Tuna baya kenan, Allah ya Jiqanka Ahmad S Nuhu gami da Sauran Al'ummar Musulmi amin, Hafsat Allah ya qara miki Haqurin Rashin sa amin, mu kuma in tamu tazo kasa mu cika da Imani dan Alfarmar Fiyayyen Halitta amin.
Allah sarki rayuwa😭😭, Ahmad Allah yaji kanka, Allah ys Aljannah makomarka, Ameen✋ da kam anyi film ana shiga wacce ake kwatanta addini da al'ada, Amma yanzu kash ! Ba'acewa komai, Allah yamana kyakykyawan qarshe
Allah sarki ryw these sound make me happy and remember me something that is past allah ya jaddada rahama ga hassana abdullahi abd rest of all our deceased people
Slm Allah ya kara basira sarki muna rokon Allah ya bakudama Maimaito Mumu fim Dinan na kudi a kasa karshe inayiwa sarki fatan alkairi kuma Allah ya jikan mahaifiyarmu fatima Allah ya sa aljanace makomarta ameen suma ameen ku Allah ya Bada juriya rishin mahaifinmu
Some Memories remains forever, watched in the year 2005 When Men were boys....
Allah yabiya ka sarki Ali Nuhu ka Kara tuna mana wasu abubuwa da dama Allah ya bar zumunci
My favorite of all time zabari. Allah yayi maka rahma Yaya Ahmad da dukkan musulmai aameen
Wlhy bake kaday bah
Ameen ya hayya ya qayyum
Please upload Jauhari movie 🎥 Allah ya jikan Musulmai da rahama🤲🏼 Almighty Allah bless you Ali Nuhu💙
Late Ahmad is totally impressed me,may he soul rest in perfect Peace.
Allah ka jikan marigayi Ahmed s nuhu da rahama .
Tuna baya kenan, Allah ya Jiqanka Ahmad S Nuhu gami da Sauran Al'ummar Musulmi amin, Hafsat Allah ya qara miki Haqurin Rashin sa amin, mu kuma in tamu tazo kasa mu cika da Imani dan Alfarmar Fiyayyen Halitta amin.
Ameen
Allahumma Amin ya hayyu ya kayyum
Allahumma Amin ya hayyu ya kayyum
Allah ya jikan Ahmad S Nuhu ya kyautata makwancin sa yasa Aljanna ce makomar shi.
Masha Allah munkalla tun muna yara gashi yanzu ina qara kalla Allah yajikan Ahmad s nuhu da rahama
Watched in 2005 as kid.Glory
be to Allah watching again in 2/9/2022
Allah sarki rayuwa😭😭, Ahmad Allah yaji kanka, Allah ys Aljannah makomarka, Ameen✋
da kam anyi film ana shiga wacce ake kwatanta addini da al'ada,
Amma yanzu kash ! Ba'acewa komai, Allah yamana kyakykyawan qarshe
Amin Amin
Ina mutuncin yer musulmai na yawa ba ko mayafi
Allah yajiqan Ahmad s Nuhu. Gaskiya akwai dadi film din nan
Ali nuhu you are the best, we need Laila Laila old film
Allah sarki, my best fim ever...
Allah Ya jikan Ahmad S. Nuhu, Amina Garba da duk musulmi baki daya
Ameen
Allah ubangiji ya jikan- Amina Garba, Ahmed S Nuhu, da sauran musulman duniya baki daya. Amin
Amin Amin
Ameen
Kai wls flm dinnan yatuna min abubuwa dayawa ❤️❤️❤️❤️
Allahu akbar Allah ya jikan ahmed s nuhu agaskia kannywood tayi rishi babba allah yasa ka huta s nuhu yasa aljannace makoma
Gaskiya ba laifi tuna baya da dadin gaske Allah yajiqan margayya bdy
"ALLAHU AKBAR" JIYA BA YAU BA!!!
Allah ya Jikan Ahmad s nuhu,Amina Garba da sauran musulmi baki daya, amin
Allahu akbar Allah sarki rayuwa kenan Allah kajikan ahmad s nuhu da amina garba Ameen y rabbi
Allahu Akbar kabeeran, rayuwa kenan Allah ya jikan musulmai dunya
Amin
Allah ya jikansa
@@zaitunazubairu Ilaahi warabi 🤲
gaskiya antuna baya Allah yaji kan Ahmad s Nuhu
Sarki Ali nuhu allah ya kara basira ina maka fatan alkairi
Allah ya jikan Ahmad s Nuhu Allah yasa yahota my best actor
Allah sarki Allahu akbar Allah jikan sa da rahama 😭😭😭
Allah yakara basira sarki mai fkd wlh harkullum ina alfahari dakai 100/100 tun inayaro kuma hargobe ina matukar sonka
Slm sarki muna mika ta,aziya Allah yakara basira da daukaka munayinka ga Saudi 🇸🇦
Macha-allah flim yayi wlh.
Allah sarki ryw these sound make me happy and remember me something that is past allah ya jaddada rahama ga hassana abdullahi abd rest of all our deceased people
jiya ba yau ba❤❤❤❤😂😂😂
allah sarki rayuwa, gashi ahmed bayanan amina garba da sauransu allah yajikansu
Allah kajikan Hamad s Nuhu. Hafsar Allah yabaki hakuri zaman aure
Allah SWT yakara jaddada Rahama 🙏 agareka ahmad s Nuhu
Allah y jikan Ahmad s nuhu
Muna godiya da mai maici allah yakara basira saura kusufi kuma muna jira.allah yajikan ku bayin allah
Ki duba Channel din akwai KHUSUFI a kai
Okay thanks 🙏
Macha allah dakaeo sarki Ali
Allah sarki . i came here after her interview with bbc
Allah sarki Adam zango
Allah sarki rayuwa Allah ya kai rahama kabarinsu dama musulmai baki daya 😭😭😭
Har kullum in na tuna Ahmad S Nuhu wannan film din yake fara zuwa min a rai.
Wlh sai danayi hawaye allah Amede s nuhu😭😭😭
Allah ubngji yakara daukaka sarkin kannywood da kake saka mana tsofaffin finafinnai Allah ubngji yakara daukaka da girma ameen
Allah ubangiji yajikan ahamad
Some memories last forever 😊
Allah ya jikan Ahmed S nuhu da rahama
Allah ya biya prince zango
Allah yajikan ahmat s nuhu
Allahu akabar rayuwa kenan
Allah Sarki Allah yajikan Ahamad S Nuhu ya gafarta masa zunubansa
Yasa mutuwa ta zame masa Hutu
Wsh
Allah sarki rayuwa allah ya jikan ahmad S nuhu 😭😭😭😭
هذه هي الحياة بارك الله فيها ويرحم أحمد
Allah sarki wallahi nakasa qarashe kalon wanna film Allah yajikansa
Amin
Happy birthday 🎉❤😊
Allah sarki gaskiya naji dadin saka wannan fim din nan dan Allah kasa mana gamsheka
Mash Allah kamar na Kuka rayuwa Kain an Film na DA yafi naynzu
One of my favorite
Sarki dan Allah ka saka mana film din Gamsheka👌🙏📀
Continue to rest in perfect peace Ahmad
Thank you so much
Allah sarki rawuya
Allah jikan Ahmad Amine
Kallon Zabari dole ya sa ka kuka
Allah ya kara basira
Aslm allah sarki dunia jiya ba yawba allah ya kara basira muna godia sarki 🇳🇪✌️
Allah yajikan ahamad s nuhu da amina garba da sauran muslimi
I remembered those days!!!
Allah sarki rayuwa Ahmed Allaji kanka
Allah yajikan jarumai 😢
JIYA BAYAU BA BOSS ZANGO
Allah yajikan Ahmed
Muna godiya sarki allah kara basira da dau kaka
allah ya jiqan Ahmad da rahamas sa,amin. One of my best movies
Zaamani May sahoow
Allah ya kar mu na Sarkin mu Ali Nuhu Ameen,❤️♥️💯💯👑👑 Form Ramla
Nice film
Allah ya jikan ahmad
Salm inamaka fatan alkairi inarokon Allah yasa dani xa amaimaita wanna fill din domain borina yacika arayuata sarki kuma kaine gatana a wannan....
Slm Allah ya kara basira
sarki muna rokon Allah ya bakudama
Maimaito Mumu fim Dinan na kudi a kasa karshe inayiwa sarki fatan alkairi kuma Allah ya jikan mahaifiyarmu fatima Allah ya sa aljanace makomarta ameen suma ameen ku Allah ya Bada juriya rishin mahaifinmu
Zc
😢😢😢😢😢😢😢😢😢 Allah yajikan musulmi
Ya salam😭😭 Allah ya gafarta masa
Allah sarki ahamet s nuhu Allah jikansa da rahama 😭😭😭😭
Allah sarki duniya~~2004~an mori soyaya ta gaskiya ta asili
I love dese movie
Ga asalin jarumai Masha Allah ,
Gaskiya ne
Please upload sauyin lamari
My their souls rest in peace 🙏
Allh u.akubarr
Allah ubangiji ya jikan-mazan jiya
Allah Sarki rayuwa batabbas Allah yajigan Ahmed s nuhu muna godia sarki
Allah sarki
Sir Ali Nuhu Dan Allah kayi mana sharing film kin Baiko
Allah ya jikansa Ahmad s Nuhu
Allahu akbar Allah ya jikan musulmi
Rest in peace jarumi
Wayyo zango
Allah barkauna kinji
Allah Kai masa rahama
Allah yajikan musulmai bakidaya
Muna godia sosai, but asaka nana RAGA da BAIKO pls
rayuwa kenan
Allahu Akbar Allah yabamu Sa,a
Duniya labari kamar ba'a yiba su Amina grb da s nuhu
Tun Ina Yaro Nake Kaunar Film din Nan Kuma Na Kasa Mantawa Dashi har Saida Na Kara Kallo a Yau. Allah Jikan Wanda Suka Rasu