@tarihitv Na fahimta sosai nagode Amma a wane yanayi da kalar rayuwa suka tarar da Legas da al'ummominta a farkon zuwansu ya ta kasance tsakanin turawa da mutanen legas. Nagode
gaskiya naji dadin na yau kwari da gaske musamman yadda aka kawo labarin isawa da kuma maganar makarantun primary a arewa saboda gaskiya ina son sanin yadda karatun boko ya samu a nigeria sannan idan da hali dan Allah ina son cikakken yadda karatun boko yazo mana arewa tambaya dan allah kafin zuwan turawa da larabawa Nigeria hausawa da wasu bakake suke rubutu?????????????? daga muhammad rabiu katsina
Thanks
Madalla
Ana haka...
Masha Allahu Allah ya kara basira
Ameen ya Allah
Gaskiya Tallan Film awannan shafin yana bayanin rai
Eyya!
Munah bukatar isawa muna godiyah 🎉
Madalla
Allah yaqara daukakaku tarihi tv
Ameen ya Allah
Sannunku da ƙokari Allah ya kara baku qwarin gwiwa
Ameen. Mun gode
ماشاءالله
Gaskiya muna bukatar jin lbarin ISAWA tambayata akansu shine sunada alaka da yan tatsine ko yan kala kato mai tambaya daga Jamhuriyar Nijar
Kowanne zamansa daban
Mudai allah yakaimu lokacin da arewa zatafara cin gashin kanta ita kadai
Da Allah magana akan Isawa nakeso a fadada sosai
Slm, inah maku fatan Alkhairi da fatan km Allah ya kara daukaka, don Allah Ina so ai min cikakyen bayani tare video Yadda yakin duniya ya kasanci ngn.
Wslm. Mun gode. In sha Allah za mu kawo nan gaba.
❤
Dan Allah ayi mana cikken tarihin Isawa saboda muna bukatar sanin tarihi sosai
Allah ya saka da Alkairi
Ameen. In sha Allah za mu kawo muku.
❤❤❤❤
Tunda kunce ana baku shawara yakamata ku janye amfani da kalmar "arna" akan waɗanda ba musulmai ba,
Mun gode da wannan shawarar. Wace kalma ya kamata mu yi amfani da ita?
@@tarihitv Maimakon hakan za'a iya amfani da kalmomi irinsu "wanda ba Musulmi ba" kokuma Akira su da addinin da sukayi imani dashi,
Muna bukatar tarihin yakin rabi na borno
In sha Allah
Fatan alkhairi
Madalla
Muna Jin dadin wannan tarihi kwarai da gaske
Mun gode sosai
Munji dadin Shirin sosai saura 1914, Sanna in da hali Kumana cikekken video Yan addinin ISAWA
Madalla. Zamu kawo muku in sha Allahu.
Tambaya ta itace shekarar turawa nawa suna mulkin mallaka a Nigeria
Sun fara mallakar Lagos a 1861. Don haka shekaru 99 ke nan. Amma sauran sassan ƙasar kowanne ya dangana da shekarar da suka mamaye shi.
@tarihitv Na fahimta sosai nagode
Amma a wane yanayi da kalar rayuwa suka tarar da Legas da al'ummominta a farkon zuwansu ya ta kasance tsakanin turawa da mutanen legas. Nagode
Wato tarihin isawa yana da ban mamaki
Maganar Isawa ita tafi jan hankalina
Madalla
Salam, bayanin da ka koro na shekarar da sarkin kano Usman ya arasu, ina fatan za'a sake dubawa dai. Kace 1855 ko 855 ... nagode
Madalla.
Ku na yin research sosai. Ina jin dadin shirin sosai. Akwai references masu yawa da kuma mahimmanci.
Madalla. Muna godiya.
gaskiya naji dadin na yau kwari da gaske musamman yadda aka kawo labarin isawa
da kuma maganar makarantun primary a arewa saboda gaskiya ina son sanin yadda karatun boko ya samu a nigeria
sannan idan da hali dan Allah ina son cikakken yadda karatun boko yazo mana arewa
tambaya dan allah kafin zuwan turawa da larabawa Nigeria hausawa da wasu bakake suke rubutu??????????????
daga muhammad rabiu katsina
Madalla. Kafin zuwan Turawa da Ajami ake rubutu a ƙasar Hausa. Kuma in sha Allahu za mu kawo muku cikakken tarihin.