Nigeria, An zartar da hukunci kan masu daukar nauyin ta'addanci, An kama yan bindiga soja yaci amana

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 33

  • @hamidnuhu5621
    @hamidnuhu5621 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah SWT ya wulkantar da azalumai da munafukai darajar annabi Muhammad Rasulillah S A W

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 3 หลายเดือนก่อน

    Alhamdulillah ubangiji ya dada tona asirine su yayi mana maganin amin

  • @gerawabtv2858
    @gerawabtv2858 2 ปีที่แล้ว +1

    masha allah allah yakaratonamusu asiri duk wanda jai dauki auyin yan taadda

  • @mamanahmadmaryamm8573
    @mamanahmadmaryamm8573 2 ปีที่แล้ว

    Hasbunallahu wani'imal wakel!!! Allah kaimana maganin su d duk masu hnnu acki

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 2 ปีที่แล้ว

    Tuni kowa yasan hakan amma suna tsoran fada, Allah yakare kasata da musulmi da Muslim

  • @muhammadmadawaki5031
    @muhammadmadawaki5031 2 ปีที่แล้ว

    Allah katona asirin muguyin Yan taarda Ameen Ameen

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 2 ปีที่แล้ว +2

    Iyakacin korarsu shine hukuncin dayadace dasu kenn🤔Allah kanajinsu kayi mn mgninsu🙏

  • @ibrahimusman6032
    @ibrahimusman6032 2 ปีที่แล้ว +1

    Wlh wlh babu wani mai laifi, sama da buhari, saboda kowa a karkanshin shi yake,kuma sai yayi bayani a gaban Allah, da shi makaraban shi har da massoyan shi

  • @أمينالشريف-ظ6ر
    @أمينالشريف-ظ6ر 2 ปีที่แล้ว +1

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 ปีที่แล้ว

    Amin ya rabbil Alamin.

  • @sgsg8596
    @sgsg8596 2 ปีที่แล้ว

    Allah yayimana dakuy

  • @lukman_so_
    @lukman_so_ 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah 😍

  • @issoufououmar148
    @issoufououmar148 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah.

  • @mamanahmadmaryamm8573
    @mamanahmadmaryamm8573 2 ปีที่แล้ว

    Amen ya Allah

  • @NaziruZakariMuhammad
    @NaziruZakariMuhammad 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya tona asirin mugaye. Jamaa mu koma ga Allah babu mafita sai gyara dangartakanmu da Allah

  • @isyakaibrahim2034
    @isyakaibrahim2034 2 ปีที่แล้ว

    Siyasa siyasa!

  • @rabiouhallarou4943
    @rabiouhallarou4943 2 ปีที่แล้ว

    Macha Allah

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 2 ปีที่แล้ว

    Dama ai sunsan komi shiyasa sukaki daukar mataki,Allah ye mana sakayya atsakaninmu dasu kawai

  • @sabonlayitv1635
    @sabonlayitv1635 2 ปีที่แล้ว +1

    Malam muma Allah ubangiji Ya bamu sa a jiya 27/4/2022 mun kashe barayi guda 8 a yankin kankara dake jihar Katsina Sukuma sun kashe mana mutum 2

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +1

      to Alhamdu lillah Allah ya tsine musu ya tsareku ya kara baku nasara akansu.

  • @djhikimarmawaka24tv
    @djhikimarmawaka24tv 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah, Barka da dare

  • @ibrahimabdusamamorey9665
    @ibrahimabdusamamorey9665 2 ปีที่แล้ว +1

    Dama ALBANI ya fada Allah ka jikan malam
    Yace ba'a shirya gyaran Nijeriya ba
    Kuma wlh muddan ba'a kaddamar da dokar kisa akan ƴan cin hanci da rashawa da kuma ƴan ta'addan ba
    Ba yadda za'a samu zaman lafiya sai
    Kwai yan da Allah ya kaddara

  • @HarounaIdirisaBGDTV
    @HarounaIdirisaBGDTV 2 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum ai malam naso ranal naturama vidéo ni wani abokina da yake yaturomin

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 ปีที่แล้ว

    Amain Amain

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 ปีที่แล้ว

    🤔🤔🤔

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 2 ปีที่แล้ว +2

    ALLAH YA KAWO MANA ZAMAN LAFIYA DA KWANCIYAR HANKALI A KASARMU DA GARURUWANMU

  • @زميويننينيزين
    @زميويننينيزين 2 ปีที่แล้ว

    Amasu hukunci ne ba tubesuba

  • @abouzaidimutarimaradi2918
    @abouzaidimutarimaradi2918 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah yaƙara muso sa a