Assalamu alaikum Muna Godiya Allah y sa ka da alkairi Allah y sa da mu a aljannar firdaus cikin yadda Allah y sada mu da Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.. malan dan Allah ayi mana wa'azi akan hakuri idan yaran mu kanana suka rasu??? Kuma ina yiwa iyaye na da yara na Al-hassan da ussaini barar adduu'a
Amine ya Rabi
malan dan Allah mikesawa mutun ya dinga gabah da mahaifansa da yan uwansa
Allah ya saka da alkhairi malam
Assalamu alaikum
Muna Godiya Allah y sa ka da alkairi Allah y sa da mu a aljannar firdaus cikin yadda Allah y sada mu da Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.. malan dan Allah ayi mana wa'azi akan hakuri idan yaran mu kanana suka rasu??? Kuma ina yiwa iyaye na da yara na Al-hassan da ussaini barar adduu'a
@@fiddausiibrahim8992 Allah ya qaramana haquri , wanan lokacin haquri ai zamadole, ya'ya wasu sunzama tamkar agwagi basabin iyyayansu saidai mahaifansu su bisu wai saikaga ya'ya suna gabah da mahaifansu
Allha saka da alkhairi
Allah yasaka da alheri Allah yajikan mahaifa
Allah yasaka da alkhairi
Allah yassaka da Alkairi Malan
Amin Amin
Allah ya kara lapiya da nisan kwanaki masu Albarka Allah ya kai haske a kabarin magabata malan
Amin s amin ya Allah
Amin Amin
Allah ya saka da alkhairi
Amin Amin
Allah ya saka w Mallam
Allahumma Amin
Assallam alaikum malan wai ya'yan halak suna gaba da iyyayansu , ina matsayin ya'yya masu yima iyyayansu tsawa ?
﷽﷽ﷴﷴﷺﷺ
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM