Maganar Canja Kuɗi: akwai buƙatar Gwamanti ta sake tunani

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 13 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 31

  • @ibrahimdankanjiba4417
    @ibrahimdankanjiba4417 2 ปีที่แล้ว +2

    Kaji Maganar Gaskiya da hankali Allah yasaka da Alkhairi Malan

  • @fatimasaadu78
    @fatimasaadu78 2 ปีที่แล้ว

    Gskyne Mallam
    Allah ya kara girma da daukaka🙏

  • @nasirubala7847
    @nasirubala7847 2 ปีที่แล้ว +2

    masha Allah Allah yakara ma malam lafiýa

  • @mambabamohd9281
    @mambabamohd9281 2 ปีที่แล้ว

    Allah yarife mana asiri ya allah

  • @khadijahlmuhammad8841
    @khadijahlmuhammad8841 2 ปีที่แล้ว

    Allah shi yasan yanda zaiyi damu

  • @isahmsogiji2179
    @isahmsogiji2179 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya Shiga Lamarin mu

  • @nasirumusa2384
    @nasirumusa2384 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi sheikh

  • @UzairuTV
    @UzairuTV 2 ปีที่แล้ว +2

    Wannan gaskiya ne malam

  • @ibrahimjibril2339
    @ibrahimjibril2339 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alkhayri

  • @hadizaadamu8698
    @hadizaadamu8698 2 ปีที่แล้ว +1

    This is a vital observation malam, may Allah bless you and our ummah and uplift our mother country Nigeria.

  • @UsamaAuwalMayanchi
    @UsamaAuwalMayanchi 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya kam yakamata domin yakamata ayi tunani sosai🙏🙏🙏

  • @musakaka5022
    @musakaka5022 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasawake

  • @sahabibellobunza4513
    @sahabibellobunza4513 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiya ne

  • @Abdulhadiabubakar
    @Abdulhadiabubakar 2 ปีที่แล้ว

    Good maln kafadi gaskiya

  • @ibrahimwest9440
    @ibrahimwest9440 2 ปีที่แล้ว +1

    Don Allah Mallam kurinka Magana akan abunda kuka sani.
    Wannan Ilimi ne mei zaman kansa.

    • @abubakaraliyu9918
      @abubakaraliyu9918 2 ปีที่แล้ว

      Wallahi shine babbar matsalar mallam addininmu. Sunaso sudai suyi magana akan abun d basu d ilimi kansa wallahi

    • @usmanmijinyawa9470
      @usmanmijinyawa9470 2 ปีที่แล้ว

      Kai mai ilimi sai kazo kayimana beyani ayko?

  • @androidtecno6818
    @androidtecno6818 2 ปีที่แล้ว

    Koune kounaso koukawo balâhi

  • @dsunnahsy390
    @dsunnahsy390 2 ปีที่แล้ว

    Wannan gaskiya ne,
    Domin anason akarasa talauta mutanen arewa ne musamman na yankin karkara tunda bamu ciki aiki da banki ba.

  • @abdulraxaksani6387
    @abdulraxaksani6387 2 ปีที่แล้ว

    Gsky wannan makana haka take yakamata a sake tunani sosai

  • @binusnbayothegrey
    @binusnbayothegrey 2 ปีที่แล้ว

    Ai ku ne ku ka ƙi Jonathan domin ku zaɓi Buhari. Yau kuma ga shi kun koma yabon Jonathan

  • @androidtecno6818
    @androidtecno6818 2 ปีที่แล้ว

    Ka tahi chan in kano so gaskiya

  • @androidtecno6818
    @androidtecno6818 2 ปีที่แล้ว

    Wanga ba manhadji na sounna ne

  • @shawalmohammed419
    @shawalmohammed419 2 ปีที่แล้ว

    May Allah help us

  • @DanielDavis0988
    @DanielDavis0988 2 ปีที่แล้ว

    Hh

  • @idrissalihuarume3689
    @idrissalihuarume3689 2 ปีที่แล้ว

    Baidaceba

  • @aminuibrahim4797
    @aminuibrahim4797 2 ปีที่แล้ว +1

    Shi ma wannan laifin 'yan kudu ne?

    • @nasirumusa2384
      @nasirumusa2384 2 ปีที่แล้ว

      Bakada hankali kana yiwa malamai isgili

    • @africagidana87
      @africagidana87 2 ปีที่แล้ว

      Kayco Mallaman sunnah Masu kwana da damuwar al'ummah, amma al'ummar sakarkaru sunyi yawa cikin ta kamar tambayar wannan bawan Allah, Amina Ibrahim hakan yanuna kay sakaray ne bakasan kanaka ba tukuna anyi asarar tunanin ka domin ba kada tunani may kyaw

    • @kasimabdullahi4058
      @kasimabdullahi4058 2 ปีที่แล้ว

      @@africagidana87 kaine sakarai
      dan agwai suncema