1

    Aslm malan Allah yasakada alkairi ❤

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 5 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiyanka bulama bukarti

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 11 หลายเดือนก่อน +4

    Ni ahlussunnah ne kuma ina matukar San maluman Sunnah amma tabbas audu bulama yana da matukar muhimmanchi ga al ummar musulmin Nigeria sheikh Dan zaria dan Allah ka sassauta kalamanka sannan ka karfafi ire iren su brr bulama bukarti

  • @husseinshuaibu3560
    @husseinshuaibu3560 หลายเดือนก่อน +2

    Allah Ya kawowa Arewa zaman lafiya da kwanciyar hankali Yayi mana maganin masu janyo fitina da masu goyon bayan su. Ameen Ya Rabbil aalamin 🤲

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya Qara lafiya bulama bansan kanadada ilimin addini hakaba Allah ya Qara arziqi

  • @BelloyusufBello-o3s
    @BelloyusufBello-o3s 27 วันที่ผ่านมา +1

    Ya Allah kawa muna Zaman lafiya ya Allah duk Wanda ya jawing mu na rígima a acikin addinin mu ya Allah kayimuna maganin she

  • @IsahisahumarIsahumar
    @IsahisahumarIsahumar หลายเดือนก่อน +2

    Muhammad bin Muhammad ya Fika gaskiya

  • @buharimusaahmad9887
    @buharimusaahmad9887 11 หลายเดือนก่อน +2

    Wallahi kafurci ne

  • @V-Voiceless
    @V-Voiceless หลายเดือนก่อน +1

    Matsalan abar yaro yana waazi knan. Bayan karancin shekaru, ga karancin gogewa a rayuwa. Ya kamata gwamnati tasa kaida na wanda zai iya fatawa na game gari. Shekaru sunada matukan anfani wajen fatawa. Shiyasa Allah baya tabbatar da manzonci sai annabi ya cika shekara arba'in.

  • @buharimusaahmad9887
    @buharimusaahmad9887 11 หลายเดือนก่อน +1

    Bukarti zakfadi ba nauyi innkana taba malamai

  • @IbrahimRabiu-sy1mj
    @IbrahimRabiu-sy1mj 11 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya ne bulama shi yasa hoto da suna ayanayi maganganun da kai ya keyi

  • @lawalibrahim197
    @lawalibrahim197 11 หลายเดือนก่อน +1

    Innalillahi wa,inna,ilehirraju,una

  • @IbrahimRabiu-sy1mj
    @IbrahimRabiu-sy1mj 11 หลายเดือนก่อน +2

    Bukarti kayi karanshi tunda bayaji

  • @TijjaniSale-lw6so
    @TijjaniSale-lw6so หลายเดือนก่อน +2

    Wallahi aqidunka irin na 'yan boko Haram ne.
    Kuma wallahi Barr Audu Bulama Bukarti yafi ka ilmi ko wanne imma na addini ko na boko.
    Kuma Kai ya kamata ka nemi gafarar sa.
    Wawa kana zuga kanka kayi karatu a India, shi yasa kake wawa, dakiki kuma maqaryaci.
    Kai kenan yiwa mutane raddi, da kake cewa ubanka yayi kaza da kaza, ka manta sauran abinda uban naka yayi, na ban haushi, shine na haifuwar dan iska, fasiqi, fitinan marar albarka.

  • @abujulaibib4743
    @abujulaibib4743 11 หลายเดือนก่อน +1

    Ba hakabane wallahi

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 11 หลายเดือนก่อน +2

    Bukarti baka da hankali kadaina Saurin yankewa Malamai hukunci

  • @elmanzowebtv5376
    @elmanzowebtv5376 หลายเดือนก่อน +1

    Kenan Ubanka ma Arne ne tunda yayiwa gomnati ayki

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 11 หลายเดือนก่อน +1

    Bulama anyi hadda😂

  • @LibyanaWada
    @LibyanaWada หลายเดือนก่อน +1

    Wannan Gaskiya Ne Dmksy Kafirci Ne Saidai Bazamu Ayyanna Kowaba Saida Ikamatul Hujja

  • @husseinshuaibu3560
    @husseinshuaibu3560 หลายเดือนก่อน +1

    Kowa bashi da ilmi. Allah Ya sawwake. Mun yafe ma, shi da wa? A coci ku kayi karatu? To da sauran bayanai, da sannu zasu fito. Allah ka bamu lafiya da zaman lafiya.

  • @SurprisedApron-gs5yh
    @SurprisedApron-gs5yh 28 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan fa akwai yaranci a cikin lamurranshi

  • @abdulrahmangonifantam3071
    @abdulrahmangonifantam3071 4 หลายเดือนก่อน +1

    Wallahi demokradiyya yafi kafirci ma girma wallahi

  • @AliyuHaruna-u1c
    @AliyuHaruna-u1c 16 วันที่ผ่านมา

    Bn Muhd a wace kotu kuma, a kotun dimokoradiyya???

  • @TasouAbdullahi-kn6qb
    @TasouAbdullahi-kn6qb 26 วันที่ผ่านมา +1

    Zummuncinmu tv

  • @nuragabadaigabadai9818
    @nuragabadaigabadai9818 หลายเดือนก่อน +1

    Yan boko haram da irinsa duka matsalar shine tura mutane jami oin waje,in sungama karatu sun dawo ,sai wa azi ,mafita adaina turasu su koyo akidu,su koma koyo likitanci da shauran fannuka na ilimi,kuma amalaman izala masu kafurta yan dariku,kuma abun mamaki izaalar dasuke kafurta iyayen. Annabin rahama,

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 11 หลายเดือนก่อน +1

    Bulama, kana kokarin cewa kusan banbancin tsakanin Malaman Salafiyyah a Nigeria da Boko Haram kadan ne? Kamar wasu Malamai kenan? Ya kamata ka iya bakin ka. Yanzu na yadda akwai rudu tare da kai, amma banyi mamaki ba, saboda kana ganin kanka Malami a cikin Jalilai. A baya nakan yi maka kyakkyawar zato, amma wasu halaiyar ka da Nasiru Zango ya taba fada kwanakin baya a cikin shirin ku na fashin baki yana fitowa fili; Bulama, kana da son kanka da yawa, kana ganin kanka kai kasan komai, kana saurin yanke hukunci akan abinda baka da ilimi a kai. Ya kamata ka canja wannan dabi'u naka. Kana ganin, saboda kana zaune a England ne yasa kake hakan to nima kusan shekara goma Ina zaune a America, saboda haka zaman turai ba hauka bane. Allaah yasa mu dace. A'ameen!

  • @AbdullahMuhammad-y5g
    @AbdullahMuhammad-y5g หลายเดือนก่อน +1

    bukarti karya kk wa malaman salaffiya

  • @abujulaibib4743
    @abujulaibib4743 11 หลายเดือนก่อน +1

    Bukarti bakauyene jahili dakiki

    • @meyoutv9385
      @meyoutv9385 5 หลายเดือนก่อน

      Ni nasan bukarti hafizin alqurani ne sanda muna B. U. K shi yana Amir na MSS kuma babban limamin umma mosque dake old site kuma yayi qoqari sosai wajen hana badala

  • @mangapremiereproductions8027
    @mangapremiereproductions8027 10 หลายเดือนก่อน

    Shi wai Bulama da ya ke yin wannan BULAYIN haushi ya ji an ce Dimokradiyy Kafirci ce? To ya kawo mana inda ta zama musulunci? Dan dakon akidar turawa yamma

  • @uzairubappah2020
    @uzairubappah2020 11 หลายเดือนก่อน +2

    Dimokradiyya kafirci wallahi,