Dan Allah. Yan uwana yan Nigeria ku daina ganin laifin dan gote a harkan man Nigeria wlh akwai man fetur kamar yadda ya fada sai dai a kwai marasa kishin kasa wadan da basa son cigaban Nigeria wlh sune suke yin bita da kulli Allah. Yayi mana maganin su amin
Ya Ubangiji dan tsarkin mulkinka ya Ubangiji dan Sirrin Cikin Al'qur'ani kaimana maganin azzalumai shugabannin Nigeria da azzaluman masu kudin kasar mu Nigeria da azzaluman saraku nan kasar mu Nigeria da dukanin makiya arewacin Nigeria da musulmai da musulinci Ya Rabbil Alamin ko ina suke🤲🤲
YAN KASUWAR MU BASA SON SIYAN MAI A WAJEN DANGOTE SABODA HASSADA, SO SUKE SU KARYA DANGOTE, SUNA SIYAN MAI DA AKE SHIGOWA DAGA WATA KASA SOBODA BASASON CIGABAN AL’UMMA
Masha Allah 'Allah ya taimaka Allah ya sa afihaka

Allah ya shirya mana shugabannimudamubakidaya
Allah ya kyauta
Gsky akwai azzalumai akasarsan wlh
Allah yakyauta
Mai yasa baku mai tambaya akan farashi ba
Shima ba mutumin kirki bane Gaya min abudaya da yayi aka samu sauki a Nigeria
Ikon Allah wai sai a bar wanda ke da hakkin abu a zo ana ɗorawa wani. Gwamnatin kasar ku bata kawo muku sauki ba sai talakan ƙasa mai neman na kan shi
Toh
Ban taba ganin mai kudi yabani tausayi kamar yau ba
Gsky nigeria ba karamin gyara take bukata ba
Duk kanwar ja ce...😅
We have the most wicked leaders in Nigeria
YAN KASUWAR MU BASA SON SIYAN MAI A WAJEN DANGOTE SABODA HASSADA, SO SUKE SU KARYA DANGOTE, SUNA SIYAN MAI DA AKE SHIGOWA DAGA WATA KASA SOBODA BASASON CIGABAN AL’UMMA
Can someone translate to English
Don Allah Dw Hausa Kuyimin Kira Ga Kamfanin Dangote Daya Duba Yadda Zaiyi Yabuda Gidajen Sayar Mai Kaistaye Idan Zaa Iya Samun Saukin Farashi.