Sabon Hirar Nafeesat Abdullahi Da Nasiru Ali koki.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 9 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 177

  • @aishamuhammad840
    @aishamuhammad840 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +9

    Wllh 🥺 kuna bata lokacin kune sbd ita 🥺 ba kwabina bashin ransuwa hiran Nafisa haushi yakeban. Ita musulmace amma batabin abunda Allah yace, sbd wannan yarinyan koda Malaman duniya aka dauko mata ba fahimtan su zatayi ba sbd ita tace ahiran da akeyi da ita acire Allah, toh ina hiran da akan acire Allah xaiyu dan Allah ku ganemin hanya, kawai kuna bata lokacin kune amma ni mace ce 'yar uwanta 😢 ina roka mata Allah ya shiryeta. Ina mai tunatar da ke ba yadda za'ayi hira ba Allah aciki babu ne wllh 🥺 idan harke musulmace😢 Malama mumafa muna da ra'ayin, amma kuma munsan ba yadda zaiyu muyi anfani da namu ra'ayin sbd munsan sakamakon kinyin hakan wllh, wllh, wllh 🥺 lokaci bai kuremiki ba kije kinemi ilimin addini idan kinason kitsira daga axabar kabari.

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan Maganar da Kika fada Gaskiya ne Allah ya Saka Da Alheri 🙏

    • @UmmuAyman-v4x
      @UmmuAyman-v4x 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Tabbas hakane

    • @mudassirahmedyusuf7260
      @mudassirahmedyusuf7260 14 นาทีที่ผ่านมา +1

      Wanan Gaskiya ne

  • @shaimaugarba3378
    @shaimaugarba3378 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Islam is a way of life. As long as you are a muslim, your life should revolve around Islam. Duk abunda zakayi a matsayinka/ki na musulma dole ki duba hukuncin Allah akai. Allah ya shiryeki yakumasa ki gane.

  • @baraatuahmad8380
    @baraatuahmad8380 10 นาทีที่ผ่านมา +1

    Allahu yashiryar mana da zuriar musulmi baki daya

  • @AMINUYUSUFSHEHU-b7b
    @AMINUYUSUFSHEHU-b7b 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Gsky wannan tana da karancin ilimin addini wllh Dan Allah ku daina 6ata lokacin ku kuna hira da ita

  • @Nazirudogonmaje
    @Nazirudogonmaje ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wallahi daah ina masifar son nafisa dalilin sonta na fara waƙa amma yanzun na godewa allah da naga siffofinta Allah ka ƙara shiryardamu baki ɗaya

  • @mudassirahmedyusuf7260
    @mudassirahmedyusuf7260 15 นาทีที่ผ่านมา +1

    Wanan Hirar tasu Wllhy batta da wani Amfani Sam

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allah ya qara daukaka Ali koki bansanka ba amma daga yau nazama fans dinka

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Nafisa baki San Allah wallahi

  • @rabiadamu4992
    @rabiadamu4992 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Dole a kawo addini ciki bcos Islam is a total way of life. Ba wani maganar social way.

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Tab gaskiya Nafeesa Abdullahi lamarinta akwai gyara Allah ya kyauta ameen

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Gaskiya
      Ameen

  • @ibrahimismail753
    @ibrahimismail753 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    kukaleta don allah i bari bashe giyabace da ubanta allah ya aramata rana amma tajira sakama ko i gani gawane ya i shi wane tsoran allah indai takamar mutum isgili to anyi wadanda suka dameta suka sheye amma yau ina suke babusu babu kayan su with time allah ya karemu daga rudin duniya.

  • @mustaphaabubakar5489
    @mustaphaabubakar5489 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allah ngd ,ga shegen ,musu ,babu ilimin boko ,babu na addini, shegiya mai akida da taurin rai kamar namiji ,siffofin maza ,bata fa wani abun shaawah ,advanced gidan ku akeyi ba advanced country ., ......har wani dadi ma taji ance tunanin turwa take dashi ,jakah,wawuya ,mara hankali,

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Hhhhh

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Wannan mijinta ya shiga uku da musu

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      @@sakinadeeni4713 😂😂😂

  • @sumaiyazakari-gt9bw
    @sumaiyazakari-gt9bw 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Kije ki nemi ilimin addini
    Islam is the way of life. You can not choose one side and leave the other side.

  • @umarshehu8963
    @umarshehu8963 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Inasan shiga wannan muhawarar Inasan kawo karshen taaa

  • @zannalawan7684
    @zannalawan7684 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    kai yarinya nan Akoyi karya wllh waima shakara nawa taima turayin ya'yan Nigeria nawa suke zuwa karatun da sauransu kurabuda ita don Allah

  • @FhNC-em3tj
    @FhNC-em3tj 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Masha AIIah

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya maka Al barka

  • @zainabumar8997
    @zainabumar8997 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Dan Allah kadaina bata lkcn ka kabarta mana tayi tayi km jahilifa baya fahimta

  • @safiyaibrahim4715
    @safiyaibrahim4715 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya shirya amin

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    gasakiya wanan yarinya batada ilimi basan adiniba Kawai sokiburu suyakei Allah yasiriyemu Hummm rayuwakenan

  • @bappatijjani9017
    @bappatijjani9017 20 นาทีที่ผ่านมา +1

    Malam idan ba zaka iya mata magana ba amfanin ka zauna gaban camera kana kame kame.

  • @AishalawanDanmani
    @AishalawanDanmani 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Akwai abubuwan da in mutun yayi dole akirashi Dan wuta sabo da wane abubuwan sanan ne da Allah ya tabbatar cewa wanda yayi wuta zaishiga

  • @MahmudUsman-v2v
    @MahmudUsman-v2v 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Ni walh tausayin ta nake ji ma saboda Alamu sanu nuni da cewa ta fara sauka layi

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Gaskiya kam

    • @muhdsani5709
      @muhdsani5709 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Wlh Nima haka

  • @HusnahNuruddeen
    @HusnahNuruddeen 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Daqiqiya kwata kwata wannan dabar batasan darajar addinintaba wllh

  • @kursiyyashuaibu3633
    @kursiyyashuaibu3633 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Banza shasha

  • @MoubarakNasser-qf2si
    @MoubarakNasser-qf2si 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Sai taurin kan ciya

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wannan da wata farar mace Allah yayita da an shiga uku
    Sannan dan qarya watara ai tashi ita tazo from Kano, kuma yan' Kano suna da addini da kar6ar gsky komai shaidancin mutum baya ja da zancen Allah kmr ki Nafisa. Wallahi kin kai ni wuya

  • @yahayaskaya
    @yahayaskaya 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    🎉🎉🎉😂

  • @MuhammadAbubakar-wy5vj
    @MuhammadAbubakar-wy5vj 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Yes

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ali koki Allah yayi maka Al barka

  • @isaY2
    @isaY2 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allah tahadata da dai-dai ita

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Nafisa ba Allah aranki

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Waya gayama Ba Allah Aranta

  • @ahmadahamidmodibbojailani8166
    @ahmadahamidmodibbojailani8166 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah sarki nafisa ta ci kai, Allah Ya bata lafiya.

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    ashe haka nafisa take da gardamar tsiya kuma batason gaskiya gashi kin samu daukaka ta dalilin hausa film amman kina qyamar a'adun Hausawa Allah wadaran naka ya lalace 😢

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Gaskiya
      Ameen

    • @muhdsani5709
      @muhdsani5709 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Wlh ai GABA daya na rainata yanxu ta fita daga cikin Raina GABA daya wlh ....ni fan's dinta ne but not now

  • @MoubarakNasser-qf2si
    @MoubarakNasser-qf2si 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Bata bari ayi tambaya bata bari abata amsa😮😮😮

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Eh ba wanda yasan dan' wuta ba wanda ya san dan' Alannah amma Allah ne yace a waazantar sannan a duk abinda za muyi mu tuna Allah a ciki

  • @ShafiushafishaNuruddeen
    @ShafiushafishaNuruddeen 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Nafisa kiyarda da maganan Annabi Muhammad s a w idan kinyarda dole kibi umurnin abin da yazo dashi kuma aikin mutun kekaisa wuta kuma aikin mutun kekaisa aljannah kuma ba damuwa mu kinuna ke ba haushiya ce ki yarda ke musulmace

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan haka yake

  • @sumaiyazakari-gt9bw
    @sumaiyazakari-gt9bw 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Baki bashi dama yayi magana kin kunna video saboda ki maida martini akan maganan baya da kikayi. Amma Allah ya shiryeki.

  • @IkilimaSale
    @IkilimaSale 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ai ke alamomin 'yan wuta duk kin bayyana su a cikin dabi'unki.

  • @ASMAUYUSUF-w2w
    @ASMAUYUSUF-w2w 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ki rufe bakinki ki koma ga Allah ki tuba ki koma Islamic islamiyya Kawa

  • @AliyuNaziru-w5u
    @AliyuNaziru-w5u 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Gaskiya fi sabililahi Nafesa Tana birgeni Amma gaskiya Ah matsayinta Na musulma ya kamata Ta Rinka kamantawa Ah Duk inda Take

  • @aminaabubakar5521
    @aminaabubakar5521 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    😢😢😢

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      😢😢😢

    • @OkashaRabiu-m6c
      @OkashaRabiu-m6c 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wai ku meyasa bakwa fahimta Kuna hada addini da al,ada shiyasa bakwa fahimtar Nafisa Abdullahi,dole akwai addini. Akwai Al,adah Kuma akwai zamani ita tana magana ne akan abinda yake faruwa a yanzu.

  • @aligambo2024
    @aligambo2024 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    kede allah yatsinemiki

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wallahi ko turawa basa irin ta tata su hanaka zancen addinin a zance ta haka suke gane gaskiya koda baza su yaddabs ammna zasu saurareka da masu Da'awa

  • @MahamanMoubarakNabani
    @MahamanMoubarakNabani 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ana bugun gaba da addini ana shin duniya😂

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Yaude asarar data na nayi danasan hkne da bsnhau youyube dinnsn b wlh dan wlh sauraron wnn shitman bajaramjn asara bace wlh

  • @umarmukhtar3384
    @umarmukhtar3384 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kikoma makarantar islamiyya inaga kinayarinya bakiyiba gaskiya

  • @abdussalamhalima4873
    @abdussalamhalima4873 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    gaskiya kin ban tausaye sosai kin bar kan layi yana Kokarin saita ki akan layi kina kauce wa

  • @AliyugameboyYahaya
    @AliyugameboyYahaya 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Gsky kina yaudarar kanki addini ya shafi kome musammam tambayar ki da ruwan addini a ciki saboda kina ikirarii musulin ci shima haka don haka karki yaudari kanki ko ki gwada wani wayo na kauda maganar Allah a ciki

  • @Gohonefagwa
    @Gohonefagwa 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    slm Dan Allah maigida kafadamata a mastiyinta namu sulma koma namace Dole Sai a samusilinci aciki karta mantamaga aketa arewa

  • @UmmuAyman-v4x
    @UmmuAyman-v4x 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Jaka kawai mu musilmai ne masu riko da addini dan haka komai zamuyi dolene musa addini aciki dan musan hukunci allah dan gudun fadawa halaka kuma munsan girma da matsayin Allah kuma munsa shi yake da iko akanmu dan haka dole ne mobi dokokinsa mu riga sa iddini acikin komai na rauwa

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan Gaskiya ne 🙏

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kai innalillahi wannan wani irin taurin kunne ne fisabilillahi 🤌
    Nasiru ali allah maka albarka
    Amma ana tuna miki abunda allah ya fada da manzon sa sam kinki kiji? Sai kace ba musulma ba? Wai yaushema kika tafi turai din? Ko acan aka haifeki ? Baki kyauta mun ba. Amma rufe kai ai dole ne amma ke kince wai raayine
    Toh allah y shiryeki

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ameen

    • @kursiyyashuaibu3633
      @kursiyyashuaibu3633 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Zabar girman kaine

    • @nafisathamisu7650
      @nafisathamisu7650 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Toh Allah ya kyauta wlh habah 🙄😏​@@kursiyyashuaibu3633

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Turancin ma sai a hankali karyar banza

  • @aishamuhammad840
    @aishamuhammad840 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Amma aii akwai halayen 'yan wuta sbd da ance kisa daukwali kince a'a, toh ina xaki hada kanki da wanda take daurawa

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Eh Amma Ba'a Shiga Tsakanin Allah Da Bawansa

  • @ousmandialloyacoubou1613
    @ousmandialloyacoubou1613 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kiji soron Allah kuma karki manta inda ki fito

  • @MuhammadInuwa-x8z
    @MuhammadInuwa-x8z 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Gabaki Daya Maganansu shirmene😂

  • @yusufabuelmustafa
    @yusufabuelmustafa 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Gaskiya nafisa kin ban kunya

  • @UmmyElsadeeq1988
    @UmmyElsadeeq1988 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kai jama'a nagane dalilin da yasa yan film basa san auran yan film chabdijam

  • @KulusmKassim
    @KulusmKassim 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Addinin muslunci shine yace kisa Dankwali idan.kincire kin sabawa Allah kuma wanda yasabawa Allah yana ganin sa

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan haka yake 👏

  • @MourganeLala
    @MourganeLala ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Jahila kaway wayathe maki addini akuy raahi Allah yachirye ki

  • @Ibrahim015-b2m
    @Ibrahim015-b2m 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ali Koki ka daina bata lokacin ka akan wannan dakikiya....halayen ta ne tabayyanawa a fili

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Gaskiya dai kam

  • @SadiyaBello-xg9bj
    @SadiyaBello-xg9bj 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Hajjaju dolene asaka addini cikin kowa ne al'amarin d ya shafi musulmi,domin shine tsani km dole komi kika dauko za'ai duba a hukuncinsa a addin, that's why kome kika dauko saiyasa addini aciki😅

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan Gaskiya ne

  • @AishalawanDanmani
    @AishalawanDanmani 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    In bandake jakace komai naduniya ai musilincine shine Abu na farko Kuma dole ahada musilinci da komai in akace baza ahada musilinci da soshiyal midiya

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan haka yake

  • @aishamuhammad840
    @aishamuhammad840 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Wllh 🥺 wannan yarin yan baikamata adinka fira da itaba sbd ahargitse take bata gane komai saikace batajin Hausa 😢 toh ajuya harshe maybe in anmata turanci zata gane😢

  • @ibrahimtakai6752
    @ibrahimtakai6752 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Haba dai, Babu abun da addini baiyi magana ba

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Gaskiya kam

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Wallahi ko gidan Giya ana zuwa Waazi ana anboton Allah dan a fadakar, musu kmr ragowar yaqi

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ta karbo contract din yahudu da nasara mu nemi tsarin allah da sharrin ta

  • @AbubakarMohammed-yx2fr
    @AbubakarMohammed-yx2fr ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wai tanada Iyaye kuwa?.

  • @zainababdulkarim5033
    @zainababdulkarim5033 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Banza kije ki tambayi malamai sugaya miki mai nene addini baki da tarbiya

  • @JAMAL_DIARY
    @JAMAL_DIARY 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wato shi Social issues ba'a hadashi da addini ?
    To Malama Nafisa ya kamata ki sanni cewa Musulmi bashi da wata rayuwa a wajen addini.komai musulmi zaiyi dole ne ya kasance ƙarƙashin da'irar addini.

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan haka yake

  • @saadatukabir4032
    @saadatukabir4032 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Bakida point wlh,ki karba gskiya ki cire jahilci

  • @saiduaminaamingel9879
    @saiduaminaamingel9879 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Waste of data... Big disgrace. Wannan yarinyas jahila ce ta karce. Allah ya shirye ki.

  • @SaaduAdamso
    @SaaduAdamso 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kibarbatun a aje adini dumin aceki kukerayuwa kuma duli amiki musali dashi kiyarda d gazkiya kimanta d aladu bature

  • @binababakrin4045
    @binababakrin4045 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    nafisa ke din jaruma tace Amma wlh jahilci ne naku na mata da aure da cikakken addini idan mace ta ga kudi yana zuwa mata ta ko ina wlh zata ji duk basa gaban ta duniya ce kawai gaban ta

  • @rabiadamu4992
    @rabiadamu4992 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Jahila ce a Addini.

  • @yahayaisah5054
    @yahayaisah5054 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wannan jahila ce ba zata fahin ce kaba

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kafita gaskiya

  • @HusnahNuruddeen
    @HusnahNuruddeen 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kai haryanxu baka gane wannan jahila bace sakarya kawai

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    😂..kai..funny..wai ita wannan yaushe tabaro kuayen su har ta zubar da al-adar ta da addinin ta..
    Na fahimci
    1. Bata son maganar musulunci
    2. She's doesn't know her values
    3. A clear case of stereotype and culture shock.

  • @gazaliraka
    @gazaliraka 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Gaskiya Islamically nafisa jahilace

  • @ZakariyauIbrahim-h2d
    @ZakariyauIbrahim-h2d 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan yarinyarfa jahilace kurabu DA itafa da bata lokacine

  • @nanaser942
    @nanaser942 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    She thinks she knows something but she is ignorant. She won't let him speak because she is disrespectful. As most people said tayi nissa ba tajin Kira. Stupid. You think Allah will bring you to Jannah while you don't do anything according to his guidance?