Naji dadinda trump yanci zabe, saboda shi baiyadda a rinka kashe baitilmanil amurka akan yake-yake ba, kaga duniya zata zauna lafeeya, na fahimci wani abu game da jam,iyyun amurka democrat sunfi son ayi yaki, Republican ita kuma tafi kishin yan, amurka suma yakinnan ya,ishesu.
😂yo ai Trump shine ma zai haifar da yakin dunia na 3 idan yaci ,saboda shi yanada niyar kaima makaman nucluyar iran hari daga nan kuma ita da kawayen ta...
Malam Muna godiya sosai Muna Maka fatan alkairi. anawa tunanin Ina ganin fa Amurkawa bazasu zabi mace a matsayin shugaban kasa ba.saboda shekara 8 a baya Donald Trump shene dai ya kayar da Hilary Clinton a wannan lokacin.sannan shi kanshi shugaba mai barin gado baya son camala haris saboda akwai wani abu a kasa tsakaminsu su wannan ma ya taimaka wajen cin nasaran Donald Trump
watakila Baka danna all notification ba ka danna ne a iya vidoen da ka fara kallo a chennel dinmunshine suke turo maka iya nauin wancan inda ja danna alla zasu turo maka komai, kuma ta yueu sun tuttura maka baka bude ba suka denta turawa dan Asu zacu naka da shiawa
Yaov gallant fah ba korarsa akeyi bah kashe shi akayi basa son fada ne domin abun kunya ne a garesu idan sukace ankoreshi kaga shikenan za’a daina ganinsa ba sai mutane sunyi tunanin ganinsa bah amma anjima da kasheshi
Dan Allah malam ayibincike akan da gaskiyne wai anrufe brekete family akan shirin yaran arewa da yayi idan kamhakane to malam yakamata ayi zanga zanga a social media wace tafi tayaran
Ba a rife ba. Shi ahmad isa ne ya ce ya dakatar da program din sai an saki yaran nan. Sai kuma aka sake su. Shi kuma ya ce dole a musu adalci a biya su compensation.
Allah muna rukunka karkabasu ikon kara cutar da al ummar falasdinawa da labanawa da duk kasashen duniya bakidaya
AMIN YA ALLAH
Adu'a kaɗaice maganissu
Allahumma a'izzal islama Wal muslimin
Amin
Allah yasa hakan ya zama silar zaman lafiya musulmin duniya baki daya, Allah yasa Palestine su samu yancin kansu.
Amin yaa Allah
Malam trump Shene yabawa Israela gudus
The political stance of America will not change towards Israel irrespective of trump or Harris.
You are absolutely right.
Yoav gallant ankachechi basasan bayyanawane
Naji dadinda trump yanci zabe, saboda shi baiyadda a rinka kashe baitilmanil amurka akan yake-yake ba, kaga duniya zata zauna lafeeya, na fahimci wani abu game da jam,iyyun amurka democrat sunfi son ayi yaki, Republican ita kuma tafi kishin yan, amurka suma yakinnan ya,ishesu.
Amin ya Allah
Allah ya daukaka Musulinci da Musulmi Allah ya karya yahudu da nasa
Mungode
Allah ya karema na musulmaimu alfarma manzo Allah sallahu alaihi wasallama
Hahah alhdulilahi Wlh naji dadan korarshi dama annabi yayi gaskiya
😂yo ai Trump shine ma zai haifar da yakin dunia na 3 idan yaci ,saboda shi yanada niyar kaima makaman nucluyar iran hari daga nan kuma ita da kawayen ta...
Malam abu Aisha muna yi muku fatan alkhairi,naji Donald trump yana godewa magoya bayan sa ina da tambaya zai kawo karshen yakin gabas ta tsakkiya
Amin ya rabbi ❤
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah, Allah ya saka da alkhairi mlm, don Allah zan kiraka ga farkon lambana 07085
Allah kawe saki🤲🤲🤲🤲🤲
Malam Muna godiya sosai Muna Maka fatan alkairi. anawa tunanin Ina ganin fa Amurkawa bazasu zabi mace a matsayin shugaban kasa ba.saboda shekara 8 a baya Donald Trump shene dai ya kayar da Hilary Clinton a wannan lokacin.sannan shi kanshi shugaba mai barin gado baya son camala haris saboda akwai wani abu a kasa tsakaminsu su wannan ma ya taimaka wajen cin nasaran Donald Trump
wannan gaskiya ne yaudara ce kawai. suna democracy amma ba irin wacce suka kakubawa mutane ba.
Abu Aisha inayima fatan Alkairi daganan libiya
In sha Allah Mallan sati na biyu 2 bayan hawan trump zaiyi abinda duk kasar america za wargaje
Malan kennan ai Trump yace zabe ko ayanzun da kake magana
Alhamdulilah
Ni fa nafi tunanin yaov gallant ya mutu harin Iran suna jin kunya ne kawaii kar duniya tayi musu dariya shine suka fito ta wannan hanyar
Meyasa ayanzu banaganin update idan andora
watakila Baka danna all notification ba ka danna ne a iya vidoen da ka fara kallo a chennel dinmunshine suke turo maka iya nauin wancan inda ja danna alla zasu turo maka komai, kuma ta yueu sun tuttura maka baka bude ba suka denta turawa dan Asu zacu naka da shiawa
Mach 🤲allah 💪
AKWAI ALLAAH!
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou,ya,allah,ina,rokonka,kassa,wannan,zabey,na,amerika,ya,zamo,alheriy,gua,moussoulmiy,ya,allah,kakawoma,moussouaye,na,guaza,dawkiy,
Ai tun da aka kai mishi hari ya tsallake bai mutu ba na yi tunanin zai ci wannan zaben
Aslm kadamage bayankaba mudai banagoyan Bryan kowa
11:00
Yaov gallant fah ba korarsa akeyi bah kashe shi akayi basa son fada ne domin abun kunya ne a garesu idan sukace ankoreshi kaga shikenan za’a daina ganinsa ba sai mutane sunyi tunanin ganinsa bah amma anjima da kasheshi
Haba ina ka ji wannan labarin?
Assallamu Alaykum barka yamma malam wallahi natsani turam dinnan naso ace kamala Harris harris harris inaganin kamar matar tafishi kirki
Mallan barka da yau
❤❤❤❤❤
1:00
S A W
Yoav galat ance ya mutu tun wani hari da hizbullah suka kai ya rutsa dashi
Yana nan wannan zato ne akayi
Dan Allah malam ayibincike akan da gaskiyne wai anrufe brekete family akan shirin yaran arewa da yayi idan kamhakane to malam yakamata ayi zanga zanga a social media wace tafi tayaran
hmmm tsaf zasu iya rufewa ai mugaye ne, amma ance hutu yayi
Ba a rife ba. Shi ahmad isa ne ya ce ya dakatar da program din sai an saki yaran nan. Sai kuma aka sake su. Shi kuma ya ce dole a musu adalci a biya su compensation.
@Speedyvampir2 alhamdulillah alhamdulillah Allah yasaka da alkhairi
@@al-furqanwalhudatv to alhamdulillah nagode
@@al-furqanwalhudatv alhamdulillah malam Allah yasakama da alkhairi
❤❤❤❤❤❤❤