Gaskiya Ali Nuhu you are indeed the king of Kannywood. Kana tafiya da zamani sosai, ganin tsoffin fina-nan FKD a TH-cam yana matuqar sanyani farin ciki. Thank you.
Mun gode Sarki Some back memories Thanks forget this film Sir Na natuna wani film Acikinsa Ana cewa Yaya Umar zakaci karago Boss please ,do you recall the movies name
....to these days no one like you in film industry, you are actually the king of kannywood sir.
😭😭😭😭Ayyah harnatuna mamana lokacin idan akaini gurinta sai a sakamun wannan film din innason wannan wakan Allah yajikanki mamana 😭😭😭
الله يرحم ويغفر له ويسكنه فسيح جناته
Ameen ya rabbi 🙌 🙌
Ameen
Ameen thuma Ameen Nima haka ni Allah ya jikan iyayimu
@@safiadagomber3905 ameen thumma ameen nagode
Allah sarki jiya bayauba rayuwa kenan❤❤❤
Gaskiya Ali Nuhu you are indeed the king of Kannywood. Kana tafiya da zamani sosai, ganin tsoffin fina-nan FKD a TH-cam yana matuqar sanyani farin ciki. Thank you.
Dan maraya gatan Allah muna godiya daga nan dubai muna jiran Qugiya
Allah sarki jiya ba yauba, we really appreciate
Lokacin nageriya na zaune lfy allah yakawo zaman lfy
Ameen
Amin dai
Ameen thuma Ameen Allah ya taimake Mohammad Buhari wanan rashin zaman koina yanzu ba nageria kedai ba
Thank You so much
I never thought I would watch such movies. My mum sings the songs and I will just be lost
U be pikin
Hasihmou 🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍓
Allah sarki rayuwa jiya bayauba👍👍💯💯💯
Masha Allah Allah yaqaro basira
Ana tambayarsa sai yayi banza bzai ba da amsaba shi ali nuhu
Gs,you naji dadin ganin film dinnan, aci gaba da kawo mana irin wadannan shirye shiryen sako daga turin Italy
Lalle Hauwa waraka ta jima tana film
Best supporting actor king Alinuhu
Masha'allah tunabaya shine roqo
Jiya b yau ba.
Wai Dan Allah Ina zainab Idris ne
Slm daga tasiu f k d Dan nijer mazaunin Algeria Allah Kara basira ameen
Nagode wlh najima ina son wannan film sai yanzu
Allah sarki, jiya ba yau ba... Godiya muke sarki.
th-cam.com/channels/v49HhLCSBQTIK826_Yd6QA.html
Subscribe to our channel ASH MULTIMEDIA please domin samun sababbin littatafan hausa novels. Mungode
Tuna baya gaskiya haka yayi kyau sosai
Masha allah. Muna bukatar. Film. Jauhari dan allah
Allah sarki duniya labari
Kai Allah sarki da jiya bayauba
Merci beaucoup sarki Ali nuhu
Gaskiya yayi
asaka mana fim din makamashi
Tin bayau ba naki neman sih ♥️♥️♥️♥️
Allah sarki malan na ta'ala
Ina maka fatan alkairi, na dauka katanga ba film din FKD bane.
A sanya mana film din makamashi
Allah kara lfy sarki
Allah temaki sarki Ali nuhu bana BAKAIW
M nata alane
Allah yakara basira
wow beautiful actress wlh
Malam na taala 😂
Hauwa waraka tana yarinya kenan 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣babu rawar kai🏃♀️
🤣🤣🤣ansha ta jima
😂😂😂
Wallahi kema kin ganota kenan...
She is are live?
Is she alive ? Point of correction
Allah karadaukaka sarki
Wai zai iya gayamin mawaqin dayayi waqar Katanga?
Sadi sidi sharifai
Yakubu Mohammed
Wai dan allah ina zainab idris ne
Tnx my brother
Allah sarki
sarki mai kanywood
Muna Godiya sarki
Kai hauwa waraka ashe ta jima
Asalam ina tambaya Akan balkissu yar auta
Wouw jiya bayuwo'ba
Masha Allah
Ys
Very good
Moungode sarki
Yarku tasamu 🤣🤣🤣🤣 miji kai jiya ba yau ba Duniya kenan
❤❤❤❤
Ma shall Allah
Muna godiya
INA SOFON FILM DIN BANA BAKAIW NAKA
Nice sarki
Mun gode Sarki
Some back memories
Thanks forget this film Sir
Na natuna wani film
Acikinsa Ana cewa Yaya Umar zakaci karago
Boss please ,do you recall the movies name
Kasa muna Qugiya
sunanshi badali
@@hamzazubairu3327 Really Bro
Wlhi Ina son kara kallon film din nn
Másha allah
Mouna jiran SOFON FILM DIN BANA BAKAIW sarki sekayi
Munagodiya sir
Old Hausa Film
Nice film fkd no 1
- Leshi 🙏🙏🙏 Please
😭♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
E exactly
Jafar fahat
Bashir nayaya 😂😂
😂😂😂
Muna godiya
Masha allah
Masha Allah