Malam Mun Gode Da Wannan Irin Bayani Da Kuka Bayar. Allah Yaqara Muku Lafiya Da Yawan Kwana. Wannan Magana Mai Zurfi Da Kuka Bayar Kan Abinda Yasa Muka Iski Kanmu Cikin Wannan Hali, Ina Murnar Jinku Da Yadda Kuka Fada. Ni Ina Zawne Anan A America Shaikara da Shaikaru Wallahi Maganarku Ba Bisa Kawai Mutanen Mu A Arewacin Najeriya Kawai Bane. Yau Tabarbarewar Tarbiyyar Duk Fadin Duniya Ne Inda Musulmai Suke. Allah Ya Qara Muku Basira Da Kuma Ikon Fadakarwa. Nagode.
Assalamu Alaikum. Allah ya saka ma Malam da Jannatul firda'us. Allah yajikan mahaifa. Kaima malam Abdullahi Allah ya biyaka akan wannan dawainiyar da kake na saka wannan karatu ko yaushe. Mungode kwarai da gaske.
Masha Allah Allah ya Kara basira malam Umar sani faGGe
Amin Amin malam Tasiu
Allah yasakawa malam da alkayri da wanda yakedaura wannan daawa amin
Amin Amin ya Rabb
Allah ya saka da alhairi
Amin Amin
Allah ya saka da Alkhairi
Amin Amin
This wazy we need correckthing to ourself thank you mallam
Allah yasakawa malam da alkhairi
Amin Amin
Kai! Masha Allahu. Allah ya saka maku da alheri gaba daya. Mun gode maku
Amin Amin Malam Adam
Malam Mun Gode Da Wannan Irin Bayani Da Kuka Bayar. Allah Yaqara Muku Lafiya Da Yawan Kwana. Wannan Magana Mai Zurfi Da Kuka Bayar Kan Abinda Yasa Muka Iski Kanmu Cikin Wannan Hali, Ina Murnar Jinku Da Yadda Kuka Fada. Ni Ina Zawne Anan A America Shaikara da Shaikaru Wallahi Maganarku Ba Bisa Kawai Mutanen Mu A Arewacin Najeriya Kawai Bane. Yau Tabarbarewar Tarbiyyar Duk Fadin Duniya Ne Inda Musulmai Suke. Allah Ya Qara Muku Basira Da Kuma Ikon Fadakarwa. Nagode.
Amin Amin Ya Rabb, muma Muna godiyabda adduo in ku
Allah yasakawa malam da alkhairi
Allah yasa da akhari
Amin Amin
Allah ya sakawa Malam da alkhairi Kuma ya kyauta makwancin Magabatansa
Amin Amin Malam Suraj
Allah ya ja kwana Dr
Amin Amin
Allah ya sa mudace
Amin Amin Dan Maraya
Assalamu Alaikum.
Allah ya saka ma Malam da Jannatul firda'us. Allah yajikan mahaifa. Kaima malam Abdullahi Allah ya biyaka akan wannan dawainiyar da kake na saka wannan karatu ko yaushe.
Mungode kwarai da gaske.
Amin Malam Nuruddeen, kuma haka Allah ya bamu AlFirdausil aala
Allah yajikan mlm yasaka masa da alkhairi
97641702
Abdullahi. kaima Allah ya saka maka da alkhairi ya kuma raya maka Zuriyarka hayatan dayyiba
Amin Amin ya Rabb. Muna godiya
Amin ya Hayyu ya Qayeem, Jzkllh b khair
Amin ya Allah
Masha allah
Allah karawa mlm lfy
Amin Amin
Allah yasaka da alkhairi
Amin Muhammad Nasir
Allah saka da alkairi
Amin ya Rabb
Allah ya ganardamu Amen
Slm
Wa alaikumussalam
✋
Ha Hafiz abdoula
USAMA
Allah ya kara lafiya Mlm
Amin Amin
Allah ya sakawa Malam da alkhair kuma ya kyauta makwancin magabatansa
Amin Amin malam Suraj
Allah yasaka da alkhairi
Amin Amin
Masha Allah
Masha Allah