ขนาดวิดีโอ: 1280 X 720853 X 480640 X 360
แสดงแผงควบคุมโปรแกรมเล่น
เล่นอัตโนมัติ
เล่นใหม่
Allah yaqara basira, Allah yaqara muku zaman lpy,ya kareku daga sharrin shaidan, Allah yaiwa zuria albarka
Amin ya Allah thank you
MASHA ALLAH Amma wannan ai Yayi Miki yawa arage mini
Masha AllahAllahumma baarik ❣️
Masha Allah 🥰Allah yakara lpy
Masha Allah sis sannu da koqari muna godiya ❤❤❤
Yawwa thank you
Allah yakaini chana
Gurin dusar kankara dan Allah 😢🎉 MaSha allah allah karawa rayuwa albarka Allah ya kare ku dare da Rana hadjia
Amin thank you
Akawoshi munan bukatarshi Aisha maikano
Nifa sahura banga dan wake ba!! A kaimu inda zamu ganshi
Gaskiya nima nakanikawa ne Yaburgeni
Hmm,in aka kawo Nigeria kuma abin ba sauqi ai,da ansamu cigaba
Yar albarka ina muku fatan alkhairi ke da maigidan da Yar ku Allah ya kara muku albarka a rayuwar ku ya kareku sharrin mutum da aljan.
Amin ya Allah mun gode ❤️❤️
Ina son zuwa China dakuma taailand
A nageria ko abinci yayi dadi cewa xasuyi beyiba😂 a nageria kowa nason baza wannan tsarin yafi kyau a kasar waje😂😂😂
Masha Allah....abinci iya abinciIna son shayi duk videon farko ya fi burgeni Yauwa ina son dogon rigar farkon ma 😂😅❤
😂😂
Amma duk gidajen abincin kin kawo mana videos din su dan ban gan su ba?
Duk na kawo şuna cen baya ne
kidinga sakin vidéo da yamma zuwa karfe 7 ko 8 sabida dasafebama kusa muna wajen neman duniya 🫡
Hahaha gaskiyar ka
Aslm barka da warhaka muna jindadi shirin nan amma ya kikeyi da yara ?
Haka nake tafiya dasu😂
@aishamaikano9325 Masha Allah kinada kokari amma xanso wata rana mugansu🙈
Nifa inan inajiranki kije gadar glass ta chana 😅😂😂😂😂😂😂 kinge wanan gidan aljannun babu arubutamin a comment section 😅😂 idan kikaje gadar glass koya zamu kare😂😂😂😂
🤣🤣🤣🤣
Mugunta ne dai yasa kke so inje kenan 🤣
Kintachi lafiya video yayi keu
Alhamdulillah
Yau girki mukaci kala kala kenan anti Aisha ga kifaye naki kuwa kala kala ah munsan kinason kifi Kullum ina baza ido inga kinyi posting saboda yana debemun kewa sosai Ina son video ki
Ki bari kawai ai kifi duniya ne😂Allah sarki naji dadi kuwa❤️❤️
Gaskiya nima inason kifi amma a cikin abunci banson shi hk nafison nama Allah ya buda mn
@HauwauMuhammad-o1d Allah sarki
Allah yaqara basira, Allah yaqara muku zaman lpy,ya kareku daga sharrin shaidan, Allah yaiwa zuria albarka
Amin ya Allah thank you
MASHA ALLAH Amma wannan ai Yayi Miki yawa arage mini
Masha Allah
Allahumma baarik ❣️
Masha Allah 🥰Allah yakara lpy
Masha Allah sis sannu da koqari muna godiya ❤❤❤
Yawwa thank you
Allah yakaini chana
Gurin dusar kankara dan Allah 😢🎉 MaSha allah allah karawa rayuwa albarka Allah ya kare ku dare da Rana hadjia
Amin thank you
Akawoshi munan bukatarshi Aisha maikano
Nifa sahura banga dan wake ba!! A kaimu inda zamu ganshi
Gaskiya nima nakanikawa ne
Yaburgeni
Hmm,in aka kawo Nigeria kuma abin ba sauqi ai,da ansamu cigaba
Yar albarka ina muku fatan alkhairi ke da maigidan da Yar ku Allah ya kara muku albarka a rayuwar ku ya kareku sharrin mutum da aljan.
Amin ya Allah mun gode ❤️❤️
Ina son zuwa China dakuma taailand
A nageria ko abinci yayi dadi cewa xasuyi beyiba😂 a nageria kowa nason baza wannan tsarin yafi kyau a kasar waje😂😂😂
Masha Allah....abinci iya abinci
Ina son shayi duk videon farko ya fi burgeni
Yauwa ina son dogon rigar farkon ma 😂😅❤
😂😂
Amma duk gidajen abincin kin kawo mana videos din su dan ban gan su ba?
Duk na kawo şuna cen baya ne
kidinga sakin vidéo da yamma zuwa karfe 7 ko 8 sabida dasafe
bama kusa muna wajen neman
duniya 🫡
Hahaha gaskiyar ka
Aslm barka da warhaka muna jindadi shirin nan amma ya kikeyi da yara ?
Haka nake tafiya dasu😂
@aishamaikano9325 Masha Allah kinada kokari amma xanso wata rana mugansu🙈
Nifa inan inajiranki kije gadar glass ta chana 😅😂😂😂😂😂😂 kinge wanan gidan aljannun babu arubutamin a comment section 😅😂 idan kikaje gadar glass koya zamu kare😂😂😂😂
🤣🤣🤣🤣
Mugunta ne dai yasa kke so inje kenan 🤣
Kintachi lafiya video yayi keu
Alhamdulillah
Yau girki mukaci kala kala kenan anti Aisha ga kifaye naki kuwa kala kala ah munsan kinason kifi
Kullum ina baza ido inga kinyi posting saboda yana debemun kewa sosai Ina son video ki
Ki bari kawai ai kifi duniya ne😂
Allah sarki naji dadi kuwa❤️❤️
Gaskiya nima inason kifi amma a cikin abunci banson shi hk nafison nama Allah ya buda mn
@HauwauMuhammad-o1d Allah sarki