A gaskiya inason izzar so film ne mai fadakarwa akan gaskiya allah yakaramana rikon gaskiya inason dukkan masu film din musamman hajara da umar hashim gaskiya yakamata ace dan matawalle yabayyana wannan episode din
Dan Allah yadda masu goyon bayan umar hashim suka dage da addua Dan Allah karku bari jikin su yayi sanyi ta hanyar batun nafisa tayi galaba akan hajar,Dan karfin addua ku karya Munafurcin hajiya nafisa Dan karfin addua.
Barkaku da safiya,ina fattan gari ya waye lafiya,cikin film izzar so korafina hine a dan kara lokaci,sannan da cikin masu kalon izzar so tambaya suwa kebirgeka wannan batayiba saboda zai kawo banbanci tsakanin yan film
Masha Allah gaskiya izzarso flm ne nadaban domin Yana kayatardami sannan Muna Koyon yadda zamuna kwatatta gaskiya da tsoron Allah Muna gdy sosai Allah Kara basira ❤️❤️
We're enjoying this movie Izzar So to the core gaskiya. Director please allow Hajara to prove her truthfulness to the business mogul matawalle . Allah ya kara basira.
Wannan film mai albarka film mekau kuma yana fadakarwa ni and ina da korafi akan producer sobida zakaga anyi wata arana daya achikin izzar sodoboda haka wasu daya wa basu chika kallon shi bah.
We are really enjoying this movies director please allow hajara to explain everything to mutawalle May be if mutawalle understand what is happening on the company it will be easier to them
"Lawan Ahmad mai Kargo, ina da burin kara dadewa"this is his statement in tutar so around 2007 when I knew him. The movie is good and entertaining. However, the director should reduce religious activities in the film.
Badayaji,sojin ma-yki,
Gaskiya hajara tafi burgeni saboda tafi nuna ma mutane allah acikin labarin
A gaskiya inason izzar so film ne mai fadakarwa akan gaskiya allah yakaramana rikon gaskiya inason dukkan masu film din musamman hajara da umar hashim gaskiya yakamata ace dan matawalle yabayyana wannan episode din
انه ما شاء لله تبارلله
Gaskiya yazu bayadadi
Hadjara tahi birgueni domin ta na kokari koubtar da hadjia Nafissa dataké cikin massifa
Dan Allah yadda masu goyon bayan umar hashim suka dage da addua Dan Allah karku bari jikin su yayi sanyi ta hanyar batun nafisa tayi galaba akan hajar,Dan karfin addua ku karya Munafurcin hajiya nafisa Dan karfin addua.
Gaskiya we are Really enjoying this movie Izzar SO also please you guys should allow Hajara to explain everything to Mayawalle
masha allah
Masha allah wow❣❣
Don Allah a bar jaruma P A ta Taka Rawa sosay
Dakyau
Barkaku da safiya,ina fattan gari ya waye lafiya,cikin film izzar so korafina hine a dan kara lokaci,sannan da cikin masu kalon izzar so tambaya suwa kebirgeka wannan batayiba saboda zai kawo banbanci tsakanin yan film
Masha Allah.
ماشاء الله
مسلسل جميل جدا بالتوفيق ان شاء الله
🇸🇩🙋♂️
Masha Allah gaskiya izzarso flm ne nadaban domin Yana kayatardami sannan Muna Koyon yadda zamuna kwatatta gaskiya da tsoron Allah Muna gdy sosai Allah Kara basira ❤️❤️
Izzgr
Allah ya bada sa a
Slm macha alla
Hakika wnn shiri yana kayatar da mutanee!!! Sai daii middan aka sakee ba'a goyi bayan hajara ba!!! Hmmmm
We're enjoying this movie Izzar So to the core gaskiya. Director please allow Hajara to prove her truthfulness to the business mogul matawalle . Allah ya kara basira.
Ina son Umar hashim saboda gaskiyar sa
Yaya meke faruwane yau din shiru ko kuntafi hutu ne
Wannan film mai albarka film mekau kuma yana fadakarwa ni and ina da korafi akan producer sobida zakaga anyi wata arana daya achikin izzar sodoboda haka wasu daya wa basu chika kallon shi bah.
Yaushe Nima zan shiga shirin daga masu kallon izzar so???
😍😍😍😍😍
Masha Allah
😍😍😍
Bonjour
We are really enjoying this movies director please allow hajara to explain everything to mutawalle May be if mutawalle understand what is happening on the company it will be easier to them
"Lawan Ahmad mai Kargo, ina da burin kara dadewa"this is his statement in tutar so around 2007 when I knew him. The movie is good and entertaining. However, the director should reduce religious activities in the film.
Mungode
Oknkkkkk'llolloo
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha ALLAH
Masha Allah
Masha Allah