Aslm mallam, dan Allah ni ina mafarkin ana jima'i dani amma wallahi ban taba ganin suffa ba. Ba namiji ko mace nake gani ba. Ni kawai sai inji ana jima'i dani. Kullum ina karban magani amma har yanzu. Dan Allah a taimaka min. Ana ce min namijin dare ne amna wasu suna ce na ture ne. Wai in normal namijin dare ne yakan zo da sufa ko namiji ko mace. Ni kuma tun da nake saidai in ji ana jima'in dani amma babu suffa. Ban taba ganin wani ko wata suffa ba. Dan Allah a taimaka min. Ina cikin damuwa
Masha Allah zamu zo in da a kasar muke Allah yasa ayi lpy a tashi lpy
Allahu Akbar
Salamu alaikum malam ina mafarki wanda muke soyaya dashi muna saduwa dashi
Sahakori malam 🤩🤩
Jazakumullahu bihairan
Aslm mallam, dan Allah ni ina mafarkin ana jima'i dani amma wallahi ban taba ganin suffa ba. Ba namiji ko mace nake gani ba. Ni kawai sai inji ana jima'i dani. Kullum ina karban magani amma har yanzu. Dan Allah a taimaka min. Ana ce min namijin dare ne amna wasu suna ce na ture ne. Wai in normal namijin dare ne yakan zo da sufa ko namiji ko mace. Ni kuma tun da nake saidai in ji ana jima'in dani amma babu suffa. Ban taba ganin wani ko wata suffa ba. Dan Allah a taimaka min. Ina cikin damuwa
Jezakallahu khaira
Slm malam dan Allah yahalarta mutom misulmi ya auri mace kirista
JAZAKALLAH
Slm malan ni saurayine nayi mafarki ina saduwa da macen dana santa
Aslm malam mafalkin mijina tsirara ??
assalam malam
shin idan kayi mafarkin Amma
ba maniyyi
shin saikayi wanka kafin sallah?
Slm. Malam. Nayi. Mafarkin. Wata. Tabiyoni. Da.. Mai.maizafi.zata.zubami.Ammabatasamudamaba.inaneman.fassAra
jazakallahu khairan