Assalamualaikum warahmatullahi wa barkatuhu, Aisha Barka da Warhaka, Muna Jin dadin nishadantar damu da kukeyi. Mudai stationeries muke so da educational toys ko kuna kawowa a kasuwar Bello? kuma taya zamu samu Alllah ya bar kauna.
Sunfayi dabara wllhi yaro zai koyi sana'a tun yana yaron sa koda ka gama karatu ba aiki sai ka kama sana'a kuma ba zai masa wuya bh tunda ya iya tun da kuruciya sun fh burgi ni
Masha Allah munajin dad ganin videos din ki mun gode❤❤❤
Macha allah❤
Bacha Allah
اسلام عليكم ورحمه الله وبركاته ماشاء الله تبارك الرحمن بتوفيق الله يحفظكم الجميع ويسعدكم يارب امين يارب العالمين
Masha allah
Masha allah
Gaskiya naga abunda wasu sukace Dan Allah idan dahali kije kinunamana gadar glass dinnan domin mutabbatar dagaskene akwaita
Gaskia wannan abin birgewa ne,yara xasu tashi da zuciyarta Neman na kansu,am impressed
Hhhhh😂 seriously you made Lough. I liked this video
😂
Kai akwai burge wa gaskiya
Muna godiya Malama A'isha
Allah ya kara lafiya da nisan kwana
Amin thank you
Masha Allah tabarakallah munkashe keyar idoo😂
Wai keyar ido😂
🎉🎉🎉🎉
Yana Muna Basu dogara Da gwamnatiba
Aisha gaisuwa da fatan alkairi
Gsky rayuwan abroad akwai dadi anata koyawa yara different experience ❤
Innaso a nuna. Min inn na shigo chana farkon zuwana
slm. is the school government or private?
Abin da yan burgeni shine kasuwar a cikin makaranta
Kaman nin su duka daya
Yan China duk Kamanninsu D'aya
1:37 kaji Inda akacigaba Yara hai kasuwane dasu daban
At early a child will have a financial independent anrage dogaro dakuma Talauchi
Exactly
@aishamaikano9325 YOU ARE REALLY HAVING A GOOD EXPERIENCE IN CHINA MUNGODE
Inda China suke burgeni basa kyamar mutanen Afirka
Assalamualaikum warahmatullahi wa barkatuhu, Aisha Barka da Warhaka, Muna Jin dadin nishadantar damu da kukeyi. Mudai stationeries muke so da educational toys ko kuna kawowa a kasuwar Bello? kuma taya zamu samu Alllah ya bar kauna.
Amin thank you in sha Allah za a fara kawo su kasuwar bello
Can you explain too in English. Thank you
Explain what?
@@aishamaikano9325.share kawai wannan fili na hausawa😂🎉
Idan nazo gurin nn d yarana ai hauka zasuyi min komai se sun kwasa😂
Abun birgewa yara zasu tashi da zuciyar nema
Sosai ma kuwa
Kuna burgeni
Ina baby noor
Tana nan 😅
@@aishamaikano9325❤❤wlh Kun burgeni da Kuka sitrita diyarku , privacy akanta yn da kyau hkn Allah y Kara mk donkon soyayya❤❤
Muna gaisheta
Allah yaraya mana rayuwa mai albarka
@SaratuAbdullahi-zw1zk Amin ya Allah
Hmm Allah sarki,BA ruwansu da kidnapper suzo sutafi dasu ankoya musu kasuwanci tin suna yara,BA maganan sace sace kowa na neman nasa hmmm😢
Wlh kuwa
Sunfayi dabara wllhi yaro zai koyi sana'a tun yana yaron sa koda ka gama karatu ba aiki sai ka kama sana'a kuma ba zai masa wuya bh tunda ya iya tun da kuruciya sun fh burgi ni
Wlh kuwa
Eh gaskia yakamata kije gadar glass me cracking 😂😂😂
😂
Aisha yaushe zakije gadar glass ta cena😂😂😂😂😂
Zanje fa in sha Allah 😂
Muna shan kallo! Anya bazan yi hijira ba in koma china ba?
Gsky kam ki taho
非洲鄉村的孩子上學 😢
Shi yasa zaki ga komai ace daga china tunda yaro zai iya bage basirar sa ya kirkiro abin da zai ba mutani sha'awa a siya
Sosai ma
Masha Allah
Masha allah
🤼