100% na amince da zancen sadiya.Yawancin maza kan yi aure ne don sha'awar mace kawai amma ba su san nauyin da ke cikin lamarin auren ba. Da maza na samun wayewa kan lamarin kula da iyali da wannan matsalar ta yi sauki kwarai. Aminu Yusuf Zaria Nigeria
Allah yasaka da alkhairi BBC Hausa. Naga ba a maida hankali abunda yashafi janibin Addini ba. Misali, Macen da bata son Sallah, Gulmar iyayen maza da akasin hakan. Allah ya saka da alkhairi.
Alhamdullah Alhamdullah wannan shirin yaye wlh An fadi irin halin saurayi na sakka Allah yasa muxa ko gani Mata suna da rauni Amman abun shi su mata mita su maza rashin hakure shine kawai abun 😁
Ma sha Allah barakallah, mal sadiya kinyi magana shawarar da kika bada tayi, mata a riqa kula da haqqin aure a kuma daina barin miji da yunwa 😃, su kuma maza a riqa kula da haqqin iyalai. Sis Madina muna godiya, jazakumullahu bi khairan.
Masha Allah gaskia Muna Jin dadin wannan shiri Nima zan tufa albarka cin Baki na abinda ke kawo rashin mutuwar aure shine rashin gaskia aban garen ma aura tan Amma mafi yawan mata suke yin abinda zai kawo asake su alal misali Kaine kana auren macce ci Dasha da sutura da biyan bukatun ta dai dai gwargwado Amma baka Isa kace tayi abinda kake so ba domin wata maccen ma uzirin gawayen ta yafi naka mahimmanci awajan ta Kuma wata maccen iyayen ta ke daure mata gindi wata Kuma ita ke fadin yanayin zaman takewar su tsakanin ta da mijin ta wata Kuma maccen ga wulakanta abinci wata Kuma harda sata ma tanayi shin Dan allah idan Allah ya hada ka da irin wannan matar Yaya mutum zaiyi ???? Please to Dan haka awannan lokacin acikin kaso Dari kaso Saba in mata ke jawo auren su ya mutu domin wata ma rike Maka Riga zatayi tace idan uwar mutum ta haife ka da jini ka bata ta karda kuji fa haba dole asamu mutuwar aure
That was awesome actually... I understand that sadiya is categorically blaming the men in this regard. This is not so and that's what the handsome brother tried to explain. I love this program honestly. I would like sadiyaa to mention the medical condition she said in her conversation.
Da din dadi ga maganar bakin BBC na wannan episode: 1. Akwai karya da ake fara soyayya da ita: to a wannan yankin dai laifin na makale da maza, su kan fara soyayya ne akan karya, ka ga yarin, tama sai kuma kana so ka burge ta, sai katafi kafara barin turban yanayin ka da sunan kana so shawo kanta, ka burge ta kuma idan mutum buga karya daya sai ya ta karyayyaki don kare karya da da yayi. Kuma akwa karya wanda ke afkuwa game da tsoro, ka same ta anche sai kana da kaza, sai kana kaza a gidan su yarinyar mai makon kache baka iyawa ko kuma abaka lokaci sai namiji ya aminche lokaci guda dukka da sunnan baya so ya rabu da ita. 2. Akwai sakayya da Allah kewa maza da mata: a wannan yankin kuma akwai sakayya da Mahallichi ke yi tun a duniya wanda koh shi na mijin konita ta macce sun yi wasa da hankalin wanda ke son su tsakani da Allah kuma su wasa su ke da nufi ba gaskiya ba to sai Allah ya sakawa wanda akai wasa da lokacin shi dan aljihunshi kuma da tunanin shi ta hanyan hada mutum da zai rama ma wanda akai wasa da shi. 3. Jarabawa daga Mahalicchi: a wannan fannin kuma Mahallichin mu kan gwada mu ta hanyan abin da muka fi so ya ga ko zamu yi tawakkali da abin da zai dara bayin sa. 4. Akwai iyaye da maganar hidimar biki: akwai mutuwar auren da ba daga ma auratan bane da iyaye ne, watakila sun rai na masa ko kuma ra'ayin iya wanda rabuwar auren shi ne maslaha da kuma ya nayin hidimar auren, ita ko iyayen so che su na son ayi abin da mijin bai da halinyi ko ra'ayin yi ko lokacin biki ko bayan biki ko gabanin haihuwa. To ina ga wannan shine dadin dadi na
Both are to be questioned. Yes! They're four main reasons why marriages die at an early stage. These are: 1. Lies before marriage. 2. Lack of sexual satisfaction in the marriage. 3. Lack of Patience in the entirety of the marriage. 4. Lack of Empathy.
Kamar yadda mal Muhd yace, matsalar aure ba 1 bane, both mazan da matan kowa Yana constituting. We need marriage counseling b4 mu fada auren. Allah ya shige Muna gaba. Amin
Asslm Anty na maishnu muna godiya sosai allah ya kara basira gaskiya yar,uwa wllh koni ina daya daga cikin irin wadannan mata masu irin wannan mijin sununu kasau wllh abin sai yadinga cimaka rai kuma karasa wannan da zaka gayawa wllh.
Both are to be questioned. Yes! They're four main reasons why marriages die at an early stage. These are: 1. Lies before marriage. 2. Lack of sexual satisfaction in the marriage. 3. Lack of Patience in the entirety of the marriage. 4. Lack of Empathy.
Allah yasauwake ko wanne bangare yana da tasa matsalar amma gaskiya maza yaka mata ace in zasuyi sure Susan me zasuyi shi aure ba wasan yara bane to rashin sani maye auren kafin ayishi shiyake jawo mace macen aure da kuma rashin hakuri daga kowanne bangare Allah yazaunar damu lapia da matayen mu
Masha'allah the program is so interested seriously....... But i want to u guys to discuss about how some girls are disregarding youth businesses.....u may hear somes are uttering that me i wouldn't marry a poor or i will only marry someone who has a car or something of reputation. Anyway i will be glad to see your feedback..
BBC HAUSA Mungode, Madina Allah Kara basira, Shirin ya Haskaka zamantake wa sakanin ma'aura, zan danyi karin bayani Akan Maganar Muhammadu Alrasheed, ya kamata na miji ya cusawa Tunaninsa cewa Aure Ibada ne, kuma ibada hakuri ake yi akan shi, Saki ba shine masalaha ba domin kana iya sakan mace ka auro wata kuma tazo maka da halin da yafi na da, Adu'a da hakuri shike Raya zamantakewa.
Slm, wnnn batu ya yi matukar kayatarwa, daga cikin abin da ke kawo matsala akwai karancin yin addua a cikin aure, domin irin matsalar da ke faruwa mata na zargin maza, maza su ma na zargin mata. Amma idan kowa ya koma ga Allah da yin addua ba dare ba rana to insha Allah za a samu mafita. Allah Ya sa mu dace.
Ah kamata yayi ache ni aka gayyata wajen firarnan.Ammadai duk dadai baa gayyachneniba bara nadan sa baki. Akawai abubuwan daya kamata ache mutane sun lura kwarai dasu kafin aure 1)hakuri Kanason yarinya ko kinason saurayi kiyi kokarin gane shin ita mai hakuruche kokuma shi mai kauda Kaine 2)karya ko kuma boye gaskiya. Kai namiji kar ka sake kaima mache karya don tasoka ko kaita kokarin kashe mata kudi din kasayi imaninta kayi kokarin duk yanda zaayi machen dazaka aura tasoka don't ALLAH ko kanada kudin karka nuna mata lokachin da kake nemanta. Kekuma mache duk abinda kikasan nakasune gareki Wanda kinsan innamijinnan ya gane bayan auranku zaki iya samun matsala toh karki boye mashi. 3)matsalarki da maigidanki karki sake ki sanyo kawarki achiki don mafi akasari kawaye muyagune duk yar matsalar dazaki samu da mijin ki toh kiyi kokari kiga taya zaki bullo ma matsalar don ki shawo kanta amma indai zakike jawo wasu wajen maganche matsalar gidanki toh ga aurankichen a bola. 4)godiya Wato kamar wani ikirari da yan matan yanzu sukeyi Wanda tamkar kayi kirarine ka dabawa kanka wuka Sai kaga mache tana gidan mijinta ba dare barana Kunlun kokari yakeyi yaga ya sauke nauyin da yarataya kansa amma daidai da sakan daya bata iya che na mijinta ta gode in anyi magana tache ai hakkinsane toh amma in hakkinsane kafin kizo gidansa mahaifinki ai keda hakkin kula dake in ya kyautatamaki bakiche masa kin gode Wasu kuma matan sun kasa fahimtar maza yau a matsayina namaigida ache ba abinda narasa don kula da iyalina inada kudina dai dai gwargwado toh amma yau matata tachire naira biyar ta siyo mana ashana zanji dadi kwarai don yana nuna Mani ta damu dani amma wata ko haki tana bakinchiki ta ta kawo chikin gidan na karuwa kunga ai ba jinkai aure kuwa kan kauna da kula yake ginuwa da taimakon nuna 5)dukkanin maaurata 2 su sani inzasuyi aure su San ibadache zasuyi bawai don shaawaba kuma susani chewa duk Wanda yache zo muzauna toh yache zo mu saba kasama ranka ko ki sama ranki zaa iya bata makarai ko zaa iya bata maki rai to inkukayi hakan koda an bata ma rai dama kasan zaayi hakan toh abin zaizo da sauki 6)matsalar less Shi wannan annobar wai ita less tazama ruwan dare a tsakankanin mata Wanda dadama yakan kashe aure chikin Dan lokachi kadan
Masha Allah, Allah ya bamu iKon gyarawa
100% na amince da zancen sadiya.Yawancin maza kan yi aure ne don sha'awar mace kawai amma ba su san nauyin da ke cikin lamarin auren ba. Da maza na samun wayewa kan lamarin kula da iyali da wannan matsalar ta yi sauki kwarai.
Aminu Yusuf Zaria Nigeria
Masha Allah ,Allah yakara basira
She talks very well 🥺this is what most of our mothers are in to .
c'est
Masha Allah Allah yaraba lfy madina
Ma sha Allah i love the guests contained the situation. I enjoyed it
Allah yasaka da alkhairi BBC Hausa.
Naga ba a maida hankali abunda yashafi janibin Addini ba.
Misali, Macen da bata son Sallah, Gulmar iyayen maza da akasin hakan.
Allah ya saka da alkhairi.
Masha Allah wannan shiri yana fadakarwa da ilmantarwa
Macha Allah chirin na yau mun gamsu dachi sosai🇳🇪
Alhamdullah Alhamdullah wannan shirin yaye wlh An fadi irin halin saurayi na sakka Allah yasa muxa ko gani Mata suna da rauni
Amman abun shi su mata mita su maza rashin hakure shine kawai abun 😁
Gaskiya ina jin dadin wanan shiri kuma wanna zai sa musamu Alumma masu.
mashaAllah Kowa nashi point made sense yau kam
Five 5 things that make marriage Strong
1-Love
2-Respect
3-Trust
4-Care
5-patience
Good
Good point,Allah ya bamu ikon gyarawa ya rabb
Munagodiya korai Allah yasaka muku da Alkhairi Allah yakara daukaka ameen
Gaskiya Muna ji dadin shiri sosai
Masha Allah gaskiya wannan shiri na yau ya matukar kayatar dani, and I found it very informative and educative.
Masha allah munajindadin wadannan shiryeshiryan allah yasaka da alkairi 🤲😊
Sady nas is one commenter i love reading,she talks well too
YAKAMATA MURIKA SA MAGANGANUMMU A AIYUKAMMU,
ALLAH BAMU IKON GYARAWA AMEEN.
Gaskiya ne
Amin summa Amin Dan uwa
This program is very crucial bcoz it makes our people to be awere of their married responsibilities and how they can discharge it
Masha allah kunayi muna ji dadi madina allah saka
Masha Allah Allah ya kara basira
Gaskiya ne wlh maxa ba yomusu nasiya
MashaAllah gaskiya the guest has said it all especially saadiya nasir.. munagodiya da irin waddan shiri domin ko suna fadakarwa a alumma sosai
Masha Allah madina tayi kibah😍
Albarkar aure ce
Ma sha Allah barakallah, mal sadiya kinyi magana shawarar da kika bada tayi, mata a riqa kula da haqqin aure a kuma daina barin miji da yunwa 😃, su kuma maza a riqa kula da haqqin iyalai. Sis Madina muna godiya, jazakumullahu bi khairan.
Kunyi qoqari masha Allah tabarakallah jazakumullah khair
Masha'allah dukkaninsu sunyi kokari wurin bada shawarwari masu ampani
Hmmmm matan ne zuma ne Sai da wuta malama Madina
Wlh gskya sukafada Allah kagyra Mana zaman aurenmu
Masha Allah gaskia Muna Jin dadin wannan shiri Nima zan tufa albarka cin Baki na abinda ke kawo rashin mutuwar aure shine rashin gaskia aban garen ma aura tan Amma mafi yawan mata suke yin abinda zai kawo asake su alal misali Kaine kana auren macce ci Dasha da sutura da biyan bukatun ta dai dai gwargwado Amma baka Isa kace tayi abinda kake so ba domin wata maccen ma uzirin gawayen ta yafi naka mahimmanci awajan ta Kuma wata maccen iyayen ta ke daure mata gindi wata Kuma ita ke fadin yanayin zaman takewar su tsakanin ta da mijin ta wata Kuma maccen ga wulakanta abinci wata Kuma harda sata ma tanayi shin Dan allah idan Allah ya hada ka da irin wannan matar Yaya mutum zaiyi ???? Please to Dan haka awannan lokacin acikin kaso Dari kaso Saba in mata ke jawo auren su ya mutu domin wata ma rike Maka Riga zatayi tace idan uwar mutum ta haife ka da jini ka bata ta karda kuji fa haba dole asamu mutuwar aure
Alhamdulillah kuma kuna kukare, Allah yakara daukaka madinah dahiru mai,shanu.azahirin gaskiya kuwa nada laifi inhar mukachai yanki dayane kadai kaida lafi bami adalchiba , Amma matsalar nafarawa da gida kafin aure , dukan aure dakaga anyishi ba,akantsariba to bazai karkuba watakau anyishi akan karya. Ahuta lfy
That was awesome actually... I understand that sadiya is categorically blaming the men in this regard. This is not so and that's what the handsome brother tried to explain.
I love this program honestly. I would like sadiyaa to mention the medical condition she said in her conversation.
Gaskiya muna jindadin wannan shirin, kamata yai ace ana yinsa kamar sau hudu ko fiye da haka a wata.
Wlh munajin dadin shirin sosai Muna godiya
Mace mace aure ai basabon abu bane yawan mutuwa aure daga matana
Masha Allah malam madina Allah yasaka da alkhairi
Madena dan Allah inakaida sadiya 👍
Ananfa Masha Allahu nayaba
Masha Allah Allah yakara basira
MashaaAllah Madina Maishanu na miki murna 🤩 Allah ya saukeki lafiya yabada zuri’a masu Albarka. Ciki yafito gaskiya namiki murna sosai
Ciki kuma? daman tanada aure?
🤣🤣🤣
to gawani comment nan Anyimiki kiduba
Gaskiya Aunty Mandy Yau Kinyi Jiki Sosai Masha Allah
Aslm gaskiya munajin dadi wannan chirin kuci gaba muna tare daku hajiya madina allah ubangiji ya qara basira
Da din dadi ga maganar bakin BBC na wannan episode:
1. Akwai karya da ake fara soyayya da ita: to a wannan yankin dai laifin na makale da maza, su kan fara soyayya ne akan karya, ka ga yarin, tama sai kuma kana so ka burge ta, sai katafi kafara barin turban yanayin ka da sunan kana so shawo kanta, ka burge ta kuma idan mutum buga karya daya sai ya ta karyayyaki don kare karya da da yayi. Kuma akwa karya wanda ke afkuwa game da tsoro, ka same ta anche sai kana da kaza, sai kana kaza a gidan su yarinyar mai makon kache baka iyawa ko kuma abaka lokaci sai namiji ya aminche lokaci guda dukka da sunnan baya so ya rabu da ita.
2. Akwai sakayya da Allah kewa maza da mata: a wannan yankin kuma akwai sakayya da Mahallichi ke yi tun a duniya wanda koh shi na mijin konita ta macce sun yi wasa da hankalin wanda ke son su tsakani da Allah kuma su wasa su ke da nufi ba gaskiya ba to sai Allah ya sakawa wanda akai wasa da lokacin shi dan aljihunshi kuma da tunanin shi ta hanyan hada mutum da zai rama ma wanda akai wasa da shi.
3. Jarabawa daga Mahalicchi: a wannan fannin kuma Mahallichin mu kan gwada mu ta hanyan abin da muka fi so ya ga ko zamu yi tawakkali da abin da zai dara bayin sa.
4. Akwai iyaye da maganar hidimar biki: akwai mutuwar auren da ba daga ma auratan bane da iyaye ne, watakila sun rai na masa ko kuma ra'ayin iya wanda rabuwar auren shi ne maslaha da kuma ya nayin hidimar auren, ita ko iyayen so che su na son ayi abin da mijin bai da halinyi ko ra'ayin yi ko lokacin biki ko bayan biki ko gabanin haihuwa.
To ina ga wannan shine dadin dadi na
ما شاءالله يا اخت مدينه الله يوفقك دنيا واخره برامجك مره تعجبني كلامك صح فين المشكله عند الرجال ولا عند الحريم🤲🏽♥️🇳🇬👑🇸🇦
Both are to be questioned. Yes!
They're four main reasons why marriages die at an early stage. These are:
1. Lies before marriage.
2. Lack of sexual satisfaction in the marriage.
3. Lack of Patience in the entirety of the marriage.
4. Lack of Empathy.
Jazakallahu khairan
Allah yasaka da alkhairi
Allah saka muku da alkhairi
Gaskiya Ni kam inajin dadin wannan shirin naku sosai d sosai duk shirinda kukai sai na kalleshi
Gasky kam, duka bangaren ne wasu Babu gaskiya acikin al'amurran su, ba alkawari ba amana.karya tayi yawa.
Yey Masha Allah ✨ well spoken✌️
Masha allah
Wllh kowanne
da gaskiyarshi🙏👏🥰❤️🤲
Allah
Kasan
Mudace
Madina allah saukeki lfy yabada da mai albarka
This Is Great Effort Hajia Madina. An Amazing And Wonderful Efforts We're Grateful.
Gaskiya kam Kunyi adalci ga wannan maudui
اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين
Kamar yadda mal Muhd yace, matsalar aure ba 1 bane, both mazan da matan kowa Yana constituting. We need marriage counseling b4 mu fada auren. Allah ya shige Muna gaba. Amin
Muma Nijar Muna Fiskantar Yawan Mutuwar Aure Shekarar da Ta gabata Ta 2021 A Yamai Kadai Aure Dubu uku Suka mutu wannan dadadin Wanda akaraba kotun musulunci kadai,ne bada wayanda suka rabu ba tareda sanin kotun musulunci ba Fatanmu Allah kw Saukin lamarin
A gaskiya Muna jin dadin wanga chirin naku Allah chikara lfy Allah baku damar da zakuci gaba da gabatar mana dachi
Hjy Madina yau ana sanyi kenan
Ba a sanyi a Abuja. Ciki ta ke DA shi 😂😂😂
Gaskiya shirin yau yakayatar dani domin antabo gurare da dama wanda yake taba zuciyar mata Allah ya sa mutace Allah ya bamu ikon gyarawa
Masha Allah yayi kyau
Gaskiya duka sunyi magana mai ma'ana sosai. Na yadda da abinda sa'adiya tafada a wasu mazan na ciwon psychology.
Gaskiya idan nasan zanzagi mata ta to bazan auretaba
Wlh kowanebagare akwaimatsala allah ykauta
Masha Allah, very nice conversation, both of them did very well
Allah yasaka munqaru sosai
Very good show. Thanks
MachaAllah
Asslm Anty na maishnu muna godiya sosai allah ya kara basira gaskiya yar,uwa wllh koni ina daya daga cikin irin wadannan mata masu irin wannan mijin sununu kasau wllh abin sai yadinga cimaka rai kuma karasa wannan da zaka gayawa wllh.
Both are to be questioned. Yes!
They're four main reasons why marriages die at an early stage. These are:
1. Lies before marriage.
2. Lack of sexual satisfaction in the marriage.
3. Lack of Patience in the entirety of the marriage.
4. Lack of Empathy.
you are blessed with what comes out of your mouth
@@abdullahimode5259 Appreciate your constructive comments sir.
Well written
Good Madina
Madina ya naga kin fara kiba ne har kinyi dan muni yasin
Madena Allah yasaukeke lf
Allah yasauwake ko wanne bangare yana da tasa matsalar amma gaskiya maza yaka mata ace in zasuyi sure Susan me zasuyi shi aure ba wasan yara bane to rashin sani maye auren kafin ayishi shiyake jawo mace macen aure da kuma rashin hakuri daga kowanne bangare Allah yazaunar damu lapia da matayen mu
👏👏👏
Masha Allah
Masha'allah the program is so interested seriously.......
But i want to u guys to discuss about how some girls are disregarding youth businesses.....u may hear somes are uttering that me i wouldn't marry a poor or i will only marry someone who has a car or something of reputation.
Anyway i will be glad to see your feedback..
Masha Allah ♥️♥️♥️♥️💯
Hmmm wannan dai duk maganar irinku masu kudi kuke magana bana talakawa ba amma mu mukasan matsalolinmu
ماشاء الله 🇳🇬🇸🇦🥰
Yayi keu
Masha aIIah
Allah ya raba lafiya😻
Masha allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇩🇿
Hajiya sadiya najidadi wana maganaki ka ma labara naki ka fada innagani ka mazai gyara halissa amma ina besan da hakaba allahda ya kyaura kawai
A gaskiya naji dadin wannan shiri dukda dai sadiya tayi sankai
nice one
gaskiya sunyi kokari dukansu amma yawanci matan ne suke janyo mutuwar aure allah ya shirya
Allah y bada zaman lafiya ga ma’aurata
BBC HAUSA Mungode, Madina Allah Kara basira, Shirin ya Haskaka zamantake wa sakanin ma'aura, zan danyi karin bayani Akan Maganar Muhammadu Alrasheed, ya kamata na miji ya cusawa Tunaninsa cewa Aure Ibada ne, kuma ibada hakuri ake yi akan shi, Saki ba shine masalaha ba domin kana iya sakan mace ka auro wata kuma tazo maka da halin da yafi na da, Adu'a da hakuri shike Raya zamantakewa.
Nice talk
muna jindadi sosai
Slm, wnnn batu ya yi matukar kayatarwa, daga cikin abin da ke kawo matsala akwai karancin yin addua a cikin aure, domin irin matsalar da ke faruwa mata na zargin maza, maza su ma na zargin mata. Amma idan kowa ya koma ga Allah da yin addua ba dare ba rana to insha Allah za a samu mafita. Allah Ya sa mu dace.
I like this program
Jinjina masoyan Hausawa
Very nice
masha allah
Ah kamata yayi ache ni aka gayyata wajen firarnan.Ammadai duk dadai baa gayyachneniba bara nadan sa baki.
Akawai abubuwan daya kamata ache mutane sun lura kwarai dasu kafin aure
1)hakuri
Kanason yarinya ko kinason saurayi kiyi kokarin gane shin ita mai hakuruche kokuma shi mai kauda Kaine
2)karya ko kuma boye gaskiya.
Kai namiji kar ka sake kaima mache karya don tasoka ko kaita kokarin kashe mata kudi din kasayi imaninta kayi kokarin duk yanda zaayi machen dazaka aura tasoka don't ALLAH ko kanada kudin karka nuna mata lokachin da kake nemanta.
Kekuma mache duk abinda kikasan nakasune gareki Wanda kinsan innamijinnan ya gane bayan auranku zaki iya samun matsala toh karki boye mashi.
3)matsalarki da maigidanki karki sake ki sanyo kawarki achiki don mafi akasari kawaye muyagune duk yar matsalar dazaki samu da mijin ki toh kiyi kokari kiga taya zaki bullo ma matsalar don ki shawo kanta amma indai zakike jawo wasu wajen maganche matsalar gidanki toh ga aurankichen a bola.
4)godiya
Wato kamar wani ikirari da yan matan yanzu sukeyi Wanda tamkar kayi kirarine ka dabawa kanka wuka
Sai kaga mache tana gidan mijinta ba dare barana Kunlun kokari yakeyi yaga ya sauke nauyin da yarataya kansa amma daidai da sakan daya bata iya che na mijinta ta gode in anyi magana tache ai hakkinsane toh amma in hakkinsane kafin kizo gidansa mahaifinki ai keda hakkin kula dake in ya kyautatamaki bakiche masa kin gode
Wasu kuma matan sun kasa fahimtar maza yau a matsayina namaigida ache ba abinda narasa don kula da iyalina inada kudina dai dai gwargwado toh amma yau matata tachire naira biyar ta siyo mana ashana zanji dadi kwarai don yana nuna Mani ta damu dani amma wata ko haki tana bakinchiki ta ta kawo chikin gidan na karuwa kunga ai ba jinkai aure kuwa kan kauna da kula yake ginuwa da taimakon nuna
5)dukkanin maaurata 2 su sani inzasuyi aure su San ibadache zasuyi bawai don shaawaba kuma susani chewa duk Wanda yache zo muzauna toh yache zo mu saba kasama ranka ko ki sama ranki zaa iya bata makarai ko zaa iya bata maki rai to inkukayi hakan koda an bata ma rai dama kasan zaayi hakan toh abin zaizo da sauki
6)matsalar less
Shi wannan annobar wai ita less tazama ruwan dare a tsakankanin mata Wanda dadama yakan kashe aure chikin Dan lokachi kadan